Dorayi Babba Community Development Association Dobcoda

Dorayi Babba Community Development Association Dobcoda Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dorayi Babba Community Development Association Dobcoda, Digital creator, Dorayi Babba.

07/05/2026

Ma sha ALLAH.

Yayi kaiwa Hon. SALEH ADAMU DUGURAWA ziyara a gidan sa inda yabawa kungiya mahimman shawarwari da kulla alaqa ta kud d k...
07/11/2025

Yayi kaiwa Hon. SALEH ADAMU DUGURAWA ziyara a gidan sa inda yabawa kungiya mahimman shawarwari da kulla alaqa ta kud d kud da wannan kungiya
_PRO 1 DOBCODA_ Abuhibatullah 07-11-2025
Abubakar Ahmad Dorayi Babba

Alhamdullillah. A yammacin jiya dai still,(26/10/2025) muka kara samun damar kaiwa Alh. Aliyu Musa Alagwado dake a Doray...
27/10/2025

Alhamdullillah. A yammacin jiya dai still,(26/10/2025) muka kara samun damar kaiwa Alh. Aliyu Musa Alagwado dake a Dorayi Babba Cikin Gari ziyarar neman goyon baya da saka albarka.
Ya bamu tabbacin kofar sa a bude take ta bada gudummawa abunda yake da iko.
Ya karfafa mana gwiwa wajen dagewa, hakuri, juriya da rukon amana.
A karshe wani abin yabawa, ya tabbatar mana da daukan nauyin cigaban karatun gaba da secondary na wani yaro daya Maraya a Dorayi Babba Kuma ta hannun wannan kungiya
Allah yasaka masa da Alkairi. Amen.
✍️Abubakar ABU-HIBATULLAH PRO 1 DOBCODA.
Abubakar Ahmad Dorayi Babba

Yau kenan, yayin kaiwa Shugabar Zumunta ta Matan Dorayi Babba Association ziyarar ayammacin yau.So today, during the eve...
26/10/2025

Yau kenan, yayin kaiwa Shugabar Zumunta ta Matan Dorayi Babba Association ziyarar ayammacin yau.
So today, during the evening visit to the Chairlady of the Dorayi Babba Women’s Association.

PRO I
Abuhibatullah
Abubakar Ahmad Dorayi Babba

25/10/2025

Dorayi Babba Community Development Association (Dobcoda)

Alhamdullillah. Yau kenan yayin ziyarar Mai unguwar Dorayi Babba Gwale Local Government. Yayi mana Addu'a sannan yayi mu...
24/10/2025

Alhamdullillah. Yau kenan yayin ziyarar Mai unguwar Dorayi Babba Gwale Local Government. Yayi mana Addu'a sannan yayi mutukar farinciki da irin wannan kokari da mukayi. Sannan yayi mana albishir da bada gudummuwar sa dari bisa dari. Madallah.
Abubakar Ibrahim Sa'id

Signed
PRO
Abuhibatullah

kamar dai yadda aka samu tambayoyi, yadai ga wasu daga cikin manufofin wannan tafiya. Allah ya mata Albarka yasa wannan ...
22/10/2025

kamar dai yadda aka samu tambayoyi, yadai ga wasu daga cikin manufofin wannan tafiya. Allah ya mata Albarka yasa wannan shine silar samun hutu anan duniya da Lahira. Amen.
Abubakar Ibrahim Sa'id

Abubakar Ibrahim Sa'id
19/10/2025

Abubakar Ibrahim Sa'id

18/10/2025

Wannan kungiya ta Dorayi Babba nata shirye shiryen fara aiki. Allah ya bamu sa a.

Abubakar Ibrahim Sa'id
11/10/2025

Abubakar Ibrahim Sa'id

A hukumance an sanda wannan qungiya. Wanda in Sha Allahu duk mazaunin Dorayi Babba kofa a bude take domin yazo ya bada gudummuwa. Ankirkire tane domin cigaban wannan unguwa tamu me Albarka. Allah ya taimake mu baki daya.
Abubakar Ibrahim Sa'idAbubakar Ahmad Dorayi BabbaAl-mustapha MarmaraIbrahim Alhassan

Address

Dorayi Babba

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dorayi Babba Community Development Association Dobcoda posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share