12/04/2021
A Yau Litinin Tsarin Baiwa Matasa Rance Na "Nigeria Youth Investment Fund" (NYIF) S**a Fara Yi Wa Wadanda S**a Karbi Horo (Training) Approved Din Kudaden Da S**a Nema, Bayan Sun Ba Su Horo A Manhajar YouTube
...Duk wanda yayi Training ya gaggauta duba Profile dinshi domin ya yi Accepting din kudin da za a ba shi
...Duk wanda ya kammala cika bayananshi ya dinga duba Gmail dinshi kowanne lokaci zasu iya turowa da kowa sakon yin training.
Rubutawa✍️✍️✍️
Comr Abba Sani Pantami
A nutsu a karanta da kyau domin a amfana, tare da yiwa al'umma share domin suma su amfana.
A yau Litinin tsarin bawa matasa ranche na "Nigeria Youth Investment Fund" (NYIF) s**a fara yiwa wa 'yanda s**a karbi horo Approved din kudaden da s**a nema, bayan sun basu horo a manhajar YouTube na tsawon wuni guda.
Duk wanda yayi Training ya gaggauta duba Profile dinshi domin yayi Accepting din kudin da za'a bashi, inda s**a yiwa mutane Approved din 250,000 wasu 200,000, daga zaran kayi accepting din Offer din kowanne lokaci zasu iya jin Alert zuwa account dinka.
Duk wanda ya kammala cika bayananshi ya dinga duba Gmail dinshi kowanne lokaci zasu iya turowa da kowa sakon yin training.
A karon farko NYIF sun turawa mutane 5,000 domin fara basu training, zasu cigaba da turawa mutane a kowanne lokaci.
Wa 'yanda basu kammala cika bayanansu ba, da wa yanda har yanzu baa musu Verified ba, su kara gwadawa domin su Kammala yanzu manhajar tana tafiya da kyau.
Duk wanda yasan ya kammala cika bayananshi sai ya duba Gmail dinshi, wasu an turo musu wasu kuma sai mako Na gaba, amma wa yanda s**a cika da Kamfani mai ragista baa fara turo musu ba, masu Individual aka fara turowa zuwa yanzu.
Idan kowa ya duba sakon nashi ta Gmail zaiga ranar da aka ware mishi domin yayi Training, kowa zai yi training Na tsawon kwana daya ne amma kowa da nashi ranar wasu Monday wasu Talata wasu Laraba wasu Alhamis wasu Jumma'a, sai a lura da kyau a cika dukkannin ka'idojin da suke bukata.
Da zaran mutum ya kammala Training ba