Masarautar Duguri

Masarautar Duguri Welcome To Page Of.👇

Duguri Emirate Council Since 1847. Nasarun Minallah.

 .Likitoci Daga Asibitin Ido Ta Mecca Sun Duba Wadanda Ke Fama Da Matsalar Idanu Na Kasar Duguri.Fadar Mai Martaba sarki...
06/09/2026

.

Likitoci Daga Asibitin Ido Ta Mecca Sun Duba Wadanda Ke Fama Da Matsalar Idanu Na Kasar Duguri.

Fadar Mai Martaba sarkin Duguri, ta dauki nauyi musu jinyar matsalar Gani tareda hadin gwoiwar ma'aikatan lafiya ta Mecca Dake cikin Garin Bauchi.

Mutanen da zasuci gajiyar wannan jinya kyauta sun kai kimanin mutane 300 daga ko ina a fadin kasar Masarautar Duguri baki daya.

Duguri Media Press Crew.

Masarautar Duguri.Allah Yaja Zamanin Mai Martaba Sarkin Duguri In Tsohon Shugaban Kasan Nigeria Goodlock Ebele Jonathan.
05/09/2026

Masarautar Duguri.

Allah Yaja Zamanin Mai Martaba Sarkin Duguri In Tsohon Shugaban Kasan Nigeria Goodlock Ebele Jonathan.

Allah Yajikan Mai Martaba Sarkin Gumel.A yammacin yau Jumu'a ne aka yi Jana'izar Gawar Mai Martaba Sarkin Gumel, Alhaji ...
04/09/2026

Allah Yajikan Mai Martaba Sarkin Gumel.

A yammacin yau Jumu'a ne aka yi Jana'izar Gawar Mai Martaba Sarkin Gumel, Alhaji Dakta Ahmed Muhammad Sani, a Masarautarsa ta Gumel, bayan ya rasu a kasar Egypt.

Jana'izar ta sami halartar manyan mutane daga sassan Najeriya, kamar Mataimakin Shugaban Kasa, Sanata Kashim Shettima, Gwamnonin Kano da Jigawa da kuma Sarakuna masu yawa.

📷: Sanata Kashim Shettima

.

Governor Bala Senator Bala Abdulkadir Mohammed Kauran Daular Usmaniyya Nah(1) Attends Wedding Fatiha of APM Vice Preside...
04/09/2026

Governor Bala Senator Bala Abdulkadir Mohammed Kauran Daular Usmaniyya Nah(1) Attends Wedding Fatiha of APM Vice Presidential Candidate’s Daughter in Daura☝️

Bauchi State Governor and National Leader of the Allied Peoples Movement (APM), Senator Bala Abdulkadir Mohammed, was in Daura, Katsina State, where he joined other dignitaries at the wedding Fatiha of Amina Lawal Daura, daughter of the APM Vice Presidential Candidate, Alhaji Lawal Daura.

Ahead of the wedding ceremony, Alhaji Lawal Daura led members of the APM family on a courtesy visit to the Emir of Daura, Alhaji Umar Farouk, at his palace. During the visit, Daura informed the Emir that they were in his domain for the wedding ceremony and sought his prayers and blessings for the occasion. The Emir warmly welcomed the delegation and wished the families and the couple a successful and blessed celebration.

The wedding Fatiha was subsequently held at the Low Cost Jumu’at Mosque, Daura, bringing together family members, political leaders, traditional figures and distinguished guests from across the country.

Among those in attendance were the APM Presidential Candidate and Governor of Oyo State, Engr. Seyi Makinde, APM Gubernatorial Candidate for Bauchi State, Alhaji Yakubu Adamu, and other leaders and members of the party.

Governor Bala Mohammed joined the gathering in celebrating the union, extending his congratulations to the newly married couple and their families, and praying for Allah’s blessings, peace and prosperity in their marriage.✍️✍️✍️

Cc Real Toro 📷📷📷

Me Kasar Dugurawa.
02/09/2026

Me Kasar Dugurawa.

01/09/2026

Duguri Da Gamawa

Allah Yaja Zamanin Sarkin Duguri Adamu Na III.
01/09/2026

Allah Yaja Zamanin Sarkin Duguri Adamu Na III.

30/08/2026

Address

Duguri

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masarautar Duguri posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Masarautar Duguri:

Shortcuts

Share