Amac News 24

Amac News 24 Zamu rinka kawo muku labarai da rahotanni kan abubuwan da me faruwa a ciki da wajen kasarnan cikin n

Happy Birthday Our CEO
20/05/2025

Happy Birthday Our CEO

14/05/2025
26/03/2025

Big shout-out to my newest top fans! Nana Mai-Jiddar

06/03/2025

*VACANCY! VACANCY!! VACANCY!!!*

JOB ADVERTISEMENT: VIDEO JOURNALIST

Company: AMAC MULTIMEDIA NIGERIA LIMITED
Location: Dutse, Jigawa State

AMAC MULTIMEDIA NIGERIA LIMITED is seeking a Video Journalist with a strong background in news gathering and camera operations to join our dynamic team.

Requirements:

Minimum 2 years of experience in a TV, film, or multimedia company.

Practical experience in operating ENG cameras and other professional video equipment.

Strong understanding of news gathering and visual storytelling.

Ability to work under pressure and meet tight deadlines.

Must be available to work 7 days a week when required.

Must be a resident of Dutse, Jigawa State or willing to relocate immediately.

How to Apply:

Interested candidates should send their CV, portfolio, and a brief cover letter highlighting their experience to [[email protected]] with the subject "Application for Video Journalist – Dutse".
+23491250261
Deadline for application: [6/04/2025]

Only shortlisted candidates will be contacted.

04/12/2024

💕 Nana Mai-Jiddar 💕

05/12/2023

INNALILLAHI WA INNA ILAIHIN RAJU'UN!!!

A madadin daukacin ma'aikatan Kamfanin AMAC MULTIMEDIA NAGERIA LTD, Muna mika ta'aziyyar mu ga shugaban Kamfanin KANYA PHOTOGRAPHY bisa rasuwar mahaifinsa a yaw talata biyar ga watan December shekara ta 2023.

Ubangiji Allah ya jikan sa da rahama ya gafarta masa.

Babban Editan Jaridar AMAC NEWS 24  kenan a bakin aiki.Ubangiji Allah ya Kara daukaka da nisan kwana Mai albarka Sir.
19/11/2023

Babban Editan Jaridar AMAC NEWS 24 kenan a bakin aiki.
Ubangiji Allah ya Kara daukaka da nisan kwana Mai albarka Sir.

MAYAKAN KUNGIYAR HAMAS SUN HARBE YAHUDAWA 250 HAR LAHIRABy Yusuf M. Isah Ma'aikatar harkokin lafiya ta kasar Israila ta ...
08/10/2023

MAYAKAN KUNGIYAR HAMAS SUN HARBE YAHUDAWA 250 HAR LAHIRA

By Yusuf M. Isah

Ma'aikatar harkokin lafiya ta kasar Israila ta tabbatar da mutuwar yahudawa 350 yayin da kuma fararen hula Sama da Dubu 2, 452 s**a samu muggan raunuka.

Lamarin Dai na zuwane Bayan da kungiyar Hamas Mai fafutukar kare Yancin Falasdinawa ta kaddamar da muggan hare haren roka Zuwa Israila.

Kungiyar Hamas Dai ta harba Kimanin rokoki 150 a Daren Jiya Zuwa Birnin Tel Aviv daga yankin zirin Gaza.

Hare haren na kungiyar Hamas Dai na zuwane a matsayin ramuwar Gayyar irin kashe kashen da yahudawa Yan k**a wuri zauna suke yi a yankin Gaza.
Tuni Dai ma'aikatar harkokin tsaron kasar Israila ta ayyana yaki tsakanin ta da Falasdinawa tare da baiwa jami'an tsaronta damar fara Bude wuta akan Falasdinawa Marasa karfi.
Lamarin da yayi sanadiyyar mutuwar Falasdinawa 6 ciki harda wani Matashi Mai shekaru 19.
Ministern tsaron kasar Israila Ben Gvir ya bayyana cewar tuni Dai dakarun Sojin Kasar sa s**a kaddamar da hare hare ta Sama a yankin zirin Gaza.

Jumu'at Mubarak Sir.
06/10/2023

Jumu'at Mubarak Sir.

YAYI AMFANI DA WUKA WURIN KWACEWA WATA  MATA WAYARTA  A JAHUN.  Y. M JAHUNRundunar Y'an Sanda ta jihar jigawa ta samu na...
27/09/2023

YAYI AMFANI DA WUKA WURIN KWACEWA WATA MATA WAYARTA A JAHUN.

Y. M JAHUN

Rundunar Y'an Sanda ta jihar jigawa ta samu nasarar damke wani Matashi da yayi amfani da wuka wurin kwacewa Wata Mata wayarta a karamar Hukumar Jahun.

Mukaddashin Mai magana da yawun Rundunar Y'an Sanda ta jihar jigawa ASP Abubakar Isah shine ya tabbatar da afkuwar alamarin tare da bayyana wa manema labarai a Babban Birnin jiha Dutse.

Yace Lamarin ya faru ne a Garin Kadoma dake yankin karamar Hukumar Jahun inda matashin ya haura Gidan matar Mai suna Halima Ya'u Mai shekaru 30 ya Kuma yi Mata barazana da wuka ya kwace Mata wayarta kirar Techno wadda kudinta yakai Kimanin Naira Dubu 20.

Matashin ya Kuma yiwa matar raunuka a fuskar ta da kuma Bayan ta sak**akon gardama da tayi masa wurin bashi wayar.

Tuni Dai matashin ya shiga hannun jami'an tsaro Kuma Ana sa ran gurfanar dashi a gaban kuliya manta Sabo domin ya girbi abinda ya shuka.

23/08/2023

Address

Dutse

Telephone

+2349038494582

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Amac News 24 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share