HBA Center Dutse

HBA Center Dutse Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from HBA Center Dutse, TV Channel, Jami'u Nouf wa Walidatiha, Yalwawa Quarters, Dutse, Jigawa State. Nigeria., Dutse.

31/08/2024
14/07/2022

Kungiyar daliban Jigawa masu karatu a Jami'ar Musulunci za ta gabatar da daura in sha Allahu daga 16 zuwa 30 July, 2022 a Cibiyar Hamza Bin Abdulmuttalib, Masallacin Yalwawa, Dutse.
Interview: 16/07/2022 - 17/07/2022
Kafe sunaye: 19/07/2022
Kwanakin karatu: 20/07/2022 - 27/07/2022
Jarrabawa: 28/07/2022
Rufewa: 30/07/2022
Domin neman karin bayani a kira: 09035443394/08036339390

Fasaha Tech. Dutse
15/02/2022

Fasaha Tech. Dutse

14/02/2022

First Day at Fasaha Dutse.

Yau za a fara ba da HORO kan fasahar zamani a cibiyar FASAHA a Dutse in sha Allah da misalin karfe 9:00am.
14/02/2022

Yau za a fara ba da HORO kan fasahar zamani a cibiyar FASAHA a Dutse in sha Allah da misalin karfe 9:00am.

Bita ta kwana 2 ga malaman islamiyyun jihar Jigawa. Mutum 2 daga kowacce karamar hukuma. An gabatar tare da hadin gwiwa ...
12/02/2022

Bita ta kwana 2 ga malaman islamiyyun jihar Jigawa. Mutum 2 daga kowacce karamar hukuma. An gabatar tare da hadin gwiwa da JISISTA a Dutse. 8-9 ga February 2022.

05/01/2022

Assalamu alaikum.
You are welcome to the HBA Center, Dutse.
Ahlan wa sahlan.

Address

Jami'u Nouf Wa Walidatiha, Yalwawa Quarters, Dutse, Jigawa State. Nigeria.
Dutse

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when HBA Center Dutse posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category