Office of The S.A To Her Excellency

Office of The S.A  To Her Excellency Media News company

Graduation Ceremony at Government Girls Arabic Secondary School, BirniwaToday, Saturday, 11th June 2025, I had the honor...
13/07/2025

Graduation Ceremony at Government Girls Arabic Secondary School, Birniwa

Today, Saturday, 11th June 2025, I had the honor and privilege of attending the graduation ceremony at Government Girls Arabic Secondary School, Birniwa. It was a moment of pride and joy as we celebrated the achievements of 40 remarkable young girls who successfully completed the memorization of the Holy Qur’an.

This event was not only a celebration of academic and spiritual excellence but also a testament to the strength and potential of the girl-child when given the right support and encouragement. I was joined by dedicated women leaders, including the wife of the Speaker of the Jigawa State House of Assembly, Hajiya Zara’u Haruna Aliyu; the wife of the Secretary to the State Government, Hajiya Amina Bala Ibrahim; the wife of the ALGON Chairman, Hajiya Amina Layla Dogon Yaro; and my special assistant, Barr. Fiddausi Ringim, among other respected women of our great party.

In my address to the students, I reminded them that education is the mirror through which a girl sees her future. I urged them to remain committed, focused, and determined in their pursuit of knowledge, for it is a powerful tool that can shape their lives and uplift their communities. I also expressed my deep appreciation to the teachers and administrators of the school for their unwavering commitment and sacrifices. Their dedication is laying the foundation for a better tomorrow.

As a token of encouragement and support, we presented several gifts to the graduating students, including sewing machines to aid them in developing skills that promote self-reliance and empowerment. I ended the occasion with heartfelt prayers, asking Almighty Allah to make their knowledge beneficial and bless their future endeavors.

Following the ceremony, I visited the home for persons with special needs in Birniwa Local Government Area, where I donated essential items such as clothing, warm blankets, and daily necessities. I also offered spec

FIRST LADY HAJIYA HADIZA UMAR A NAMADI FCA. TA KADDAMAR DA TARON WAYAR DA KAN AL'UMMAR JIHAR JIGAWA AKAN YADDA ZASU GUJI...
26/06/2025

FIRST LADY HAJIYA HADIZA UMAR A NAMADI FCA. TA KADDAMAR DA TARON WAYAR DA KAN AL'UMMAR JIHAR JIGAWA AKAN YADDA ZASU GUJI SHAYE SHAYE MUGAYEN KWAYOYI WATO ( DRUGS ABUSE).

A yaune 26/06/2025 uwar gidan Maigirma Gwamnan jihar Jigawa her Excellency Hajiya Hadiza Umar A. Namadi FCA. tayi taron wayar da kan al'umma akan shaye shayen muyagon kwayoyi (DRUGS ABUSE)

Anyi wannan taron ne a Babban dakin taro dake na 3 star hotel dake babban birnin jihar Jigawa. Taron Wanda ta ja hankalin matasa akan su guji shaye shaye domin hakan babbar illa ce ga rayuwar dan Adam

Haka zalika uwar gidan Gwamna jihar Jigawa ta dauki alwashin horas da matasa guda 130 akan yadda zasu wayar dakan al'ummar jihar Jigawa akan illar shaye shaye ga rayuwar Dan Adam.

Kana tayi alkawarin daukan wasu matasa Wanda za'a horas da su a kowanne masarauta daga cikin masarautu guda 5 da muke dasu a fadin jihar nan. Kuma bayan kammala horan za'a bawa kowannensu takardar shaidar kammala horon wato certificate akan yadda za'a magance wannan matsalar ta shaye shaye a fadin jihar Jigawa gaba daya.

A karshe First Lady tayi addu'ar Allah ubangiji ya kawar mana da wannan muguwar dabi'a da take damun al'umma tare da addu'ar Allah ya mayar da kowa gidansa lafiya.

Muna addu'ar bangiji Allah ya taimaki kasar mu Nigeria tare da Jihar Jigawa baki daya amin.

26/06/2025
✍️Media team

Barka Da Juma'a
20/06/2025

Barka Da Juma'a

I had the honor of joining Her Excellency, Senator Oluremi Tinubu, CON, the First Lady of Nigeria, alongside other First...
16/06/2025

I had the honor of joining Her Excellency, Senator Oluremi Tinubu, CON, the First Lady of Nigeria, alongside other First Ladies from various states, in Enugu for the presentation of 10,000 professional kits (comprising scrubs and Crocs) to midwives across the South East Geopolitical Zone.

As part of her two-day working visit, Her Excellency paid a courtesy visit to traditional rulers in Enugu State, emphasizing their pivotal role as the eyes and ears of government at the grassroots. She urged their support for her advocacy campaigns against cervical cancer, tuberculosis, HIV/AIDS, and Female Ge***al Mutilation, aligning with her vision of promoting the health and well-being of their communities.

Additionally, under the Renewed Hope Initiative (RHI), 1,000 women petty traders in Enugu State received a ₦50 million Business Re-capitalization Grant to enhance their entrepreneurial efforts.

Hajiya Hadiza Umar A. Namadi
First Lady, Jigawa State

Mal. Hadiza Umar Namadi (First Lady) ta Karbi wasu jiga-jigan jam'iyyar PDP Mata da Maza Daga Jam'iyyar PDP Zuwa Jam'iyy...
13/06/2025

Mal. Hadiza Umar Namadi (First Lady) ta Karbi wasu jiga-jigan jam'iyyar PDP Mata da Maza Daga Jam'iyyar PDP Zuwa Jam'iyyar APC ta hannun M.S Danmodi.

Daga Cikin Mutanen Da S**a Fice Daga Jam'iyyar Sun Hada Da Haj. Talle Muhammad Hadejia Wanda Itace Tsohuwar Woman leader PDP Ta Jahar, Sai Haj. Azumi Abdullahi Wadda Take zonal women leader Hadejia zone.

Akwai Haj. Hauwa Ajasco Wadda Itace Tsohuwar local government Leader, Sai Haj. Ladi sale Hadejia Dubantu ward.

Sai Namiji Guda Daya Muhammad Malince Hadejia Wanda Shine Tsohon L.G Secretary Na Hadejia L.G Na PDP.

Sunce Sun Bar Jam'iyyar PDP Sun Dawo Jam'iyyar APC Duba da ƙyawawa Hali Na Gwamna Wajen Kamanta Adalci Wajen Kawo Cigaba A Fadin Jahar Jigawa Baki Daya Ba Tare Da Nuna Banbanci Ko Wariya Ba, Hakama Uwar gidan Mai Girma Gwamnan Mal. Hadiza Umar Namadi take bada gudunmuwarta a bangaran mata wajan Tallafa Musu Da Jari Wajen Ganin Sun Dogara Da Kansu.

Hajiya Hadiza Umar Namadi Da Akewa Laƙabi Da Uwar Marayu tayi Marhaban da kuma basu tabbacin rike su hannu biyu.

As we mark this Democracy Day, I celebrate the courage of our people and the remarkable progress we continue to achieve ...
12/06/2025

As we mark this Democracy Day, I celebrate the courage of our people and the remarkable progress we continue to achieve together. This day serves as a reminder of our shared values and the collective responsibility we hold in shaping a better future.

Let us reaffirm our commitment to peace, justice, and unity as the guiding principles that will lead us toward a stronger Jigawa and a greater Nigeria. Together, we can overcome challenges, foster growth, and build an inclusive society that benefits all.

I extend my heartfelt gratitude to our leaders and citizens whose dedication and resilience contribute to our journey of development and empowerment. May this Democracy Day inspire renewed hope and determination to uphold the ideals that define us as a people.

Hajiya Hadiza Umar A, Namadi
First Lady, Jigawa State.

ALHAMDULILLAH, BARKA DA SALLAH ALLAH YA MAIMAITA MANA.
06/06/2025

ALHAMDULILLAH, BARKA DA SALLAH ALLAH YA MAIMAITA MANA.

03/06/2025
RENEWED HOPE INITIATIVEECONOMIC EMPOWERMENT GRANT DISBURSEMENTRanar Alhamis /08/2024, Allah cikin Ikonsa yabamu iko da d...
25/08/2024

RENEWED HOPE INITIATIVE

ECONOMIC EMPOWERMENT GRANT DISBURSEMENT

Ranar Alhamis /08/2024, Allah cikin Ikonsa yabamu iko da damar Hallattar taron kaddamar da taimako na musamman, domin tallafawa masu kananan karfi da samarwa Mata Jari. Karkashin Jagorancin Matar Mai Girma Shugaban Kasar Nigeria Sen. Remi Tinubu, ta hannun Matar Mai Girma Gwamnan jihar Jigawa Haj.Hadiza Umar Namadi FCA.

Anyi wannan taron ne domin kulawa ta Musamman da gwamnatin jihar jigawa take dashi akan kowanne bangare daya shafi Al'amuran Mata, Tattare kuma da sauke nauyin haqqin Al'ummar wannan jiha a Bangaren Mata na basu tallafin samar da Jari na Naira Dubu Hamsin #50,000, Dan kara karfafa musu gwiwa akan muhimmancin Sana'a dakuma riqo da ita.

Na biyu nuna damuwa dakuma tabbatar da zaman lafiya a tsakanin Mutanen jihar Jigawa.

Bayanan Haj. Hadiza Umar Namadi Tabbas Sunyiwa Kunnuwa na Matuqar dadin Sauraron jii, Domin naji Burikanta da dama akan Mata Musamman Namu na Jihar Jigawa. Akwai Alamun Jagorace, kuma Uwa a Jihar Jigawa duba da Dandazon Matan dake Wannan Wajen Taro na Banquet Hall dake cikin Dutse.

HAJ. ZAINAB AHMAD BK S.A TO HER EXCELLENCY, tayi farinciki matuqa da samun wannan dama da Matan jihar Jigawa suma zasu amfana. Tareda da yiwa Matar mai girma gwamnan Godiya bisa jajircewa babu dare babu rana Wajen tabbatar da ayyukan alkhairi a fadin jihar.

✍️Mubeenat Ilyas

Address

Dutse
Dutse

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Office of The S.A To Her Excellency posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share