African Daily News

African Daily News Jaridar African Daily News Tana Gudanar Da Ayyukan Ta A Yanar Gizo, Muna Tabbatar Da Labari Kafin Mu Kawo Shi!!! 08125204249 Don Tuntuɓar Mu A Watsapp
(2)

17/07/2025

YANZU YANZU ⤵️

Iran zata yi gwajin sabon jirgin yaƙin ta mai suna 'Shahed 149 Gazza' wanda zai iya daukar awanni 35 yana yawo bisa sara...
17/07/2025

Iran zata yi gwajin sabon jirgin yaƙin ta mai suna 'Shahed 149 Gazza' wanda zai iya daukar awanni 35 yana yawo bisa sararin samaniya ba tare da ya sauko ƙasa ba.

-Abdul journalist.

17/07/2025

Mun buɗe posting ɗin mu na yau da ambaton Muhammad Rasulullah Sallallahu alaihi Wasallama 🥰

YANZU YANZU ⤵️ sojin kasar nijer sun cafke shahararren ɗan bindiga Barhadine da ya addabi yankin agadez dake ƙasar ta Ni...
16/07/2025

YANZU YANZU ⤵️ sojin kasar nijer sun cafke shahararren ɗan bindiga Barhadine da ya addabi yankin agadez dake ƙasar ta Nijar.

An k**a ɓarawo a dai-dai lokacin da ake saka Muhammadu Buhari cikin kabari.Wani matashin sanye da fararen kaya da babbar...
15/07/2025

An k**a ɓarawo a dai-dai lokacin da ake saka Muhammadu Buhari cikin kabari.

Wani matashin sanye da fararen kaya da babbar riga da hula ya saci wayoyin wasu mutane biyu ƙirar iPhone sai dai mutane sunyi kukan kura sun damƙe shi tare da mikawa jami'an civil defence shi.

An kammala janazar Muhammad Buhari a gidan sa dake daura a dai-dai inda yake zama lokacin da yake da rai.
15/07/2025

An kammala janazar Muhammad Buhari a gidan sa dake daura a dai-dai inda yake zama lokacin da yake da rai.

Kankan da ya taso daga Kano har daura kan keke ya kare gindin bango tare da fashewa da kuka.Kankan dai yace daga Kano mu...
15/07/2025

Kankan da ya taso daga Kano har daura kan keke ya kare gindin bango tare da fashewa da kuka.

Kankan dai yace daga Kano municipal ya ke Buhari kuma masoyin sa ne na hakika.

15/07/2025

Kankan kenan da ya tafo daga Kano har daura bisa keke ya fashe da kuka Sak**akon rasuwar masoyin sa Gen Muhammad Buhari.⤵️

15/07/2025

Kai tsaye daga cikin garin daura dake jihar Katsina

YANZU-YANZU: gawar tsohon shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ta isa garin sa na daura.
15/07/2025

YANZU-YANZU: gawar tsohon shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ta isa garin sa na daura.

Kowa sai ya zama tarihi!!!
15/07/2025

Kowa sai ya zama tarihi!!!

Address

Dutse

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when African Daily News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to African Daily News:

Share