Salisu Abdullahi

Salisu Abdullahi Always be gratefull 🙏 ❤️

31/07/2026

Alhamdulillah Bini'imatika Ruwa Albarka.....

Jama'a Assalamu Alaikum.Allah Ya sa albarkacin wannan ranar Juma'a Ya gafarta mana zunubanmu, Ya karɓi ibadunmu, Ya yalw...
31/07/2026

Jama'a Assalamu Alaikum.

Allah Ya sa albarkacin wannan ranar Juma'a Ya gafarta mana zunubanmu, Ya karɓi ibadunmu, Ya yalwata mana arziki na halal, Ya ba mu lafiya da zaman lafiya, Ya kare mu da iyalanmu daga dukkan sharri. Allah Ya amsa mana addu'o'inmu, Ya sa ƙarshen rayuwarmu ya kasance cikin imani da kyakkyawan ƙarshe. Amin Ya Rabbal Alamin.

Juma'a Mubarak. Allah Ya sa mu dace da alheranta.

Muhammadur Rasulullah S.A.W
31/07/2026

Muhammadur Rasulullah
S.A.W

31/07/2026

Assalamu Alaikum

Juma'at Mubarak

29/07/2026

Gyara da saraki....

The true life changer.. .  Dr.
28/07/2026

The true life changer.. . Dr.

23/07/2026

Tana zaune a defen mujinta
Ya kalleta yace mai k**e tunani
Tace abunda kake tunani
Yace kin taba gani inda mace take tunanin karawa miji kishiya

Masha Allah! 🙌Mutane da dama suna ci gaba da kammala rajistar INEC cikin nasara. ✅Kada ku manta, Kwana 7 kacal gareku.Id...
21/07/2026

Masha Allah! 🙌

Mutane da dama suna ci gaba da kammala rajistar INEC cikin nasara. âś…

Kada ku manta, Kwana 7 kacal gareku.

Idan har yanzu ba ka kammala naka ba, ka yi gaggawa ka cike yanzu domin kada lokaci ya kure maka.

Kada ka jira sai ranar ƙarshe!

Allah ya bada Sa'a Amin.

Address

Sabuwar Maranjuwa
Dutse
720101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Salisu Abdullahi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Salisu Abdullahi:

Shortcuts

Share