Kima Global Concept

Kima Global Concept Peace Ambassador

08/05/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Ishaqa Yusuf, Kabiru Ibrahim Gurama

JAMA'A MU SAKA SU ACIKIN ADDU'ADa Yawa A Cikin Yan Uwanmu Dalibai na Fama Irin wannan Yanayin Wasu kawai Basa Iya Fitowa...
10/02/2024

JAMA'A MU SAKA SU ACIKIN ADDU'A

Da Yawa A Cikin Yan Uwanmu Dalibai na Fama Irin wannan Yanayin Wasu kawai Basa Iya Fitowa Fili su Fada ne, Amma Halin da Talakan Kasar nan yake ciki Ta fannin Kayan Masarufi, Fannin Kiwon Lafiya, da Kuma Fannin Ilmi a Jigawa da Nigeria sai dai Muce "Innalillahi Wa'inna Ilaihir Raji'un".

Gwamnati tayi Alkawarin biyama wadannan Daliban School Fees, Amma yanzu kamar ba a taba yin zance ba kodai Gwamnati ta Shafa'a ne, Ko Kuma Gwamnatin Ba zata Iya Biya musu ba, ko Kuma dai tana so waɗanda ba zasu iya Biya ba suyi Asarar Karatunsu Allahu A'alamu.

Muna Sane da irin Makudan Kudaden da Gwamnati ke warewa wurin Gudanar da Aiyukan da Basu Kai Biyama Daliban School Fees ba, Inji Bahaushe Wai "An bar Jaki Ana Dukan Taiki".

Allah ya karkato da Hankalin Gwamnatin Jigawa Akan Talakawan ta, Ta Gane cewar suna cikin Yanayi marar Dadi, Wanda Har Yakai ga Masana Sun fitar da Jigawa Itace ta Uku A Jihohin da S**a fi Talauci a Nigeria.

'Yan uwanmu Dalibai Kuma Allah ya kawo Mana Mafita na Alkairi gaba dayanmu.

✍️✍️
Ahmed Gwadabe Kawu
10-02-2024

Address

Dutse

Telephone

+2348166623405

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kima Global Concept posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category