Imran Abubakar Adam Yalo

Imran Abubakar Adam Yalo Imran Abubakar Adam from Jigawa state, Nigeria.

She wrote:Dear Nigerians, I am not doing this inorder to stop Hilda Baci.She is a senior colleague and I respect her.I a...
11/06/2023

She wrote:

Dear Nigerians, I am not doing this inorder to stop Hilda Baci.

She is a senior colleague and I respect her.

I am only trying my capability and I welcome all criticism.

I will keep cooking till 120 hours and I am not doing it for world record either.

I believe,the media so far have helped me a lot.

I may Get recognition from here which will help me to get a good restaurants.

God bless you all for the support so far 🥰💖

Chef Dammy.

WASIƘA ZUWA GA SHUGABAN ƘARAMAR HUKUMAR KAUGAMA HON   MATI IDRIS HAƊINCikin Girmamawa Nake Rubuta Wannan Wasiƙa Zuwa Gar...
04/06/2023

WASIƘA ZUWA GA SHUGABAN ƘARAMAR HUKUMAR KAUGAMA HON MATI IDRIS HAƊIN

Cikin Girmamawa Nake Rubuta Wannan Wasiƙa Zuwa Gareka Da Nufin Janyo Hankali Dangane Da Aikin Gyaran Ramin Kudu Da Garin Yalo Wanda Ke Barazana Ga Al'ummar Wannan Gari Sakamakon Iftila'in Zaizayar Ƙasa Da Kwararowar Hamada Data Addabi Wannan Rami.

Kwanakai Biyu Da S**a Fice Na Ƙudiri Niyyar Rubuta Muhimmiyar Wasiƙa Zuwa Gareka Da Zimmar Ankararwa Dangane Da Yanayin Yadda Aikin Gyaran Ke Gudana Wanda Ko Shakka Babu Ba Wata Masalaha Da Irin Wannan Aiki Zai Kawo Dangane Da Wannan Rami Face Kawai Ɓarnatar Da Dukiyar Ƙaramar Hukuma Hakan Kuwa Bai Kyautu Ga Ƙaramar Hukuma Irin Kaugama Ba Duba Da Halin Matsin Tattalin Arziƙi Da Tarin Ƙalubale Da Ita Wannan Karamar hukuma Take Fuskanta. ~La'akari Da Hoton Farko Wanda Ya Bayyana Yanayin Yadda Aikin Ke Gudana, Aikin Yayi Hannun Riga Da Bayanan Masana Ilimin Kare Muhalli Kan Yadda Za'a Shawo Irin Wannan Matsalar Ta Zaizayar Ƙasa Da Kwararowar Hamada.

Mai Girma Shugaban Ƙaramar Hukuma, Idan Har Ka Bincika Takardun Aiyuka Da Aka Gudanar Lokacin Tsofin Shuwagabannin Wannan Karamar Hukuma Wadanda S**a Gabaceka Zakaci Karo Da Aiyuka Makamantan Irin Wannan Da Aka Gudanar A Wannan Rami Wanda Da Ace Hakan Shine Masalaha Da Ya Zuwa Yanzu Sai Dai Ka Tunkari Wata Matsalar Amma Ba Wannan Ba.

Mai Girma Shugaban Ƙaramar Hukumar Kaugama, Akwai Tarin Ƙalubale Da Matsaloli Da Wannan Karamar Hukuma Ta Kaugama Take Dasu A Dukkan Mazabu Sha Daya Da Wannan Karamar Hukuma Take Dasu. A Mazabar Yalo, Bai Kamata Ace Sama Da A Ƙalla Shekara Ashirin Ko Wanne Shugaban Ƙaramar Hukuma Sai Dai Ya Tisa Aikin Da Magabacinsa Yayi Ba'a Samu Masalaha Ba. Ba Hikima Aci Gaba Da Zuba Kuɗin Ƙaramar Hukuma Tsawon Shekaru Amma Kwalliya Bata Biyan Kuɗin Sabulu.

Daga Ƙarshe, Mai Girma Shugaban Ƙaramar Hukuma, Ina Tafe Da Shawarwari Akan Wannan Al'amari Wanda Insha Allahu Binsu Zai Haifar Da Ɗa Mai Ido.

Shawarwarin Da Nake Tafe Dasu Gasu Kamar Haka:

1. Ya Kamata A Naimi Shawarar Masana ilimin Kare Muhalli Daga Iftila'in Zaizayar Ƙasa Da Annobar Hamada. Insan Samu Ne A Haɗa Report Akan Abin.

2. Duba Da Ƙaramin Ƙarfi Da Ƙaramar Hukuma Ke Dashi, Da Haɗin Kan Dan Majalisar Jiha Kuna Iya Tunkarar Gwabnatin Jiha Da Matsalar Dan Yin Abin Daya Kamata.

3. A Ɗaya Bangaren, In Kunga Mai Yiwuwa Ne Kuna Iya Haɗa Ƙarfi Da Ƙarfe ( I Mean LG, HoA, Da HoR) Dan Ku Tunkari Matsalar.

Allah Ya Taimakeka Ya Baka Damar Sauƙe Haƙƙin Al'ummar Da Kake Shugabanta.

Ka Huta Lafiya,

Imran Abubakar Adam
Sat, Jun 3 2023.

It's important to recognize that language proficiency does not equate to intelligence, but it's equally important to ack...
01/05/2023

It's important to recognize that language proficiency does not equate to intelligence, but it's equally important to acknowledge that the ability to communicate effectively in a widely spoken language like English can open doors to opportunities and connections that may not be available otherwise. It's unfair to assume that individuals who struggle with English are deficient in intelligence, but it's also important to acknowledge the value of language learning and the potential benefits it can bring.

what I finally understood from this long-time debate is, it would never end, unless, those poor grammarians jettison their lackadaisical attitude, cease being jealous, exercise patience and learn the language with alacrity in order to attain it's proficiency.

Su s**a fada mana Irin kyawawan manufofin yaronnan a lokacin da yake tare dasu.Yanzu kuma sunata fadar Irin mugun nufins...
22/01/2023

Su s**a fada mana Irin kyawawan manufofin yaronnan a lokacin da yake tare dasu.

Yanzu kuma sunata fadar Irin mugun nufinsa da kuma rashin cancantarsa, saboda ya gujesu.

Shin dama kunsan bai cancantaba kuke tallarsa? Ko kuma kun sani kuma dole aka muku, tunda jam'iyar ku ta umarnice.

Yanzu idan yaronnan yace ya dawo kuma aka barmasa takararsa da wanne ido zaku kalleshi, tunda siyasace ba mamaki kafin gobe ya dawo PDP 😜😜

Kumafa ku tuna cewa dama shi AbAbubakar Sulaiman MarkeuAbubakar Sulaiman MarkeaAbubakar Sulaiman Markeawoshi kan kujerarnan akayi ba mamaki Dan Inna mai gida biyu ne yace masa yaje.

Da ace a Jam'iyar PDP nake da laifin zan gani domin na tabbatar yaron bai'isa aikata wannan al'amarin ba babu sa hannun Dan Inna.

An English Prof wrote on the board:“A woman without her man is nothing.”He told the class to rephrase the sentence. The ...
29/12/2022

An English Prof wrote on the board:

“A woman without her man is nothing.”

He told the class to rephrase the sentence. The men wrote:

“A woman, without her man, is nothing.”

While the women in the class wrote, thus:

“A woman: without her, man is nothing.”

Can you see the power of punctuation?

Good night, Better Writers.

Ya Allah! On this blessed day, forgive us and bless us with your endless mercy. Enrich us with goodness. Grant us our pr...
23/12/2022

Ya Allah! On this blessed day, forgive us and bless us with your endless mercy. Enrich us with goodness. Grant us our prayers and forgive our shortcomings. Pardon those who have gone before us. Teach us to always care for one another and protect us from evil.

JUMA’AT MUBARAK 🕌

DUNIYA INA ZAKI DAMU......???Ƙasar Jamus Ta Kirkiro Injin Kyankyasa Jarirai.Kasar Jamus ta kirkiro wani inji da zai rika...
14/12/2022

DUNIYA INA ZAKI DAMU......???

Ƙasar Jamus Ta Kirkiro Injin Kyankyasa Jarirai.

Kasar Jamus ta kirkiro wani inji da zai rika raino tare da kuma kyankyasar jarirai irinsa na farko a duniya.

Sunan injin ‘Ecto Life’ kuma zai samar da duk wani abu da jariri yake bukatar a cikin mahaifiyarsa har ma da kari.

An shafe sama da shekara 50 ana kirkirar wannan injin, wanda manyan likitoci da masana s**a yi dafifi wajen tabbatuwarsa.

Injin zai iya kyankyasar jarirai 30,000 a cikin shekara guda.

A cewar wanda ya kirkiri injin a birnin Berlin na Kasar Jamus, Hashem Al-Ghaili, y ace injin zai kawo karshen matsaloli da mata ke fuskanta yayin daukar ciki, musamman masu fama da ciwon daji wanda likitoci s**a ce ba za su sake haihuwa ba.

Kazalika, injin zai kawo mafita ga matan da ke mutuwa wajen haihuwa, matan da ake yi wa tiyata yayin haihuwa, matan da ke yawan barin juna biyu da sauransu.

Injin Ecto Life da zai ke kyankyasar jarirai
Injin zai taimaka wa kasashen da yawansu ke raguwa; Japan da Bulgeria da kuma Koriya Ta Kudu ta hanyar haifa musu yara masu yawa.

Ecto Life zai bayar da dama ga iyaye su koyawa jaririnsu irin yaren da suke so ya tashi da shi tun yana ciki.

Babban abin da ya fi daukar hankalin duniya game da ‘Ecto Life’ shi ne za a iya zabar wa jariri yanayin hallitar da ake so ya zo duniya da shi, misali za a zabar launin fata, yanayin ido, gashi da sauran yadda ake so sassan jikinsa su kasance.

Har wa yau, za a iya amfani da injin wajen kara kaifin basirar jariri.

A cewar Al-Ghalil, Ecto Life zai bai wa jarirai kariya daga kamuwa da cututtuka da suke kamuwa a lokacin da suke cikin iyayensu mata.

Sai dai abin tambaya a nan shi ne, duniya za ta karbi wannan injin ta rika amfani da shi, idan har hakan ta kasance, mece ce makomar iyaye ke nan wajen haihuwa?

Imran Abubakar Adam Yalo

13/12/2022

MESSI ne karshen zance a KWALLON KAFA a DUNIYA.

Gaskiya MESSI yana bawa RONALDO FANS wahala a Duniya.

.

Address

Dutse

Telephone

+2347063327169

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Imran Abubakar Adam Yalo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Imran Abubakar Adam Yalo:

Share