Radio New world fm 95.5 Dutse

Radio New world fm 95.5 Dutse RADIO NEW WORLD 95.5 FM DUTSE. JIGAWA STATE GOVERNMENT.
☎️ 09121794866/ ☎️09036924488/ ☎️09058719059/ ☎️08037886131
(1)

Ƴansanda za su tura tawagar cire bam zuwa cibiyoyin ibada domin bukukuwan Babbar SallahKwamishinan ‘yansanda na babban b...
03/06/2025

Ƴansanda za su tura tawagar cire bam zuwa cibiyoyin ibada domin bukukuwan Babbar Sallah

Kwamishinan ‘yansanda na babban birnin tarayya Abuja , Ajao Adewale, ya bayar da umarnin tura tawagogin dakile bam kafin bikin Babbar Sallah da kuma bukukuwan Ranar Dimokuradiyya ta 12 ga Yuni.

A cikin wata sanarwa da kakakin rundunar ‘yansanda ta Abuja, Josephine Adeh, ta fitar a ranar Litinin, an bayyana cewa Kwamishina Adewale ya gudanar da wani taron tsaro na tare da kwamandojin yankuna guda shida, shugabannin jami’an ‘yansanda na ofisoshi (DPOs), da shugabannin rundunonin dabarun aiki a ƙarƙashin rundunar.

Adewale ya bukaci dukkan kwamandojin da su ƙarfafa tsaro a yankunansu tare da tabbatar da bayyanar jami’an tsaro a fili.

Rundunar ta sanar da wannan mataki ne a wata sanarwa da Kakakin ta, SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya sanyawa hannu a yau Ta...
03/06/2025

Rundunar ta sanar da wannan mataki ne a wata sanarwa da Kakakin ta, SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya sanyawa hannu a yau Talata a Kano.

BREAKING NEWS   WORLD NUTRITION DAY 2025wanda aka gabatar a mazabar   ranar asabar. wanda jami"ar girke-girke   s**a koy...
02/06/2025

BREAKING NEWS

WORLD NUTRITION DAY 2025
wanda aka gabatar a mazabar ranar asabar.
wanda jami"ar girke-girke s**a koyar da yanda za ake girka abinci mai gina jiki.
Wanda ta jagoranta.

Mai martaba Sarkin Kano Khalifa Dr. Muhammad Sanusi II phD con, ya ziyarci 'Yan Wasan  da s**a samu raunuka dake kwance ...
01/06/2025

Mai martaba Sarkin Kano Khalifa Dr. Muhammad Sanusi II phD con, ya ziyarci 'Yan Wasan da s**a samu raunuka dake kwance a Asibitin Murtala don duba halin da suke ciki tare da jajanta musu bisa Iftila'in hatsarin Mota daya samesu wanda yayi sanadiyyar rasuwar wasu daga cikinsu.

Cikin Alhini da jimami tare da tausayawa Sarkin ya dubasu ɗaya bayan ɗaya, wanda harda Mace guda ɗaya daga cikinsu itama da hatsarin ya rusa da ita yayi musu fatan samun lafiya tare da Addu'oin Allah ya jikan waɗanda s**a rigamu gidan Gaskiya a cikinsu. a yau,lahadi,1,Jun,2025

Jigawa-India Agri-Tech Mission: SUCCESSFUL PARTICIPATION OF JIGAWA DELEGATION AT 'WEW' INVESTMENT SUMMIT Continuing its ...
01/06/2025

Jigawa-India Agri-Tech Mission:

SUCCESSFUL PARTICIPATION OF JIGAWA DELEGATION AT 'WEW' INVESTMENT SUMMIT

Continuing its strategic agri-tech trade mission in India, the Jigawa State delegation, led by Governor Malam Umar Namadi, made significant strides during the Investment Summit, organized by the Women Entrepreneurs Wing of the Andhra Pradesh Chambers of Commerce and Industry Federation (AP Chambers).

The event took place at the Gandhi Institute of Technology and Management (GITAM) Campus in Vijayawada, Andhra Pradesh.

This summit is a vital component of the Jigawa-India Trade Mission, which aims to bolster international cooperation and attract investments in key sectors.

Focusing on essential industries such as Agriculture, Agricultural Equipment, Water Pumps, Dairy and Livestock, Poultry, Aquaculture, Hybrid Seeds, and Healthcare, the event aligned with Jigawa State’s development goals.

The Jigawa delegation, which spoke through Governor Namadi and the Technical Adviser to the Governor, articulated the state’s strong commitment to agricultural transformation and showcased the attractive investment incentives available, and also highlighted a spectrum of agribusiness opportunities in the state.

The expert-packed Jigawa delegation at the summit, focused on ensuring productive discussions and clarity on Jigawa's sustainable development aspirations.

The summit concluded positively, with several Indian companies showing interest in investing in Jigawa, signaling a promising future for trade and investment collaboration.

This engagement underscores Jigawa State's overarching commitment to attracting foreign investment and fostering international partnerships to realize its economic potential.

BREAKING NEWSMASARAUTAR GUMELMajalissar Masarautar Gumel tare da amincewar Maimartaba Sarki ta fitar da takardar sanarwa...
01/06/2025

BREAKING NEWS
MASARAUTAR GUMEL

Majalissar Masarautar Gumel tare da amincewar Maimartaba Sarki ta fitar da takardar sanarwar bukukuwan sallah babba Edil Kabir ta wannan shekara 2025. Takardar sanarwar da maigirma Majidadin Gumel kuma Sakataren Majalissar Masarautar Gumel ya sanyawa hannu ta ce.

Sanarwar tace za'a gudanar da bukukuwan Sallar ne a ranakun Juma'a 6-6-2025 da kuma Asabar 7-6-2025.

Za'a gabatar da Sallar idi ne a ranar Juma'a 6-6-2025 da misalin karfe 8:30am na safiya a babban masallacin idi na Maimartaba Sarki, sannan daga bisani a gudanar da hawan idi.

A ranar Asabar 7-6-2025 kuma da yammaci Maimartaba Sarki tare da Hakiman sa da Dagatai da ma sauran mahaya zasu gudanar da kasaitaccen Hawa domin cigaba da bukukuwan Sallar a wannan rana.

Don hakane ma sanarwar take umartar dukkan Hakimai da Dagatai da sauran mahaya da su kasance cikin shiri.

A karshe kuma sanarwar tayi addu'ar Allah ubangiji ya bamu lafiya da zaman lafiya a kasar mu baki daya tare da gudanar da bukukuwan Sallar lafiya amin. Allah ya maimaita mana ta badi muna lafiya amin.

Sanarwar daga
Maigirma Majidadin Gumel
Sakataren Majalissar Masarautar Gumel
Alh Dr Murtala Aliyu Muhammad

30/05/2025
  || COURTESY VISIT: STRENGTHENING DIPLOMATIC TIES 🇳🇬🇨🇳The Inspector-General of Police, IGP Kayode Adeolu Egbetokun, Ph....
29/05/2025

|| COURTESY VISIT: STRENGTHENING DIPLOMATIC TIES 🇳🇬🇨🇳

The Inspector-General of Police, IGP Kayode Adeolu Egbetokun, Ph.D., NPM, today, May 28th 2025, received His Excellency Zhang Yi, Minister Counsellor at the Embassy of the People’s Republic of China, and other officials of the embassy, on a courtesy call at the Nigeria Police Force Headquarters, Louis Edet House, Abuja. Deliberations focused on diplomatic engagement, strengthened security collaboration and a shared vision for peace and progress.

The Nigeria Police Force has announced a new Assistant Inspector-General of Police in charge of Zone One whose headquart...
29/05/2025

The Nigeria Police Force has announced a new Assistant Inspector-General of Police in charge of Zone One whose headquarters is located in Kano. AIG Garba Ahmed has now officially assumed office to oversee police functions in Kano and Jigawa states.

29/05/2025

LIVE NOW
NEWS FOR ENGLISH @5:30PM
PRESENT BY ABBA A HARUNA
AM/FM JRC 95.5 FM DUTSE.

Address

Dutse

Telephone

+2349036924488

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Radio New world fm 95.5 Dutse posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Radio New world fm 95.5 Dutse:

Share

Category