New world fm 95.5 Dutse

New world fm 95.5 Dutse RADIO NEW WORLD 95.5 FM DUTSE. JIGAWA STATE GOVERNMENT.
☎️ 09121794866/ ☎️09036924488/ ☎️09058719059/ ☎️08037886131
07041017282

ALLAHU AKBARALLAHU AKBARALLAHU AKBARAn kammala binne gawar marigayi shugaban kasa Muhammadu Buhari.
15/07/2025

ALLAHU AKBAR
ALLAHU AKBAR
ALLAHU AKBAR

An kammala binne gawar marigayi shugaban kasa Muhammadu Buhari.

YANZU-YANZU: Shugaba Tinubu ya umarci Mataimakin Shugaban Ƙasa Shettima da ya tafi Burtaniya domin Dako gawar Buhari zuw...
13/07/2025

YANZU-YANZU: Shugaba Tinubu ya umarci Mataimakin Shugaban Ƙasa Shettima da ya tafi Burtaniya domin Dako gawar Buhari zuwa gida Najeriya.

INNALILLAHI WAINNA ILAIHIR RAJIUM.Tsohon SHUGABAN Kasar Nigeria Muhammad buhari yarasu bayan famada da rashin lafiya day...
13/07/2025

INNALILLAHI WAINNA ILAIHIR RAJIUM.
Tsohon SHUGABAN Kasar Nigeria Muhammad buhari yarasu bayan famada da rashin lafiya dayayi akasar jamus.
Muna adduar Allah yajikansa yasa yahuta mukuma idantamu yazo mucika da Imani.

Kamfanin mai na ƙasa, NNPCL ya bada gudummawar motocin bas masu amfani da iskar gas (CNG) guda 35 ga gwamnatin taraiya.
09/07/2025

Kamfanin mai na ƙasa, NNPCL ya bada gudummawar motocin bas masu amfani da iskar gas (CNG) guda 35 ga gwamnatin taraiya.

BREAKING NEWSINNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJU'UN  😭Allah ya yiwa Bashir Gumel Rasuwa.Bashir Gumel Mutumin kirki ne me Hak...
09/07/2025

BREAKING NEWS
INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJU'UN 😭

Allah ya yiwa Bashir Gumel Rasuwa.

Bashir Gumel Mutumin kirki ne me Hakuri da darajanta mutane sosai ga karamchi da haba haba da Jama'a.

Bashir Gumel ya kasance tsohon mai gabatar da shirin barka da hantsi a lokacin yana ma'aikacin Gidan Radio Freedom dake a Dutse kuma kafin Rasuwar sa yana aiki a Jami'ar Tarayya dake a Dutse.

Tuni akayi jana"idar sa a garin gumel a yau laraba 09-07-2025

Ina Adduar Allah ya gafarta masa yasa aljannatul firdausi ce makoma.

𝐁𝐑𝐄𝐀𝐊𝐈𝐍𝐆 𝐍𝐄𝐖𝐒𝐓𝐎𝐃𝐀𝐘 𝐒𝐔𝐍𝐃𝐀𝐘  #𝐆𝐔𝐌𝐄𝐋HOTUNA: Mai girma gwamnan jihar Jigawa Malam Umar A. Namadi FCA ya halarci janazar shug...
06/07/2025

𝐁𝐑𝐄𝐀𝐊𝐈𝐍𝐆 𝐍𝐄𝐖𝐒
𝐓𝐎𝐃𝐀𝐘 𝐒𝐔𝐍𝐃𝐀𝐘 #𝐆𝐔𝐌𝐄𝐋
HOTUNA: Mai girma gwamnan jihar Jigawa Malam Umar A. Namadi FCA ya halarci janazar shugaban ƙaramar hukumar mulki ta Gumel, Hon. Lawan Ya'u, wadda Allah ya karɓi rayuwarsa a jiya Asabat 05/07/2025.

06/07/2025

 Matasan sun samar da fitilun solar ne a yau Asabar, bayan kafa asusu da s**a yi a taron sada zumunci da s**a gudanar na...
06/07/2025


Matasan sun samar da fitilun solar ne a yau Asabar, bayan kafa asusu da s**a yi a taron sada zumunci da s**a gudanar na Tudun Murtala Facebook Connect a makonnin da s**a gabata.

A cewar jami'in yaɗa labaran ƙungiyar, Salihu Ɗanbaba Tudun Murtala, sun yi hakan ne domin samar da ci gaba a yankin nasu.

Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun 😩 *Allah Ya yiwa Chairman din karamar hukumar Gumel Hon. Lawan Yau rasuwa 😰 Allah Ya ...
05/07/2025

Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun 😩

*Allah Ya yiwa Chairman din karamar hukumar Gumel Hon. Lawan Yau rasuwa 😰 Allah Ya gafarta masa Ya kyautata namu.*

*Hakika anyi rashin mutumin kirki mutum mai haba-haba da jama'a 🥲🥲*

Da yammacin jiya Alhamis ne aka gudanar da binkn nadin sabbin hakimai na masarautar hawan karan dutse ta kudu wanda ya k...
04/07/2025

Da yammacin jiya Alhamis ne aka gudanar da binkn nadin sabbin hakimai na masarautar hawan karan dutse ta kudu wanda ya kasance a primary schools 744 dake mopal best dutse.
A yau juma"a ne za a gudanar da hawan karan na dutse ta kudu da yammacin juma"a.
karshen rahoton kenan
Ashiru gambo journalist
dauke da rahoto.

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Sunusi Dutse, Hassan Adamu Bayi
01/07/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Sunusi Dutse, Hassan Adamu Bayi

RADIO_NEW_WORLD_95.5_FM_DUTSE   WACCE TAKE A JIGAWAR TSADA WARD DUTSE, JIHAR JIGAWA STATE.   wannan baiwal Allah wacce t...
01/07/2025

RADIO_NEW_WORLD_95.5_FM_DUTSE

WACCE TAKE A JIGAWAR TSADA WARD DUTSE, JIHAR JIGAWA STATE.
wannan baiwal Allah wacce take a mazabar jigawar tsada dake a birnin dutse jihar jigawa state, wacce muka sakaya sunan ta inda ta bai yana cewa...
Dan Allah jama"a ina naiman taimako ga wanda Allah ya h**e da ya taimakamin da gidan da nake zaune domin saman dakin da nake yana bukatar gyara wallahi Allah idan Anyi iska ko hadari ya hado sai hankali na ya tashi 😭😭😭 gashi kayan dakin wallahi idan anyi ruwa kayan suna jikewa a gidan 😭😭😭 gashi mun rabu da miji na dana guda daya ne, kuma karami ne gashi iyaye na basu da karfi gashi kuma ina da skilla ga dakin nawa ya lalace.
Dan Allah dan Annabi Muhammad (S.A.W) da a taimake ni da wannan dakin da nake ciki 😭😭😭 ina cikin wani hali jama"a.

Dan Allah idan wanni bawan Allah yaji kukana da ya taimaka min da gyaran dakin nawa zai iya kira wannan number 07064490789 domin karin bayani ko kuzo kuga cikin gidan domin taimakamin don Allah 🤲🤲🤲
dafatan jama"a duk wanda yake da halin taimaka Allah ya bashi hali.

kuji ta bakin wannan baiwal Allah wanda muka sakaya sunan ta da ta fito daga mazabar jigawar tsada dake birnin dutse jihar jigawa state.
Domin karin bayani zaku iya zuwa gidan radio new world 95.5 fm dutse domin karin bayani ga wanda Allah ya h**ewa. ko ku kira 09036924488.

Karshen rahoton kenan.
ASHIRU GAMBO JOURNALIST TAKUR
95.5 FM DUTSE
TALATA 01-07-2025

A yau a garin Madobi gwamna Abba K Yusuf na jihar Kano ya kaddamar da rabon takin zamani na shekarar 2025 buhu 79,200 a ...
30/06/2025

A yau a garin Madobi gwamna Abba K Yusuf na jihar Kano ya kaddamar da rabon takin zamani na shekarar 2025 buhu 79,200 a hukumance ga manoma a fadin kananan hukumomi 44 na jihar Kano akan ragin kudi kashi 50%.

📷 Ibrahim Adam

Address

Dutse

Telephone

+19036924488

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when New world fm 95.5 Dutse posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to New world fm 95.5 Dutse:

Share