Sulaiman Da'ira

Sulaiman Da'ira Sulaiman Da'ira jos

06/07/2025

Kuji Yadda yakamata Ace gwamnatin Nigeria tayi Akan malaman Addini Prof. Ibrahim Maqari

06/07/2025

Prof. Bakatsoran kowa Sai Allah mungode da sheda ta Gaskiya

02/07/2025
Alhamdulillah fatima ta Batul  1million followers TikTok Allah ya Kade hau da Bala’i
22/06/2025

Alhamdulillah fatima ta Batul 1million followers TikTok Allah ya Kade hau da Bala’i

22/06/2025

Eh mana Gwarzon Shekara kenan

AlhmdllhWayannan sune marayu nagidan Maulanmu Shehu Mal.harisu kakakin faira jos R,t,a
17/06/2025

Alhmdllh
Wayannan sune marayu nagidan Maulanmu Shehu Mal.harisu kakakin faira jos R,t,a

16/06/2025

Yemen 🇾🇪 Jazakumullahu khairan.

Jiya wani yaron Palestine yana kallon mizail din Iran a sama ya doshi Israel yana kuka cikin raja’i yana ‎ta maimaita ce...
16/06/2025

Jiya wani yaron Palestine yana kallon mizail din Iran a sama ya doshi Israel yana kuka cikin raja’i yana ‎ta maimaita cewa:

“اللهم سدد رميهم”

Allah ka shiryar da jifan su (Iran).

Wallahi ban san sadda hawaye yai ta zubo min ba.

Israel ta dade tana ganawa mutane azaba. Amma Allahu akbar wa lillahil hamdu, jiya sun ga barnar da basu taba gani ba tunda aka kafa kasar a shekarar 1948. Daga karshe ma na’urar kakkabo mizail din kasar komawa tayi tana harbin kanta da kanta.

Address

Dutsin-Ma

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sulaiman Da'ira posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share