DARUL ISLAM

DARUL ISLAM TASKAR KARATUN MALAMAI

04/09/2024

Idan zuciya ta kamu da cuta sai ta dinga ƙaunar abin da zai cutar da ita, kuma ta dinga ƙyamar abin da zai amfaneta.

16/12/2023

A L H A M D U L I L A H
Allah kara bamu kariya a dukkan lamarran na Rayuwar baki daya Allah Ka nisan tara da dukkan musulmi daga ayyukan marasa kyau Ameen

04/12/2023

رَبَّنَا فَٱغْفِرْ لَنَا ذُنُوبَنَا وَكَفِّرْ عَنَّا سَيِّـَٔاتِنَا وَتَوَفَّنَا مَعَ ٱلْأَبْرَارِ

02/12/2023

Jama'a Muji Tsoron Allah, Ayyukan Banna Sunyi Yawa Akasar Nan, Mutane Sun Maida Zina Abun Ado, Kofar Gidan Mutum Ma Sai Ayi Da Yarsa, Kuma Babu Ruwansa, Allah Yakyau Ta.

02/12/2023

Malamai Kuji Tsoron Allah

07/09/2023

Address

Katsina State Dutsinma Local Gmt
Dutsin-Ma
DARUL6019

Telephone

+2348169564813

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when DARUL ISLAM posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to DARUL ISLAM:

Share