22/03/2026
Wata bazawara mai yara 6 tana aiki a Abuja tana da gida da mota a Kano tana bukatar miji dan shekara 26 zuwa 30 saurayi
Sadaki kawai zai bayar zai dinga kai yaran makarantar Boko da Islamiya yana dauko su,Akwai abinci da mai aiki a gidan da solar 24/7 bazai dinga yawo ba
Zai dinga kula da yaran
Hajiya sai karshen wata zata dinga dawowa kano tai kwana 2 ta koma
Mai bukata yayi magana.