TK1 MEDIA

TK1 MEDIA TK1 Mediais a dynamic multimedia company based in Ekpoma, Esan West Local Government Area of Edo State, Nigeria.
(1)

its creativity and professional excellence, TK1 Media specializes in Marketing and Advertising , videography, graphic design, Etc

11/08/2026

Uhiele Branch promo is on Friday

10/08/2026

New fancy phone Arrived in Ekpoma

09/08/2026

3days to go...

08/08/2026

We're in Ekpoma Branch Come and Buy to save your Extra money

07/08/2026

In progress...

07/08/2026

In Progress...

29/07/2026

ZIYARAR SHUGABAN KANFANIN TK1 COMMUNICATION A FILIN WASANNI NA ZACAS

A yau, Shugaban TK1 Communication ya kai ziyarar aiki zuwa filin wasanni na ZACAS domin sa ido tare da bibiyar wasannin da ake gudanarwa a gasar ASAD Super Tournament.

Ziyarar ta kasance ne domin nuna cikakken goyon baya ga wannan gasa, wadda TK1 Communication ke daukar nauyin tallafawa (Official Sponsor) daga Gusau. Shugaban ya samu damar ganawa da masu shirya gasar, jami’an wasa, da wasu daga cikin ’yan wasa, inda ya yaba da yadda ake gudanar da gasar cikin tsari da kwarewa.

TK1 Communication ta sake jaddada kudurinta na ci gaba da tallafawa harkokin wasanni da bunkasa matasa ta hanyar samar da damammaki da inganta ci gaban al’umma.

TK1 Communication – Supporting Sports, Empowering Youth.

Rahoto: TK1 Media

27/07/2026

Wanda baiyi karatu ba yanaso yaji ance degree aikin banza ne narasa dalili😂

SANARWA DAGA KANFANIN TK1 COMMUNICATIONBayan sauraron dukkan bayanai da kuma korafe-korafen da masu horas da ƙungiyoyi (...
26/07/2026

SANARWA DAGA KANFANIN TK1 COMMUNICATION

Bayan sauraron dukkan bayanai da kuma korafe-korafen da masu horas da ƙungiyoyi (Coaches) s**a gabatar dangane da kyautar Best of the Match, wadda TK1 Communication ta ɗauki nauyin bayarwa a dukkan wasanni 68 na Gusau Asad Super Tournament, mahukuntan kamfanin sun cimma matsaya.

An yanke shawarar cewa daga gobe ko kuma ranar Litinin, duk wanda ke da alhakin rike ko ajiye kyaututtukan Best of the Match ya tattara su gaba ɗaya domin Kamfanin TK1 Communication ya biya kuɗaɗen kyaututtukan lokaci guda.

Shugaban Kamfanin TK1 Communication, Alhaji Tukur Buhari, ya jaddada cewa dole ne a cika dukkan alkawuran da aka ɗauka ba tare da wani uzuri ko jinkiri ba. Ya bayyana cewa manufar wannan tallafi ita ce ƙarfafa gwiwar matasa masu tasowa tare da bunƙasa harkokin wasanni a jihar.

A ƙarshe, Alhaji Tukur Buhari ya yi addu’ar Allah Madaukakin Sarki Ya sa a kammala gasar cikin zaman lafiya, nasara da ɗaukaka ga dukkan mahalarta.

©️TK1 Media

Business O'clock
24/07/2026

Business O'clock

Address

Ekpoma

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when TK1 MEDIA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to TK1 MEDIA:

Shortcuts

Share