Nazeer Gwarzo

Nazeer Gwarzo Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Nazeer Gwarzo, Digital creator, SOMEWHERE PEACEFUL, Enugu.
(1)

💙❤️ Nazeer Gwarzo | Labaran Barcelona

Shafi ne na masoyan FC Barcelona domin kawo muku sahihan labarai, Transfer, sakamakon wasa, hotuna da sabbin bayanai kan Barcelona cikin harshen Hausa.

⚠️ Wannan shafi ba shi da alaƙa da FC Barcelona a hukumance,

15/08/2026

🚨Zuwan Rodri Fc Barcelona Ta Tabbata Kaso 90%
Ga Abubuwan dasuka faru ayau Har Zuwa yanzu akan dan wasan.
📌[15/August ]


Nazeer Gwarzo

🚨Breaking:Wannan Shine Lokacin da Pedri yadawo training yau tare da 'yan uwansa,  ya bata lokacine baidawo dawuriba sabo...
15/08/2026

🚨Breaking:
Wannan Shine Lokacin da Pedri yadawo training yau tare da 'yan uwansa, ya bata lokacine baidawo dawuriba saboda pedri yana daukar atisaye na daban kullum agida da kungiyar fc Barcelona ta tanadar masa na musamman domin kaucewa duk wani rauni daka iya zuwa nan gaba matsayin kariya.

Majiya/Photo Barcelona

🚨Shekara hudu data wuce Laliga 2022Kun tuna lokacin da Fc Barcelona muka dauki Laliga da iya defenders?Idan har wannan h...
15/08/2026

🚨Shekara hudu data wuce Laliga 2022
Kun tuna lokacin da Fc Barcelona muka dauki Laliga da iya defenders?
Idan har wannan hoton zaka kalla kayankewa wadannan 'yan wasan hukunci to babu yan baya irinsu alokacin.

📌Dame kuke tuna wannan shekarar?

📸: [Ai Modified]

Nazeer Gwarzo

💐Tofa!Zaa dawo Laliga Gobe Asabar 15-August-2026Amma Barcelona sai wani satin Muke da wasa📌Kuna ganin HansFlick zai iya ...
14/08/2026

💐Tofa!
Zaa dawo Laliga Gobe Asabar 15-August-2026
Amma Barcelona sai wani satin Muke da wasa

📌Kuna ganin HansFlick zai iya farawa da Anthony Gordon a number 9 Kafin Barcelona sukawo wani striker din?

Photo:


Nazeer Gwarzo

🚨Shin Barcelona Fans kun tuna dawannan dan wasan? Wannan dai yan mazan Barcelona kenan shekarun baya duk dacewa bai dade...
14/08/2026

🚨Shin Barcelona Fans
kun tuna dawannan dan wasan?
Wannan dai yan mazan Barcelona kenan shekarun baya duk dacewa bai dade a Barcelona ba amma a lokacin su baka isa karaina masu wayoba koda kokai waye😎

📌Idan kasan shi kafadi sunan sa kokuma abinda kake tunawa dashi👇👇

📸 Barcelona (Ai enhanced)


Nazeer Gwarzo

14/08/2026

🟩Update About Rodri!.
Fc Barcelona Suna son Rodri Yazamana yana Barcelona kafin ko ranar Monday 17-8-2026 a cewar Diario Sport.


Nazeer Gwarzo

14/08/2026

🚨Fc Barcelona Sundawo Maganar Jao Cancelo a cewar Diario Sport.,

📌Alhilal Sun cireshi daga meringue yan wasan dazasu buga wasansu nafarko awannan sabuwar kakar wasannin dazasu fara saboda Barcelona...

Nazeer Gwarzo

🚨Pau Cubarsi  Alokacin training session na rana Yau Friday!Kuma Cubarsi haryanzu shine akan gaba wajen sunayen daza aba ...
14/08/2026

🚨Pau Cubarsi Alokacin training session na rana Yau Friday!
Kuma Cubarsi haryanzu shine akan gaba wajen sunayen daza aba Golden boy 2026, to nabiyun ma Lamine Yamal ne

📌Kuna ganin Cubarsi shine zai dauki Golden boy na wannan shekarar??

📸 Barcelona

Nazeer Gwarzo

14/08/2026

✅️Real Madrid fans Kunce Ku Laliga ma aikin banzace Bakuso saidai Champions League,
To shi wannan Karfen dakuka dauka Meyasa naga yanwasan Suna farin ciki??💚

Nazeer Gwarzo

Address

SOMEWHERE PEACEFUL
Enugu

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nazeer Gwarzo posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share