Voice Of Gadar Maiwa

Voice Of Gadar Maiwa VOG
Munayin aiki chikin zumma tareda zaƙaƙuranchi babuƙyara ko Alfarma sannan baƙyara da bitada ƙulli

 Katin Waya na 1k gaduk wanda ya amsa tambayoyi.1• Wa aka fara Haifa a Gadar Maiwa ?2• Waye Sarkin Gada na farko?3• Me y...
30/05/2025



Katin Waya na 1k gaduk wanda ya amsa tambayoyi.

1• Wa aka fara Haifa a Gadar Maiwa ?

2• Waye Sarkin Gada na farko?

3• Me yasa aka sawa gogin Gada MAIWA?

4• A wacce unguwa aka fara zama a garin Gadar Maiwa?

5• Waye Councilor na farko a Gadar Maiwa Kuma wacce Jam'iyar yayi milki?

6• Wanne kansila ne a lokacinsa ya shimfida ayyuka da baza'a manta dashi ba?

MURNAR ZAGAYOWAR RANAR HAIHUWAMuna taya ɗaya daga chikin mahukunta wannan shafi murnar zagayowar ranar haihuwarsa ubangi...
15/05/2025

MURNAR ZAGAYOWAR RANAR HAIHUWA

Muna taya ɗaya daga chikin mahukunta wannan shafi murnar zagayowar ranar haihuwarsa ubangiji yaƙaro masu albarka.
Excellent Bashir Shuhu Abdu.

MATASAN JANGU GADAR MAIWA MASU AMFANI DA SHAFUKAN SADA ZUMUNTA SUN BARRANTA KANSU DA NINGI FACEBOOK CONNECTMatasan sunba...
05/05/2025

MATASAN JANGU GADAR MAIWA MASU AMFANI DA SHAFUKAN SADA ZUMUNTA SUN BARRANTA KANSU DA NINGI FACEBOOK CONNECT

Matasan sunbaiyana hakanne aƙunshe awata takardar sanarwa datafito daga wajen shuwagabannin ƙungiyoyin cigaban Garin adaren jiya Asabar,
Wanda s**a baiyana dalilansu na barranta kansu daga wannan abu, Haka zalika memagana da yawun matasan yankin yache ba'iya Ningi Facebook Connect ba duk wani abu dayataso zuwa nangaba muddin aka wofantar dasu dakuma yankinsu shakka babu baza'a samu haɗinkai daga garesu ba.

Tamagantune alokachin da GAMAIYAR ƘUNGIYOYIN CHIGABAN GADAR MAIWA Sukakai mata ziyarar Bazata GYDA da Voice Of Gadar Mai...
04/05/2025

Tamagantune alokachin da GAMAIYAR ƘUNGIYOYIN CHIGABAN GADAR MAIWA Sukakai mata ziyarar Bazata GYDA da Voice Of Gadar Maiwa

Ni Hon Musa Nuhu Gada Inataya abokin Gwagwarmaya murnar samun PA na mai Girma Gwamnan Jahar Bauchi Sen Bala Muhammad Abd...
29/04/2025

Ni Hon Musa Nuhu Gada Inataya abokin Gwagwarmaya murnar samun PA na mai Girma Gwamnan Jahar Bauchi Sen Bala Muhammad Abdulƙadir (Ƙauran Bauchi) inayimaka Addu'ar ubangiji yayi riƙo da hannayenka akan dai-dai.

YADDA ZAMA YAGUDANAAngabatar da zama kan rashin WUTAR LANTARKI akaf faɗin JANGU WARD.Antattauna yadda za'a tunkari  mats...
18/02/2025

YADDA ZAMA YAGUDANA

Angabatar da zama kan rashin WUTAR LANTARKI akaf faɗin JANGU WARD.

Antattauna yadda za'a tunkari matsalolin dakuma yadda za'a maganche su hakan bayan tataunawa azaure meeting aka tashi chanchak akanufi gidan don nemo bakin zaran sakamakon bata samu damar halartar zaman ba

COUNCILOR JANGU tayi bayanin yadda take faɗi tashi don ganin angyara Transformers guda biyu.
Daga bisani tajinjinawa matasan waƴannan ƙungiyoyin da Voice Of Gadar Maiwa ganin yadda s**a tashi tsaye don ganin ankawo sauyi a JANGU.

GADAR MAIWA FIRST

18/02/2025

ANFARA MEETING
GYDA
Voice Of Gadar Maiwa

GENERAL AND EMRAGENCY MEETING Ƙungiyar chigaban matasan Gadar Maiwa GYDA tareda haɗin gwaiwar ƙungiyar Voice Of Gadar Ma...
18/02/2025

GENERAL AND EMRAGENCY MEETING

Ƙungiyar chigaban matasan Gadar Maiwa GYDA tareda haɗin gwaiwar ƙungiyar Voice Of Gadar Maiwa tana farinchikin sanar da ɗaukachin matasan Gadar Maiwa zuwa wajen tattanawa na musamman daza'ayi kamar haka.

RANA: Talata 18-02-2025
LOKACHI: 4:00pm
WURI: Primary Health Care Center Gadar Maiwa

MANYAN BAƘI
Hauwa Shuaibu Gada Kansilar Jangu
Amb Isma'eel Idris Gada Tsohon kansilan riƙon kudanchin Ningi
Hon Musa Nuhu Gada Ɗan takaran Kansilan Jangu
Hukumar kula da wutan Lantarkin Gadar Maiwa.

03/02/2025

Kayi kokari ka kusanci Allah ɗa ibada, Sai Allah ya so ka.

Kayi hakuri da Mutane don ka Samu Nasara a Rayuwarka.

Ka Zama Mai taimako , Sai Allah ya taimake ka.

15/12/2024

ROMON DAMAKWARAƊIYa

Gadar Maiwa talashi romon damakwaraɗiya daga wajen Sanatan Bauchi ta Tsakiya

Asatin dayagabata ne SEN.ABDUL AHMAD NINGI yaziyarchi amininsa nasiyasa a Gadar Maiwa wanda yaɗauki nauyin jinyarsa haka zalika yabada Futular haska hanya guda 24 sannan yaƙara da 500k domin gyaran Masallachi baitsaya ananba ya aikawa Masarautar Jangu da kuɗi naira dubu ɗari 100k

Jama'ar Jangu Gadar Maiwa suna godiya matuƙa da wannan abubuwan chigaba kakawo mana.

Wannan abun Alkhairin yasamune sanadiyar haziƙin matashi Sadeeq S Talba shiyayi faɗi tashi don ganin yankinsa ya'amfana da wannan chigaba.

09/12/2024

“Yadda kwaɗo ba ya riƙe ruwa, haka ƙunci da damuwa basa zama a zuciyar da ta dogara ga Allah.”

Address

Enugu

Telephone

+2349075771770

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Voice Of Gadar Maiwa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share