Faskari Post

Faskari Post Faskari Fasakri

04/10/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abubakar Bilal Yankwani Ruma, Protector Chamber

26/07/2025

Yadda Farashin Buhunan Kayan gona yake a yau kasuwar Sheme faskari ta jahar Katsina


1. Farar Masara Buhu 100kg ₦38,000 zuwa ₦40,000

2. Jar Masara Buhu 100kg ₦39,000 zuwa ₦40,000

3. Jar Dawa Buhu 100kg ₦35000 zuwa ₦36,000

4. Farar Dawa Buhu 100kg ₦30,000 zuwa ₦32,000

5. Dauro/Gero Buhu 100kg ₦48,000 zuwa ₦53,000

6. Waken Hausa Buhu ₦80000 zuwa ₦85,000.

8. Waken Soya Buhu 100kg ₦70,000 zuwa ₦75,000

9. Tsabar Shinkafa Buhu 110kg ₦100,000 zuwa ₦120,000

10. Gyaɗa buhu 100kg ₦200,000 zuwa ₦220,000

13. Barkono danmiyare 100kg ₦70,000 zuwa ₦90,000

14. Samfarerar Shinkafa Buhu ₦35,000 zuwa ₦45,000

15. Kalwa Buhu 100kg ₦130,000 zuwa ₦140,000

16. Kashin Rogo (Dry Cassava) Buhu 100kg ₦40,000 zuwa ₦50,000

17. Alkama Buhu 100kg ₦50,000 zuwa ₦70,000

18. Kubewa busassa 100kg ₦??? zuwa ₦??

I.I.Khalipha Assistance secretary

26/07/2025
26/07/2025

SATURDAY
01 Safar 1447 (26 July 2025)

UWAR MUMINAI Matar ANNABIN RAHAMA S A W ❤️ UMMUNA Aisha RA tace:

Duk lokacin da Manzon Allah SAW zai ba Musulmi umurnin yin wani abu, yana ba su umurnin aiyukan da za su yi masu sauƙin aikatawa. Sai s**a ce, Ya Manzon Allah! Mu ba kamar kai ba ne. Allah Ya gafarta maka zunubin da ka aikata da wanda za ka yi nan gaba. Sai Manzon Allah ya yi fushi har fuskarsa ta nuna. Sai ya ce, Na fi ku jin tsoron Allah, kuma na san Allah fiye da dukkaninku.

Sahih Al-Bukhari.

Sanarwar ta ce sarkin ya rasu ne a daren Juma'a 24 ga watan Yulin 2025 bayan doguwar jinya a wani asibiti da ke Abuja, b...
26/07/2025

Sanarwar ta ce sarkin ya rasu ne a daren Juma'a 24 ga watan Yulin 2025 bayan doguwar jinya a wani asibiti da ke Abuja, babban birnin Najeriya.

Sanarwar da gwamnatin jihar Zamfara ta fitar ta ce: "rasuwar mai martaba babban rashi ne ga jihar Zamfara da ma daukacin arewacin Najeriya".

Ma'aikatar Baitulmali ta Amurka a jiya Juma'a ta sanar da kakaba takunkumi kan wata kungiyar 'yan kasar Venezuela da ta ...
26/07/2025

Ma'aikatar Baitulmali ta Amurka a jiya Juma'a ta sanar da kakaba takunkumi kan wata kungiyar 'yan kasar Venezuela da ta yi ikirarin cewa shugaba Nicolas Maduro ne ke jagoranta, bisa zarginta da goyon bayan masu safarar miyagun kwayoyi.

Ma'aikatar Baitulmali ta Amurka a jiya Juma'a ta sanar da kakaba takunkumi kan wata kungiyar 'yan kasar Venezuela da ta yi ikirarin cewa shugaba Nicolas Maduro ne ke jagoranta, bisa zarginta da goyon…

A jihar Katsina da ke Tarrayar Najeriya, wani rahoto daga ƙungiyar likitocin ƙasa da ƙasa wato Medecins Sans Frontiere n...
26/07/2025

A jihar Katsina da ke Tarrayar Najeriya, wani rahoto daga ƙungiyar likitocin ƙasa da ƙasa wato Medecins Sans Frontiere na nuni da cewa sama da yara 650 ne s**a mutu bayan fuskantar ƙarancin abinci mai gina jiki.

A jihar Katsina da ke Tarrayar Najeriya, wani rahoto daga ƙungiyar likitocin ƙasa da ƙasa wato Medecins Sans Frontiere na nuni da cewa sama da yara 650 ne s**a mutu bayan fuskantar ƙarancin abinci mai…

Address

Faskari

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Faskari Post posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category