
22/11/2023
DA ƊUMI-ƊUMI: Ana cigaba da tabbatar da cewa takardun hukuncin kotun ɗaukaka ƙara suna nuna cewa Engr. Abba Kabir Yusuf ne right governor na jihar Kano ba Gawuna ba in ji Haruna Isa-Dederi, commissioner of justice na jihar.
Ya kuke ganin akalar shari'ar?