
05/08/2025
Ziyarar Sarkin Kano Kaduna Domin Mika Ta'aziyar sa
Mai Martaba Sarki Khalifa Dr. Muhammad Sanusi II phD CON, ya ziyarci Gidan Marigayi Tsohon Shugaban Kasa Muhammad Buhari dake garin Kaduna don yiwa iyalansa Ta’aziyyar rasuwarsa.