Rahotonni daga Nigeria

Rahotonni daga Nigeria Kanun Labarai

12/06/2025
Power is Well fortified  than 💰.But power with money is the Most powerful...
12/06/2025

Power is Well fortified than 💰.But power with money is the Most powerful...

It remains to be seen how Mr. Trump will handle the attempted rapprochement and whether the two men’s relationship can be restored.

12/06/2025

Boeing said it was ready to support Air India following the crash of a 787 Dreamliner on Thursday. It was the first loss of the widebody aircraft.

(Credit: Reuters Connect)

Tragic accident 😢.
12/06/2025

Tragic accident 😢.

12/06/2025

A UN official warns that hundreds of thousands in the sprawling camp are "slowly starving".

12/08/2024
Dubban matasan Arewacin Najeriya na jiran fashewar Notcoin a gobe Alhamis 16 ga wata.Shin wani fata za ku yi musu?
15/05/2024

Dubban matasan Arewacin Najeriya na jiran fashewar Notcoin a gobe Alhamis 16 ga wata.

Shin wani fata za ku yi musu?

Sarauniyar kyau ta duk Duniya
12/03/2024

Sarauniyar kyau ta duk Duniya

29/05/2022

AN YI NA FARKO ANYI NA KARSHE, ANYI ABINDA BAZA'A KUMA BA!!!

Illolin da aka yi amfani dasu a 2019 aka ɓata Atiku ga talakawan Najeriya:

1- Ance zai sayar da NNPC.

Tsakaninmu da Allah miye amfaninta ga talakkan Najeriya?

2- Ance baida kishin addini.

Tsakaninmu da Allah wa'yanda s**a sama yanzu amfanin mi s**ayima addinin Musulunci?

3- Ance ɓarawo ne.

Tun 2019 Atiku yake adawa da gwamnati amma har yanzu ko da wasa bamu taɓa ganin an gayyace shi EFCC ba ko sau ɗaya ne.

4 Ance idan yahau Mulki France zata yi yadda takeso.

Tsakanin mu da Allah yanzu wane zaman lafiya ko kwanciyar hankali muke ciki?

5- Ance in Atiku yazama shugaban kasa bazai bari Universities na gwamnati su rayu ba, saboda tashi University.

Tsakaninmu da Allah wane hali Jami'oin mu suke ciki?

Gaskiya kar mu ƙara bari kowa ya wautar da hankali da tunanin mu.

Kawai muyi Addu'a Allah yayimuna zaɓin abinda yafi Zama Alkhairi.

27/05/2022

YANZU-YANZU: Tsohon Shugaban Rundunar Sojin Sama, Air Marshal Sadique Baba Abubakar, ya lashe Zaɓen fitar da gwani na Gwamnan jihar Bauchi a jam'iyyar APC da Kimamin Kuri'u 370.

Air Marshal Sadiq dai shi ne Mijin Hajiya Sadiya Umar Farouk, Ministar Kula da Walwala da Jinƙai da kuma daƙile Annoba ta ƙasa.

16/05/2022

Labarin da ke zuwa daga gidan gyaran hali na goron dutse na bayyana cewa wani ma'aikacin Ganduroba ya harbi wani matashi mai saida sigari saboda sabani da gilma tsakanin su kan cinikin sigari.

Cikakken Rahoto na nan tafe.

Address

Fct Abuja

Telephone

+2348025079135

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rahotonni daga Nigeria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share