Abu abdullah

Abu abdullah 𝗧 𝗨 𝗡 𝗔 𝗧 𝗔 𝗥 𝗪 𝗔 ❦

barka da shigowa gida me Al,barkah

wannan shine group dinmu na WhatsApp
https://whatsapp.com/channel/0029Vab3UXtEVccIeoGEme3y

mungode 🙏

01/05/2026

SALLAR DARE 3️⃣0️⃣Sallar dare tana daga cikin manyan ibadodi da ke kusantar da bawa ga Allah. Ita ce ibadar da bayin All...
22/04/2026

SALLAR DARE 3️⃣0️⃣

Sallar dare tana daga cikin manyan ibadodi da ke kusantar da bawa ga Allah. Ita ce ibadar da bayin Allah na gari suke ɓoye wa, suna yin ta cikin nutsuwa da tsoron Allah, ba don a gani ba sai don neman yardar sa.

Allah Ya sanya mu cikin masu tsayuwar dare, masu samun rahamarSa da yardarSa 🤲

Address


Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abu abdullah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abu abdullah:

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share