
08/07/2024
Shahararren ɗan kokawa kuma jarumin fina-finai, John Cena ya faɗa wa masoyansa cewa zai haƙura da wasan daga shekarar 2025.
Mai shekara 47, Cena ya shahara tun lokacin da ya shiga wasan a 2001, kuma ya zama zakaran duniya sau 16.
Da wace kalma kuka fi tuna shi?