KHADU MEDIA TEAMS

KHADU MEDIA TEAMS MEDIA / COMPANY ||

31/05/2024

We're coming back soon.

04/03/2024

Matashin ɗan agajin mai suna Salihu AbdulHadi Kankia, ya tsinci wata jaka cike da maƙudan kuɗin ne a Kankia da ke jihar Katsina.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/48DKVuf

04/03/2024

'Dan Najeriya ya samu mafita kan hanyar da za a kawo karshen 'yan bindigan da s**a addabi kasar nan - Duba a kasa.

Hoto: Yunusa Jibrin (Facebook)

Nan wata karamar mota ce dake yi wa sauran motoci cajin wuta a wani wurin ajiye motoci a birnin Hangzhou na lardin Zheji...
16/01/2024

Nan wata karamar mota ce dake yi wa sauran motoci cajin wuta a wani wurin ajiye motoci a birnin Hangzhou na lardin Zhejiang dake gabashin China. Bisa sarrafawar dan Adam, wannan motar tana iya zuwa wajen motocin dake bukatar caji, sa'annan ta yi musu cajin. Motar za ta iya yi wa wasu kananan motoci guda uku cajin wuta a lokaci daya, tamkar "batir na tafi-da-gidanka". Motoci masu amfani da makamashin wutar lantarki na kara samun karbuwa a kasar Sin, ganin yadda s**a iya yin tsimin makamashin man fetur da rage gurbata muhalli.

09/09/2023

C A C A

C**a mummunan aiki ce, kuma haramun ce daga Qur’ani zuwa Harshen Ma’aiki Annabi (SAW) Girman laifin ta yasa Ubangiji Jallah Wa Alah Ya hada ta giya da sauran manyan laifuka a aya daya.

Ubangiji Yace
“Ya ku wadanda ku ka yi Imani.
Da giya da c**a da bautar gumaka da neman sa’a irin ta Jahiliya, dukkan su datti ne kuma suna daga cikin aikin shaidan, ku nisance su in ku na so ku ci nasara, wa la’alla ku Rabauta a gobe Alqiyama”
(Quran Alma’ida aya ta 90)

Akwai da yawa cikin Al’ummar musulmi maza da mata da su ka fada cikin c**ar zamani. Irin su Bet9ja, Nairabet, Bet King,

Wajibi ne akan mu da iyaye da malamai
Sarakuna, Hakimai, Dagatai da Masu Unguwanni ayi fadakarwa akan illar ta, da daukar mataki tsatstsaura akan masu bude guraren.

Mu yi wa kanmu fada, duk dadin kasuwanci na haram guda 1, Allah Ya bude kofofin na halak sama da dubu da s**a fi shi.

Shiriya a hannun Ubangiji ta ke ga wanda Ya nemeta. Allah ya shiryar damu tafarki nagari.
Barkanmu da Jumu’ah

21/08/2023

SMEDAN CERTIFICATE: It will give you full access To Federal government Loan or grants just like now, The Smedan loan registration is ongoing The details needed For Smedan Certificate
👇👇
*REQUIREMENTS FOR SMEDAN CERTIFICATE*

FULL NAME

PHONE NUMBER

AGE

BVN (OPTIONAL)

EMAIL

BUSINESS NAME

CAC NUMBER (OPTIONAL)

NATURE OF BUSINESS

YEAR OF BUSINESS STARTED

STATE

LOCAL GOVERNMENT

BUSINESS ADDRESS

REG FEE
N500 ON
DM 4ME IF YOU'RE INTERESTING
Contact on WhatsApp 07037315548

BREAKING NEWS: Masu son neman aiki a hukumar EFCC su gaggauta s**ai Copy din CV din su ofishin hukumar EFCC na garuruwan...
15/08/2023

BREAKING NEWS: Masu son neman aiki a hukumar EFCC su gaggauta s**ai Copy din CV din su ofishin hukumar EFCC na garuruwan da suke, kafin karfe 12:00 na rana a gobe Talata. Yau kenan 15-08-2023

Masu NCE ko National Diploma ko SSCE (WAEC/NECO/NABTEB) duka zasu iya kaiwa. Matasa kada kuyi kasa a Guiwa. Allah ya bawa masu rabo sa'a.

A taimaka da sharing domin sakon ya isa ga al-umma.

Amb Usman Hudu Abdullahi

01/06/2023
01/06/2023
BAUCHI STATE UNIVERSITY GADAU. VC
01/06/2023

BAUCHI STATE UNIVERSITY GADAU. VC

Address

Fct Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KHADU MEDIA TEAMS posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to KHADU MEDIA TEAMS:

Share