21/07/2025
SIDRA AND PI NETWORK UPDATES...
Mutane da yawa sun yi wasa a lokacin da ake Mining ɗin Pi network, ganin yadda aka dauki lokaci ba tare da shiga kasuwa ba, amma duk da hakan, akwai wanda s**a ɗaure, basu fasa ba, ba daddara ba, ba su kuma gaji ba, sannan sun dauri sun duk wani ƙa'idar da ya dace domin mallakar abinda suke Mining.
A karshe sun samu Alkhairi mai yawan gaske, sun samu kuɗin da ba a magana, yara kanana kuwa, domin Pi token yaje har N5000/1. A gaban idan mu, wanda yake da 500 kacal zai samu N2.5m hankali kwance, na san kuwa duk wanda s**a fara Pi a lokacin da aka kawo ba su daina, tabbas a ƙalla zasu samu abinda ya kai 1000 Pi tokens cikin available balance ɗin su, a ƙalla kenan, wanda zai iya kamaawa N5m a wannan farashin N5k ɗin.
Pi Network tokens ba tokens ba ne kawai, Coins ne mai zaman kan sa wanda yasha banban da sauran Tokens da muke da shi, wanda kuma kasar Amurka tana da hannu ta bayan fage wajen kirkiro shi duniya. A yanzu da nake wannan Maganar, gaba-daya abinda aka iya Mining na Pi Bai wuce 10% ba, tunda sun ce 100 billion shine adadin yawan Pi, Wanda kuwa aka yi Mining s**a zo cikin available balance na mutane, bai wuce 10 billion ba, kun ga 10% kenan.
Zamu iya cewa Mining ɗin Pi ba a fara ba, yanzu ne za a fara, sannan kuma tsarin da aka gina Pi akai domin ya samu karɓuwa a hannun mutane shima dai ba a yi komai ba idan aka kwatanta shi da wanda ake shirin yi nan gaba, saboda haka, ku daure ku cigaba da Mining ɗin ku, kuyi KYC ɗin ku yadda ya kamata. Ana daukar nan da shekaru sama da 40 ana Mining din Pi koh Sama da haka.
Anan kusa, babu wani token da yake da tsari da dalilin kirkiro shi irin Pi kamar Sidra Chain. Idan kana wasa da shi toh ka bari, koh da ba zaka yi komai ba ka daure kayi mining ɗin Pi da Sidra, ya kamata ka daure kayi KYC na duka Sidra da Pi, duk da yanzu kuɗi ake biya a yi, ka biya ka yi ɗin.
SIDRA Chain kuɗi ne wanda aka samar dashi a kasar Qatar wanda ake burin ya game koh ina a yankin kasashen Larabawa, kishiyar j