SBC Hausa News

SBC Hausa News Labarin Gaskiya

Duk Wani Namiji Bawan Mata Ne 🤗 Amma Banda Babana Fah 😍😘
07/09/2022

Duk Wani Namiji Bawan Mata Ne 🤗 Amma Banda Babana Fah 😍😘

Ba kanmu farau ba mutuwar aure, ya kamata mutane su yi mana adalci - Mansurah Isah Fitacciyar jaruma a masana’antar Kann...
03/09/2022

Ba kanmu farau ba mutuwar aure, ya kamata mutane su yi mana adalci - Mansurah Isah

Fitacciyar jaruma a masana’antar Kannywood da ke Najeriya, Mansurah Isah, ta koka kan yadda ta ce wasu mutane a shafukan sada zumunta na cin zarafinsu saboda mutuwar aurenta da jarumi Sani Danja. A cikin hirarta da Daily Trust, Mansurah ta bukaci masu s**ar ita da tsohon mijinta da su ji tsoron Allah su daina. Ta ce mutuwar aure halal ce kamar yadda auren yake halal, tana mai cewa bai kamata a mayar da lamarinsu wani babban abu ba domin ba a kansu aka fara mutuwar aure ba.

Za Mu Taimaka Wajen Ganin PDP Ta Yi Rashi Nasara A Zaben Shugaban Kasa Na 2023, Cewar Gwamna WikeWike ya bayyana hakan n...
02/09/2022

Za Mu Taimaka Wajen Ganin PDP Ta Yi Rashi Nasara A Zaben Shugaban Kasa Na 2023, Cewar Gwamna Wike

Wike ya bayyana hakan ne a yayin kaddamar da wani t**i a yankin Omerelu dake karamar hukumar Ikwerre a jihar ta Ribas.

Sannan ya kara da cewa shugaban Jam'iyyar PDP, Iyochia Ayu da yake cewa su yara ne ya manta cewa sune s**a kawo shi kan kujerar da yake kai.

ZABEN 2023: Na Yi Alkawarin Samarwa Tinubu Da Shettima Kuri'u Sama Da Milyan Daya, Cewar Gwamna Mai Mala A Yayin Da Ya K...
26/08/2022

ZABEN 2023: Na Yi Alkawarin Samarwa Tinubu Da Shettima Kuri'u Sama Da Milyan Daya, Cewar Gwamna Mai Mala A Yayin Da Ya Kaddamar Da Ofishin Yakin Neman Zaben Tinubu/Shettima A Jihar Yobe

Ni dai, na shiga Uku Duk lokacin da na futa waje maza sai su yi ta kallona,Haka ne yasa na daina futu waje yanzu
25/08/2022

Ni dai, na shiga Uku
Duk lokacin da na futa waje maza sai su yi ta kallona,

Haka ne yasa na daina futu waje yanzu

"Inason mijin aure indai kana da sana'a koya take zan Aure ka,  wallahi na gaji da zaman gida,"A cewar Khadijah daga gar...
23/08/2022

"Inason mijin aure indai kana da sana'a koya take zan Aure ka, wallahi na gaji da zaman gida,"

A cewar
Khadijah daga garin Abuja.

KE DUNIYA: Ko Kun San Cewa Wadannan Maza Ne S**a Mayar Da Kansu Siffar Mata?
22/08/2022

KE DUNIYA: Ko Kun San Cewa Wadannan Maza Ne S**a Mayar Da Kansu Siffar Mata?

"Ba Ku Fi Ni Son Zaman Aurena Da Sani Danja Ba, Amma Idan Zama Ya Haramta, Dole A Yi Hakuri Da Juna, Cewar Mansura Isah,...
21/08/2022

"Ba Ku Fi Ni Son Zaman Aurena Da Sani Danja Ba, Amma Idan Zama Ya Haramta, Dole A Yi Hakuri Da Juna, Cewar Mansura Isah, Ga Masu Kalubalantarta"

Ko akwai wata hayyar gyera???

S***M: Garin Da Allah Ya Halakar Da Mutanen Annabi Ludu (A.S) Amsar Tambayar Hajjaj Suleiman Wannan shine kufan garin S*...
21/08/2022

S***M: Garin Da Allah Ya Halakar Da Mutanen Annabi Ludu (A.S) Amsar Tambayar Hajjaj Suleiman

Wannan shine kufan garin S***m wanda Allah Ya Halakad mutanen Annabi Ludu. Garin yana nan har yanzu babu kowa, sai alamun tokar wuta

Garin yana kusa da ruwan Al-Lisān Turawa suna kiran sa ‘Dead Sea’ akan iyakar kasar Jordan, tsallaken garin Falasdinawa. Girman garin a tsaye ya kai kilo mita sha hudu.

da Akwai kissar a cikin Kur’ani (11:74–83 da 29:28–35) ko da yake ba a ambata sunayen garuruwan ba.

A Ranar 24 Ga Watan Satumba 2021 Masu Bincike Sun Gano Dalilin Rushewar Birnin Mutanen Annabi Ludu (AS) Da Ke Yammacin Jordan

masu bincike sun gano dalilin rushewar birnin mutanen Annabi Ludu (AS) da ke yammacin kasar Jordan

Mujallar News Week ta bayar da rahoton cewa, masu gudanar da binciken wuraren tarihi sun gano dalilin rushewar birnin mutanen Annabi Ludu (AS) wato Tel Hamam da ke yammacin kasar Jordan.

Masu binciken sun ce wani dutse ne mai wuta da fadinsa ya kai mita 50, tsawonsa kuma ya kai kilo mita 4 ya fada kan birnin, wanda shi ne kuma ya rusa birnin da kona shi tun kimanin shekaru 3650 da s**a gabata.

Haka nan kuma masu binciken sun ce, karfin tarwatsewar duten da kuma karfin saukarsa a kan kasa, ya ninka karfin fashewar bam din nukiliya wanda zai iya share birane. Sau ( 44 )

Birnin Tel Hamam dai shi ne wurin da Annabi Ludu (AS) ya rayu, wanda a lokacin ya ninka birnin Urshalim ko kuma Quds sau 10 a lokacin, wanda kuma shi ne birnin mafi girma a yammacin Sham.

Daga cikin abin da masu binciken s**a gano har da cewa, karfin zafin wutar da dutsen ya sauka da ita, a nan take ta sanya duk wani abu na karfe ko zaiba ko azurfa ya narke a nan take.

Duba YouTube Don Neman Karin Bayani.

Tubabbun 'Yan Boko Haram Za Su Soma Aikin Sharar T**i A Jihar BornoAmma miye shawanku a kan hakan ???
20/08/2022

Tubabbun 'Yan Boko Haram Za Su Soma Aikin Sharar T**i A Jihar Borno

Amma miye shawanku a kan hakan ???

An Ce Al'ummar Garin Jada Ne Suke Wanke Tiitin Da Atiku Ya Bi A Yayin Ziyarar Da Ya Kai Mahaifar Tasa A Yau Tsantsar bas...
18/08/2022

An Ce Al'ummar Garin Jada Ne Suke Wanke Tiitin Da Atiku Ya Bi A Yayin Ziyarar Da Ya Kai Mahaifar Tasa A Yau

Tsantsar basa ƙaunar shi

Tsala-tsalan yan mata sama da dari sun haddace Alkurani mai girma a jihar kano, Allah ya karawa Annabi Daraja ❤
18/08/2022

Tsala-tsalan yan mata sama da dari sun haddace Alkurani mai girma a

jihar kano, Allah ya karawa Annabi Daraja ❤

Address

Fct Abuja

Telephone

+2349037843948

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SBC Hausa News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to SBC Hausa News:

Share