Tumbin Giwa Social Media Team

Tumbin Giwa Social Media Team TUMBIN GIWA YOUTH FORUM:-
Burin mu shine wayar da kan Matasa

MAGANAR BANZA DAGA MUTANEN BANZA: Wannan Maganar Qaryace Kuma Ina Mamaki Idan Naji Manya suna zama su shararo qarya Ko K...
27/07/2025

MAGANAR BANZA DAGA MUTANEN BANZA: Wannan Maganar Qaryace Kuma Ina Mamaki Idan Naji Manya suna zama su shararo qarya Ko Kunyar Allah Da Bayin Allah Basaji.

Yanzu mu dawo ga gundarun batun da yasa nayi wannan Zazzafan Rubutun alal a kalla sai da nayi Wata 4 a Daure Four Months Ta dalilin Wakar Kwankwasiyya uban waye ya fito dani a cikin su?

Kuma uban waye ya taimakeni, a cikin su tin daga kan Madugun Timawan har zuwa Kasa na kalubalance su Kai daga Karshe ma sai da aka mayar damu makiyan Gwamnatin Abba ta karfi.

Da taimakawarmu aka kafa Gwamnatin Abba amma suwa aka fara kassarawa Mune. Sabo da haka wannan maganar Karya ce, cewa wai Kwankwasiyya tana taimakon Wanda s**a sadaukar da komai nasu domin bata gudun mowa.

.

💥Allah ya wadaren naka ya lalace a fadin Nigeria kaf idan kuka cire Zamfara, Katsina, to ta Ukun itace jihar Jigawa inda...
23/07/2025

💥Allah ya wadaren naka ya lalace a fadin Nigeria kaf idan kuka cire Zamfara, Katsina, to ta Ukun itace jihar Jigawa inda Matasan jihar suke fama da fatara da talauci ta yadda Hakan ke tursasa wasu daga cikin yan Jihar fita cirani wasu jihohin na Kudu maso Kudu ko Kudu maso gabas

To mai yajawo hakan?

Hakan ya samo asali ne daga lalatattu kuma gurbatattun shugabani da Allah yake jarrabar mu dasu kaga shugaba yana yiwa talakan da ya taimaka ya zabeshi kallon hadarin kaji abin da talakawa suke bukata bashi sukeyi ba sunfi so su zuba hannun jari a inda zasuci gwaggwabar riba da kudin 'yan Jihar Jigawa

Sun mayar da mutane tamkar wasu tumaki da basu da Ilimi dalili shine ina dukiyar Jihar take da baza a gina masana'antu a Jihar ba ta yadda za a inganta tattalin arIkin Jihar a dinga samun kudaden shiga

Ta hakane kawai za a kawo sauyi da ragewa mutane radadin da yake cinsu na talauci da fatara da yakici yaki cinyewa amma kawai gwamnati tayiwa Al'umma rukon sakainar kashi daga su sai yayansu Suke watayawa

Sunbar talakawan Jihar da yunwa ta yadda basu koshi bama ballantana su buda baki suyi korafi aji korafin su to muna Allah wadai da irin wannan salon Mulki na k**a Karya da ake gudanara a Jihar Jigawa

Sannan bugu da Kari bamu yardaba bamu amince ba wani yayi Aljihun Wawa da kudin alummar Jihar Jigawa Asiyar da filin nan da akace Za'a kwashi Kudin Jihar Jigawa aje a Gina dake farm-center azo Jigawa a gina mana sabuwar Kasuwa.

!

Wasikar Neman Gafarar Mutane.....Assalamualaikum muna Rokon ku yafi don Girman Allah duk masu bibiyarmu dama wadanda ake...
20/07/2025

Wasikar Neman Gafarar Mutane.....

Assalamualaikum muna Rokon ku yafi don Girman Allah duk masu bibiyarmu dama wadanda ake basu labarin mu don Allah duk wanda yasan mun taba yi masa laifi muna rokon sa don Allah yayi hakuri ya yafe mana mun tuba.🙏

TUMBIN GIWA YOUTHS FORUM Mutunci Yafi Kudi.Assalamualaikum jama'ar wannan Gida mai Albarka inaso na sanar muku da cewa W...
20/07/2025

TUMBIN GIWA YOUTHS FORUM
Mutunci Yafi Kudi.

Assalamualaikum jama'ar wannan Gida mai Albarka inaso na sanar muku da cewa Wannan kungiya da kuke Gani Mai suna a Sama ta Tarwatse.

Domin nine Chairman din ta to ayi hakuri Ina sanar da cewa nayi resign sabo da haka nake sanar daku cewa duk wanda yasan cewa ya taba turowa kungiya sile biyar da sunan contribution to ya turo da Account a dawo masa da kudin sa

Wadan da kuma s**ace sun yafe suma muna da list din su Allah ya Saka musu da Alkairi,

Mun Gode naku Cormde Sulaiman Ahmad Chamo.

Allah ya taimaki Musulunci da Musulmai Allah ya gyara mana kasar mu Nigeria🙏


Sunday 20th July 2025

Da dumi'dumi: Sanata Ireti Kingibe mai Wakiltar babban birnin tarayya Abuja ta sauya sheka daga jam'iyyar LP zuwa jam'iy...
12/07/2025

Da dumi'dumi: Sanata Ireti Kingibe mai Wakiltar babban birnin tarayya Abuja ta sauya sheka daga jam'iyyar LP zuwa jam'iyyar ADC.

MUHAWARA: Masu Karatu Shin Kuna Goyon Bayan Ganin Kwankwaso Ya Koma Jam'iyyar APC ?
16/04/2025

MUHAWARA: Masu Karatu Shin Kuna Goyon Bayan Ganin Kwankwaso Ya Koma Jam'iyyar APC ?

Karkazo Bauchi muga kana rabawa Matasan Bauchi abinci a Roba muba Yan yunwa bane aikin yi Matasan Bauchi ke da bukata da...
17/03/2025

Karkazo Bauchi muga kana rabawa Matasan Bauchi abinci a Roba muba Yan yunwa bane aikin yi Matasan Bauchi ke da bukata da jarin da zasuyi kasuwanci da fasahar zamani ta kasuwar crypto Dan gidan Gwamna kaura ya gargadi Dan gida Shugaban kasa seyi Tinubu

By Direban Waka

DA DUMI DUMI: Fitaccen Mawakin Siyasar nan da akafi sani da Sulen Kudi Direban Waka shima yabi sahun manyan yan siyasar ...
13/03/2025

DA DUMI DUMI: Fitaccen Mawakin Siyasar nan da akafi sani da Sulen Kudi Direban Waka shima yabi sahun manyan yan siyasar dake Arewacin Nigeria yayin daya shedawa manema labarai cewa ya fice daga jam'iyyar APC ya koma jam'iyyar SDP.

05/02/2025

Amnesty International strongly condemns the killing of at least four persons during a violent forced eviction carried out by Kano state government at Rimin Auzinawa in Ungogo LGA.

Today’s ruthless forced eviction is just the most recent examples of a practice that has been going on in Nigeria for decades — in complete violation of international law. This violent forced eviction affected impoverished communities that now lost everything – their livelihoods, their possessions and in some cases their lives.

Kano state government must halt these attacks on poor communities who are being punished for the state’s decades of urban planning failures. The chaotic scenes, and threats by the security forces to set fire to people’s homes has caused fear and panic. Using lethal force to render people who are already destitute homeless is a form of crude cruelty. State violence against the poor must end.

The violent forced evictions at Rimin Auzinawa occurred without genuine consultation with affected residents, adequate prior notice, provision of compensation or alternative housing – contrary to Nigeria’s international legal obligation.

YANZU-YANZU: DSS ta k**a shugaban NLC,  AjaeroJami’an hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) sun k**a shugaban Kungiyar Ƙwada...
09/09/2024

YANZU-YANZU: DSS ta k**a shugaban NLC, Ajaero

Jami’an hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) sun k**a shugaban Kungiyar Ƙwadago ta Ƙasa (NLC) Joe Ajaero.

Rahotanni sun baiyana cewa an k**a Ajaero da safiyar yau Litinin a filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe da ke Abuja.

Ajaero na shirin shiga jirgi zuwa kasar Ingila domin gudanar da wani aiki a hukumance sai DSS ta dauke shi.

Kamar yadda majiyoyi s**a bayyana, an bukaci Ajaero da ya halarci taron kungiyar ‘yan kasuwa (TUC) da za a yi a kasar Ingila ranar Litinin.

Sai dai ba a bayyana cikakken bayani da dalilin k**a shi ba, majiya mai tushe ta ce an mika Ajaero ga hukumar leken asiri ta kasa NIA.

Kotu ta bayar da umurnin a kamo mata Malam Idris Dutsen Tanshi na jihar Bauchi
18/01/2024

Kotu ta bayar da umurnin a kamo mata Malam Idris Dutsen Tanshi na jihar Bauchi

Duk zancen lefe da akeyi bafa wani zancen rikici bane, a samu mijin auren shine babban rikicin, domin duk munin halin mi...
18/01/2024

Duk zancen lefe da akeyi bafa wani zancen rikici bane, a samu mijin auren shine babban rikicin, domin duk munin halin mijinki bazai taba barinki tsirara ba, Inji Saratu Hashimu

Me za ku ce, akan wannan batun nata?

Address

Fct Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tumbin Giwa Social Media Team posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Tumbin Giwa Social Media Team:

Share