BTV Hausa

BTV Hausa Ku kasance da BTV Hausa domin samun sahihan labarai da ƙarin ilimi da kuma nishaɗantuwa. 🌍📺 Ku rinƙa bibiyar mu ta wannan shafin a kullum.

BTV Hausa tasha ce da aka kafa ta musamman domin al'ummar ƙasar Hausa domin yaɗa al'amuran da s**a shafi harshen Hausa da al'adu da kuma kyawun asali da ɗabi'un al'ummar ta da. Sannan, za ku iya samun mu ta ɗaya daga cikin waɗannan kafofin:


http://btvhausa.com
http://youtube.com/btvhausa
http://twitter.com/btvhausa
http://instagram.com/btvhausa
http://tiktok.com/btvhausa

Wace ce Matar Annabi s.a.w ta farko waddawya aura?
28/06/2024

Wace ce Matar Annabi s.a.w ta farko waddawya aura?

Ko zaku iya gayamana sunnan wannan dabbar?
26/06/2024

Ko zaku iya gayamana sunnan wannan dabbar?

KARIN MAGANA MU NA YAU: Meza kuce?
24/06/2024

KARIN MAGANA MU NA YAU: Meza kuce?

Wanne Annabi ne Allah yayi umarni a Yanka kafin a Turo rago ya fanshe shi?
21/06/2024

Wanne Annabi ne Allah yayi umarni a Yanka kafin a Turo rago ya fanshe shi?

Ranar Uba ta Duniya, wadda ake yi kowace shekara a ranar 16 ga watan Yuni, rana ce da aka sadaukar domin karrama uba da ...
16/06/2024

Ranar Uba ta Duniya, wadda ake yi kowace shekara a ranar 16 ga watan Yuni, rana ce da aka sadaukar domin karrama uba da uba masu taka rawa a rayuwarmu. Lokaci ne na nuna godiya d ƙauna, goyon baya a Addu'oi a Garesu.

TASHAR BTV HAUSA NA MUKU FATAN ALKHAIRI, A WANNAN RANA MAI DINBIN TARIHI, ALLAH YASA MU DACE DA ALHERI ZAMAN LAFIYA DA C...
16/06/2024

TASHAR BTV HAUSA NA MUKU FATAN ALKHAIRI, A WANNAN RANA MAI DINBIN TARIHI, ALLAH YASA MU DACE DA ALHERI ZAMAN LAFIYA DA CI GABA. EID-MUBARAK.

Ranar 15 ga watan Yuni ne ake bikin ranar wayar da kan dattijai ta duniya (WEAAD) a kowace shekara. Cibiyar sadarwa ta k...
15/06/2024

Ranar 15 ga watan Yuni ne ake bikin ranar wayar da kan dattijai ta duniya (WEAAD) a kowace shekara. Cibiyar sadarwa ta kasa da kasa da ke yaki da cin zarafin dattijai da Hukumar Lafiya ta Duniya ta kafa a shekarar 2006, Majalisar Dinkin Duniya ta amince da ita a hukumance a shekarar 2011.

Muna jiran Amsoshinku ku gayamana sau Nawa ake Jifan Shaidan a lokacin aikin
14/06/2024

Muna jiran Amsoshinku ku gayamana sau Nawa ake Jifan Shaidan a lokacin aikin

Ranar Dimokuraɗiyya Ta 2024 A yau ake bikin Ranar Dimokuraɗiyya a Nijeriya. Ana gudanar da bikin a duk ranar 12 ga watan...
12/06/2024

Ranar Dimokuraɗiyya Ta 2024

A yau ake bikin Ranar Dimokuraɗiyya a Nijeriya. Ana gudanar da bikin a duk ranar 12 ga watan Yunin kowace shekara. Wane fata kuke wa dimokuraɗiyyar Nijeriya?

Wasu Fitattun Jaruman Kannywood kenan a da. Mutum nawa kuka gane acikinsu?
11/06/2024

Wasu Fitattun Jaruman Kannywood kenan a da. Mutum nawa kuka gane acikinsu?

Ku Karasa mana wannan karin maganar...
10/06/2024

Ku Karasa mana wannan karin maganar...

Ku Gaya mana Asalin Sunan Radio📻 da Hausa
09/06/2024

Ku Gaya mana Asalin Sunan Radio📻 da Hausa

Sau nawa Mahajjata ke zagaye dakin Ka'abah Lakacin dawafi?
07/06/2024

Sau nawa Mahajjata ke zagaye dakin Ka'abah Lakacin dawafi?

Ina Hausawan namu ?😌
05/06/2024

Ina Hausawan namu ?😌

Address

Fct Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when BTV Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to BTV Hausa:

Share