MAI DOKI MEDIA TERMS

MAI DOKI MEDIA TERMS Alhamdulillah

HON USMAN BALBAYAMutumin Kirki Mai Hakuri Da Jajircewa Zakaga Anfanin Hakuri Da Rike Amana Dakakeyi Acikin Rayuwanka Ina...
22/08/2023

HON USMAN BALBAYA
Mutumin Kirki Mai Hakuri Da Jajircewa Zakaga Anfanin Hakuri Da Rike Amana Dakakeyi Acikin Rayuwanka Ina Yimaka Addu, an Fatan Alkairi Da Samun Membern bayo lacal government Ubangiji Allah Yasa Muji Alkairi Akanka Oga Albarkan Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi Wasallam Amiiiiin.
SAI MAI DOKI
SAI MAI DOKI

Nan Gaba Kadan a Nigeria In sha Allah.Buhun Masara - N8000Buhun Takin - N7000Buhun Shinkafa - N9000Buhun Sugar  - N8000A...
03/06/2023

Nan Gaba Kadan a Nigeria In sha Allah.

Buhun Masara - N8000
Buhun Takin - N7000
Buhun Shinkafa - N9000
Buhun Sugar - N8000
Albashi (Salary) - N100,000 min.
Kwalin Talia - N2500
Buhun Madara - N15000
Man Fetir - N80 per litre
Gasoline - N150 per litre
Flower - N4000
Kwalin Sigari - N10000
WiWi- 20000

In Sha Allah kafin Tinubu ya sauka sai wayan nan abubuwan sun sauka kasa fiye ma da yadda na rubuta, In Sha Allah sai mun sami saukin rayuwa da yardan Allah ya hayyu ya qayyum.

Muta Addu'a kawai sauki na nan tafe bi'izinillahi...

AMARYAN GOBE
02/06/2023

AMARYAN GOBE

Duk lokashin da kasan mutuncin abokanenka ananne zakasan sunfi budurwarka sabida haka mudawo baya muduba hakan Dan Allah...
02/06/2023

Duk lokashin da kasan mutuncin abokanenka ananne zakasan sunfi budurwarka sabida haka mudawo baya muduba hakan Dan Allah Ina matiqar kaunarku abokaina 🥰 allah qaramana lafiya da nisan Kwana ameeeeen 🤲🤲

02/06/2023

Wai yau Mai P.O.S📠
yake yiwa manager👩‍🦲
Man fetur⛽ wa azi🎤
Allahu Akbar🤲🙏

Alhamdulillah Ina matiqar alfahari da abokaina 🥰
02/06/2023

Alhamdulillah Ina matiqar alfahari da abokaina 🥰

14/02/2023
04/05/2022

Address

Fct Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MAI DOKI MEDIA TERMS posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to MAI DOKI MEDIA TERMS:

Share