Kasata ayau

Kasata ayau Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kasata ayau, Media/News Company, FCT Abuja.

Manufar wannan shafi shine bayyana dukkan wani abinda ya shafi kasata najeriya dama sauran kasashen duniya bama tsoran tona asirin azzaluman duniya kukasance tareda shafin Kasata ayau idan bakata reda zalinci musamman a Nigeria

MAGANAR SHUGABAN YAN SHI'A AKAN  BUHARI BAYAN KAMASHI 2015Zanfito Kuma zan warke Kuma sai naga gawar buhari insha Allah....
13/07/2025

MAGANAR SHUGABAN YAN SHI'A AKAN BUHARI BAYAN KAMASHI 2015

Zanfito Kuma zan warke Kuma sai naga gawar buhari insha Allah.

Domin samun ingatattun labarai follow shafin abarai Kasata ayau

MAGANAR SHUGABAN YAN SHI'A AKAN  BUHARI BAYAN KAMASHI 2015Zanfito Kuma zan warke Kuma sai naga gawar buhari insha Allah.
13/07/2025

MAGANAR SHUGABAN YAN SHI'A AKAN BUHARI BAYAN KAMASHI 2015

Zanfito Kuma zan warke Kuma sai naga gawar buhari insha Allah.

Dame zaka iya tunawa da tsohon Shugaban kasar Nigeria Buhari Muhammad
13/07/2025

Dame zaka iya tunawa da tsohon Shugaban kasar Nigeria Buhari Muhammad

Tsohon shugaban kasar Nigeria Muhammad Buhari yarasu yau
13/07/2025

Tsohon shugaban kasar Nigeria Muhammad Buhari yarasu yau

ZAZZAFAN LABARI: Sojojin ISra'ila Guda 20,000 da aka tura GAZA yanzu haka suna fama da cutar PTSD (tsoro da tashin hanka...
13/07/2025

ZAZZAFAN LABARI:
Sojojin ISra'ila Guda 20,000 da aka tura GAZA yanzu haka suna fama da cutar PTSD (tsoro da tashin hankali), kuma wannan adadin na iya ninkuwa Inji Tashar Hebru ta Channel 12.

Mene ne PTSD?

PTSD (Post-Traumatic Stress Disorder) wata cuta ce ta kwakwalwa da ke faruwa bayan mutum ya fuskanci wani babban tashin hankali ko hatsari mai tsanani da ya fi ƙarfin karfinsa na jurewa. Wannan na iya kasancewa daga yaki, hadarin mota, fyade, harin ta’addanci, hallaka mutane, ko kuma kallon mutuwar wasu.

Lallai Dakarun Falasɗinu suna bawa Mutanen Wuta🔥 Allah ya cigaba da Ruru wannan cutar a ƙwaƙwalwa sojojin Isra'ila.

-Domin samun ingatattun labarai Kasata ayau

⭕Rahoton dake shigowa yanzu shine: An sami fafatawa tsakanin dakarun Falasdinawa da dakarun kasar Mamaya inda aka hango ...
12/07/2025

⭕Rahoton dake shigowa yanzu shine: An sami fafatawa tsakanin dakarun Falasdinawa da dakarun kasar Mamaya inda aka hango jirgin Isra'ika me saukar ungulu ya sauka yana kwashe gawarwaki da wanda s**a jikkata. 12/7/2025

Domin samun ingatattun labarai follow shafin Kasata ayau

KASAR IRAN TAYI NASARAR GANO WASU MAKARMAI .....Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta cika hanu da wani katafaren gida shaƙe d...
12/07/2025

KASAR IRAN TAYI NASARAR GANO WASU MAKARMAI .....

Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta cika hanu da wani katafaren gida shaƙe da Makamai da ababen fashewa a Tehran, wadda ma'aikata Isra'ila s**a tanada don kai hare-hare a muhimman wurare a ƙasar.

domin ganin video irin makaman biyo shafin Kasata ayau🇳🇬

Domin samun ingatattun labarai follow Kasata ayau

Ƙasar China na shirye-shiryen mika jiragen yaƙi J-10 ga Iran, don ƙarfafa Abotar kasuwanci.Domin samun ingatattun labara...
11/07/2025

Ƙasar China na shirye-shiryen mika jiragen yaƙi J-10 ga Iran, don ƙarfafa Abotar kasuwanci.

Domin samun ingatattun labarai follow shafin Kasata ayau

🇮🇱⚡️🇵🇸 Reei Biran, mai shekaru 21, kwamanda a Brigade Golani na Sojin Isra'ila, mayaƙan Muqawama na Falasdinu sun kawar ...
11/07/2025

🇮🇱⚡️🇵🇸 Reei Biran, mai shekaru 21, kwamanda a Brigade Golani na Sojin Isra'ila, mayaƙan Muqawama na Falasdinu sun kawar da shi a kudancin Gaza.

Domin samun ingatattun labarai follow shafin Kasata ayau

Duk wani abu da ya sami Iran Zamu hada karfi da karfe wajen kawar da shi inji —Marshal Hafiz Asim Munir 🇵🇰 babban hafsan...
11/07/2025

Duk wani abu da ya sami Iran Zamu hada karfi da karfe wajen kawar da shi inji —Marshal Hafiz Asim Munir 🇵🇰 babban hafsan sojan ƙasa na Pakistan, (Chief of Army Staff - COAS)

HOTO📸 ATP Middle East

Domin samun ingatattun labarai follow shafin Kasata ayau

Address

Fct Abuja

Telephone

+81615886885

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kasata ayau posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kasata ayau:

Share