24/11/2024
Alhamdulillahi!! Alhamdulillahi!!
Zanyi amfani da wannan damar domin mika sakon Godiyata ga Oganmu wato Comrd.Mohammed Abba Isa Mai Bawa Shugaban Kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu Shawara a bangaran Masu bugata ta musamman, dama gajiyayyu, Bisa Appointment daya bani a matsayin mai taimakamasa na musamman a kafar sadarwa ta zamani.
Wannan karamcine babba da Kuma nuna cewa ana tare har Gobe, na Kuma kara tabbatar dacewa Yana sane Dani a dukkan wasu uziririkansa, nagode,nagode, nagode. Allah Yabamu Ikkon Sauke nauyinda ya rataya a wuyanmu.
Nasamu appointment dinan bawai Dan nafi wasu, ko Kuma shi ogan danya fifita wasu akan wasu ba, illa iyaka rabone ya tsaga da Kuma tabbatar min cewa yasanni Yasan aikine, Yasan Yaya nake Tafiyar da ayyukana hakika nagode da wannan Sadaukarwar tasa, Allah Yakawomaka waje da Yafi wannan a Gaba insha Allah.
Hon. Abba Isa, munjima dashi Sosai domin nafara mu'amala dashi for long ya Kuma jawoni Jiki, yake bani shawarwari na yau da kullum, Dan ban daukesa Mai gidaba Yaya nadaukeshi. Nagode.
A Karshe zanyi godiya Wa Mutane da s**a kirani domin taya murna, wasu sunyi rubuce rubuce akan hakan domin taya murna, I'm very Excited for you guys. Nagode muku.
Allah Yasa Mana Albarka Yabamu Ikkon rike amanarsa da aiki tukuru domin fitarsa kunya.
Yakubu Mukhtar Ibrahim Nguru
Special Assistant On New Media to Hon. Mohammed Abba Isa Senior Special Assistant to the President on Special Needs and Equal Opportunities