GNN Hausa

GNN Hausa Shafin da ya dace ka Ku amince dashi dan kawo muku sahihan labarai

Innalillahi Wa inna ilaihi raji'unAllah ya yayiwa Aminu S Bono RasuwaMuna addu'ar Allah ya gafarta masa.
20/11/2023

Innalillahi Wa inna ilaihi raji'un
Allah ya yayiwa Aminu S Bono Rasuwa
Muna addu'ar Allah ya gafarta masa.

Babban Kotun Shari'ar Musulunci da ke Hausawa filin Hoki a Kano ƙarƙashin jagorancin Mai Shari'a Abdullahi Halliru ta sa...
26/10/2023

Babban Kotun Shari'ar Musulunci da ke Hausawa filin Hoki a Kano ƙarƙashin jagorancin Mai Shari'a Abdullahi Halliru ta sanya ranar 7/11/2023 domin ci gaba da sauraran shari'ar da ake yi tsakanin Sadiya Haruna da Abubakar Ibrahim G-Fresh.

A zaman kotun na yau Alhamis lauyan mai ƙara Barista A.B Saka ya roki kotun ta ci gaba da sauraran shari'ar sakamakon rashin zuwan lauyan wanda aka yi ƙara kuma ya bayyanawa kotun cewar waɗanda aka yi karar ba su aiko da wani dalili na rashin zuwa kotun ba.

Kotun ta amince inda ta sanya bakwai ga watan Nuwamba mai kamawa domin ci gaba da shari'ar.

Idan za ku iya tunawa Sadiya Haruna ce ta yi ƙarar mijinta inda ta ke neman ya sauwaƙe mata.

Aljanna tana tsakanin Addinai biyu ne, Sai yasa na zabi inzama Musulmi da KiristaWanan shine Othman Alfahama dan kasar S...
01/09/2022

Aljanna tana tsakanin Addinai biyu ne, Sai yasa na zabi inzama Musulmi da Kirista

Wanan shine Othman Alfahama dan kasar Sudan 🇸🇩 Wanda ya rungumi Addinai 2, shi musulmi ne, kuma shi kirista ne, a acewar sa aljanna tana tsakanin Addinai guda 2, shiku bayaso yarasa shiyasa yashiga dukkansu

Mezaku ce?

RANAR IYAYA MATA TA DUNIYA:Wata uwa Yar Nigeria ta bayyana hotunanta da diyarata yayin da take bawa diyar tata Nono.Mene...
10/05/2022

RANAR IYAYA MATA TA DUNIYA:

Wata uwa Yar Nigeria ta bayyana hotunanta da diyarata yayin da take bawa diyar tata Nono.

Menene ra'ayinku kan wannan hotuna?

Address

Fct Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when GNN Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share