SD Blogs

SD Blogs Content Creator
Advertiser
Blogger
Graphics Designer
Picture & Video Editor
Brand Ambassador
YouTuber

DM FOR ADVERTS
(4)

21/08/2026

Enjoy the videos and music you love, upload original content, and share it all with friends, family, and the world on YouTube.

18/08/2026
Jarumar shirin Dadin Kowa Kyauta Dillaliya ta bayyanan cewa babban dalinin da yasa tabar kungiyar Triple.R ta Rarara sab...
13/08/2026

Jarumar shirin Dadin Kowa Kyauta Dillaliya ta bayyanan cewa babban dalinin da yasa tabar kungiyar Triple.R ta Rarara saboda zagin Mansura isah da wasu yan Kungiyar sukeyi

✍️SD Blogs

10/08/2026

Kusaurari Maganar hankali daga mai hankali 👏🫡
©️ Martaba FM

My Best Series Ever Abdul Amart 🫡👏👏👏
10/08/2026

My Best Series Ever
Abdul Amart 🫡👏👏👏

06/08/2026

🫡 Adam A Zango

COMRD MUJAHEED JANGUZA YA MIƘA SAƘON GODIYA GA JAGORORIN CITY BOY MOVEMENT KANO STATEDa sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Ƙ...
05/08/2026

COMRD MUJAHEED JANGUZA YA MIƘA SAƘON GODIYA GA JAGORORIN CITY BOY MOVEMENT KANO STATE

Da sunan Allah Mai Rahama Mai Jin Ƙai.

Comrd Mujaheed Janguza, ICT/DATA Officer na City Boy Movement Kano State, ya miƙa saƙon godiya ga jagororin ƙungiyar bisa amincewa da shi tare da ba shi damar yin hidima.

Ya bayyana godiyarsa ta musamman ga Adon Garin Ƙasar Hausa, Malam Nasir Bala Aminu Ja'oji, Daraktan City Boy Movement Kano State, bisa jagoranci nagari, ƙarfafawa da kuma irin amincewar da ya nuna masa.

Haka kuma, ya miƙa godiya ga Hon. Hafizu Sani Liman, Sakataren City Boy Movement Kano State, bisa gagarumar gudummawa, goyon baya, shawarwari da ƙoƙarin da ya yi wajen tabbatar da wannan nasara. Ya yi masa addu'ar Allah Ya saka masa da alheri, Ya ƙara masa lafiya, hikima da ɗaukaka.

Sannan ya gode wa Coordinator na Tofa Local Government, Alhaji Rufai Muhd Tofa, bisa goyon baya, shawarwari da jajircewar da yake yi wajen bunƙasa ƙungiyar.

Comrd Mujaheed Janguza ya tabbatar wa da jagororin ƙungiyar cewa, In Sha Allah, zai gudanar da aikinsa cikin gaskiya, riƙon amana da cikakkiyar biyayya domin ci gaban City Boy Movement Kano State da cimma manufofinta.

A ƙarshe, ya yi addu'ar Allah Maɗaukakin Sarki Ya ƙara haɗin kai a tsakanin mambobin ƙungiyar, Ya albarkaci jagororinta, Ya ba su lafiya, hikima da ƙarin nasarori, tare da sanya su zama masu amfani ga al'umma da ƙasa baki ɗaya.

Allah Ya saka da alheri. Amin.

— Comrd Mujaheed Janguza
ICT/DATA Officer
Janguza Ward, Tofa Local Government
City Boy Movement, Kano State

05/08/2026

Irin Matar da A. Zango yakeso

03/08/2026

Hadiza Gabon ta Magantu akan Kalaman Nafisa Abdullahi akan Aure

A karasa mana wannan wakar ta Adam A. ZangoMai suna Kawalwainiya✍️SD Blogs
01/08/2026

A karasa mana wannan wakar ta Adam A. Zango
Mai suna Kawalwainiya

✍️SD Blogs

Address

Festac Town

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SD Blogs posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to SD Blogs:

Shortcuts

Share