NewsHour Hausa

NewsHour Hausa More than a newspapers

22/10/2023

The Federal Government of Nigeria Executive Salary includes the salaries of the President, Vice President, Ministers, and other top government officials. The salaries of these officials are set by …

Wata Bazaura ƴar shekara 30 tayi wuf da Ibrahim Garba ɗan kimanin shekaru sha bakwai~17 da haihuwa a unguwar Dogon Zare ...
16/02/2023

Wata Bazaura ƴar shekara 30 tayi wuf da Ibrahim Garba ɗan kimanin shekaru sha bakwai~17 da haihuwa a unguwar Dogon Zare dake Potiskum.

WATÁ SABÚWA L: Babu Takardún Buga Sabbin Kuɗi Ne Yasa Aké Samún Ƙarancinsú A Faɗin Ƙasa, Céwar Emefielé "Yanzu haka mun ...
10/02/2023

WATÁ SABÚWA L: Babu Takardún Buga Sabbin Kuɗi Ne Yasa Aké Samún Ƙarancinsú A Faɗin Ƙasa, Céwar Emefielé

"Yanzu haka mun aika ƙasashen Ingila da Jamus domin su buga mana takardun buga naira 500 da 1000. Sai dai kuma sun ce ba za mu samu ba nan kusa za mu bi layi ne muma" Inji shi

Me za kuce?

09/02/2023

Ra'ayoyin Masu Sauraro:

A Najeriya, Kotun koli ta dakatar da babban bankin kasar daga aiwatar da wa’adin daina amfani da tsoffin takardun kudi, wanda zai cika a ranar 10 ga wannan wata na Fabrairu.

Wannan na zuwa ne biyo bayan karar da gwamnonin jihohin Kogi da Kaduna da Zamfara s**a kai gwamnatin Najeriya da babban bankin a game da wannan takaddama.

Yaya kuka ji da wannan hukunci ?

Wane hali kuma ake ciki a yankunan ku dangane da samun takardun kudin na naira?

🇳🇬 Yadda karancin man fetur da ake ta fama da shi ya jefa ‘yan Najeriya cikin damuwa a daidai lokacin da kasar ke shirin...
09/02/2023

🇳🇬 Yadda karancin man fetur da ake ta fama da shi ya jefa ‘yan Najeriya cikin damuwa a daidai lokacin da kasar ke shirin gudanar da zaben shugaban kasa da na 'yan majalisar dokoki a ranar 25 ga watan Fabrairu.

Wannan babban misali ne na tabarbarewar tattalin arziki da ya dabaibaye Najeriya na tsawon shekaru da s**a hada da hauhawar farashin kayayyaki, rashin aikin yi, da matsanancin faduwar Naira.

Bugu da kari bankuna da wuraren cire kudi sun yi cikar kwari, har ta kai ga masu bukatar dibar kudaden sun koma cacar baki da musayar yawu da kuma baiwa hammata iska.

📸-Reuters

Jami'an 'yan sanda da na kwana-kwana sun sauko da matashin da ya hau saman antennar gidan talabijin din ARTV saboda  ban...
09/02/2023

Jami'an 'yan sanda da na kwana-kwana sun sauko da matashin da ya hau saman antennar gidan talabijin din ARTV saboda banki sun kwashe mashi kudi har Naira dubu 500,000.

Matashin dai yayi ikirarin zai fado idan ba a bashi miliyan daya ba, kuma duk wanda ya yi yunkurin sakko da shi zai rungume Shi su fado tare.

Hoto: Salim Umar Ibrahim

Hukumar EFCC Ta Gurfanar Da Matar Gwamnan Kogi Rashida Yahaya Bello, A Kotu Kan Zargin Almundahana Ta Naira Biliyan Uku
09/02/2023

Hukumar EFCC Ta Gurfanar Da Matar Gwamnan Kogi Rashida Yahaya Bello, A Kotu Kan Zargin Almundahana Ta Naira Biliyan Uku

Ali Nuhu was born in Maiduguri, Borno State, Nigeria in 1974. His father late Baba Nuhu Poloma hailed from Gelengu, Bala...
13/01/2023

Ali Nuhu was born in Maiduguri, Borno State, Nigeria in 1974. His father late Baba Nuhu Poloma hailed from Gelengu, Balanga Local Government of Gombe State, and his mother, Fatima Karderam Digema from Bama Local Government Area of Borno State. He grew up in Jos. After secondary school education, he received a Bachelor of art degree in geography from the University of Jos.

Ali Nuhu started his acting career in the year 1999 with the film ‘Abin Sirri ne’. He is also known for his role in the film ‘Sangaya’ which brought him to the limelight. Ali Nuhu has starred in several other films, including Nollywood blockbusters.

The actor, dubbed ‘the king of Kannywood’, is known for his versatility, as he produces, directs, and stars in his own movies.

Malaman addinin Musulunci na Nijeriya sun yi ta'aziyyar mutuwar Fafaroma BenedictTawagar malaman addinin Musulunci a Nij...
02/01/2023

Malaman addinin Musulunci na Nijeriya sun yi ta'aziyyar mutuwar Fafaroma Benedict

Tawagar malaman addinin Musulunci a Nijeriya, karkashin jagorancin Gambo Barnawa, sun yi ta’aziyya ga mabiya addinin Kirista a fadin duniya bisa rasuwar Paparoma Emeritus Benefict na 16 a ranar 31 ga watan Disamba, 2022 yana da shekaru 95 a duniya.

Malaman sun mika ta’aziyyar su ne a lokacin da su ka kai ziyarar sabuwar shekara ga Fasto Yohanna Buru, Janar Overseer Cocin Christ Angelical and Life intervention Ministry, Sabon Tasha, Kaduna.

Barnawa ya ce sun ziyarci gidan Buru ne domin taya shi murnar shiga sabuwar shekara, inda s**a yi amfani da damar wajen mika sakon ta’aziyyarsu ga mabiya addinin Kirista a duk fadin duniya bisa rasuwar Paparoma Benedict na 16.

Ya ce Paparoma mutum ne mai daraja, tawali'u, kuma mai kirki.

Ya ce Paparoma mutum ne mai son zaman lafiya da hadin kai, wanda hakan ya sa ya zama na musamman.

“Ya kwashe rayuwarsa yana addu’a da wa’azin zaman lafiya a duk faɗin duniya tare da haɓaka juriya da yafiya ga dukan ɗan adam, ba tare da la’akari da ƙabila, al’adu da addini ba.

"Duniya ba za ta manta da gudunmawar da Paparoma Benedict na 16 ya bayar na wa'azin zaman lafiya, soyayya, hakuri da kuma gafara a tsakanin dukkan bil'adama.

2023: Shin za ka iya sayar da kuri'ar akan wannan kudi miliyan daya da dubu dari biyu (₦1,200,000)❓
29/12/2022

2023: Shin za ka iya sayar da kuri'ar akan wannan kudi miliyan daya da dubu dari biyu (₦1,200,000)❓

Daga Naìra ɗaya Zuwa Naira Miliyan 20 zan iya bayarwa matsayin sadakin Hadiza Gabon idan ta Amince dani ~ Cewar  Matashi...
28/12/2022

Daga Naìra ɗaya Zuwa Naira Miliyan 20 zan iya bayarwa matsayin sadakin Hadiza Gabon idan ta Amince dani ~ Cewar Matashi Abba Gibirima Al-dabaiba

Wani matashi mai sana' ar Chanjin kuɗi a kasar Libya mai Suna Abba Gibirima Al-dabaiba ya Bayyana jarumar Kannywood Hadiza Gabon a matsayin Wacce Sonta ya masa katutu a zuciya Kuma zai iya kashe Milyan 20 don ganin ta zama Matarsa..

Mé zakú cé kan wannan matashi ?

Ɗantakarar Gwamnan Jihar Katsina A Ƙarƙashin Jam'iyyar APC, Dakta Dikko Raɗɗa Tare Da Tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar K...
26/12/2022

Ɗantakarar Gwamnan Jihar Katsina A Ƙarƙashin Jam'iyyar APC, Dakta Dikko Raɗɗa Tare Da Tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Katsina Kuma Darakta Janar Na Yaƙin Neman Zaɓen Ɗantakarar Gwamnan Jihar Katsina A Ƙarƙashin Jam'iyyar PDP, Alhaji Mustapha Muhammad Inuwa A Wajen Zaman Gaisuwar Alhaji Bishir Mangal, K***n Ɗahiru Barau Mangal A Gidansa Dake Kofar Kwaya Katsina, Sun Yi Kicibus Da Juna Ne A Ranar Lahadin Da Ta Gabata.

Ina ba ƴan Najeriya haƙuri kan batun cire tallafin man da nace zanyi, da wasa nake yi na faɗa ne don inji abinda ƴan ada...
26/12/2022

Ina ba ƴan Najeriya haƙuri kan batun cire tallafin man da nace zanyi, da wasa nake yi na faɗa ne don inji abinda ƴan adawa za s**e amma idan kuka zaɓe ni zan dawo da farashin litar man fetur ɗin ₦45 in Allah ya yarda—Tunubu

RA'AYI: Zan Iya Yafe Lefe In Har Na Tabbatar Wanda Zan Aura Ba Zai Min Kishiya Ba, Ra'ayin Mawaƙiya MoofyMe za kuce?
24/12/2022

RA'AYI: Zan Iya Yafe Lefe In Har Na Tabbatar Wanda Zan Aura Ba Zai Min Kishiya Ba, Ra'ayin Mawaƙiya Moofy

Me za kuce?

Address

Festac Town

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when NewsHour Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to NewsHour Hausa:

Share