15/08/2022
Dakarun Barkhan na Faransa sun fitar da wata sanarwa a hukumance dazu-dazun nan, game da janyewarsu baki daya daga dukkan yankunan Mali.
Inda sojan Faransa na karshe ya janye awanni biyu ke nan da s**a gabata.