Ahlullahi Foundation

Ahlullahi Foundation Soyayya Don Zatin Allah.

07/10/2026

Ahlullahi Foundation
🥁📖
Yau Laraba, Karfe 04:30pm A Magajin Makera.

05/10/2026

Memories🎉

📌
05/10/2026

📌

Wani Zama A wani Lokaci...🙏🥰Wazai iya Tuna Yaushe Kuma A Ina Ne ❓️Sannan Kuma Su Wanene A Wurin ❓️
04/10/2026

Wani Zama A wani Lokaci...🙏🥰

Wazai iya Tuna Yaushe Kuma A Ina Ne ❓️
Sannan Kuma Su Wanene A Wurin ❓️

Alhamdu Haqqal Hamdu...🙏🥰Ðan Uwa Autan Shehu  Ya Samu Qaruwa Ta Ɗa Namiji A Yau LAHADI.Muna Jaddada Murna Da Farin Ciki....
04/10/2026

Alhamdu Haqqal Hamdu...🙏🥰

Ðan Uwa Autan Shehu Ya Samu Qaruwa Ta Ɗa Namiji A Yau LAHADI.

Muna Jaddada Murna Da Farin Ciki.
Allah Ya Bada Abin Ciyarwa, Shayarwa, Tufatarwa, Tarbiyyantarwa Ya Kuma Inganta Lafiyar Mahaifiyarsa...AMEEN

Zaman ATAYA...🍻Tare Da 'Yan Uwa Baki Duk Baki-daya.Fatan Kun Koma Gida Lafiya...AMEEN
04/10/2026

Zaman ATAYA...🍻
Tare Da 'Yan Uwa Baki Duk Baki-daya.
Fatan Kun Koma Gida Lafiya...AMEEN

Address

Funtua

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ahlullahi Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share