Umar Yahuza

Umar Yahuza Simple Me!

Rainin hankali ne ka fara tsokanar mutum, yaji zafi ya jillo maka ruwa kuma wai ka koma gefe kana goge hawayen munafurci...
05/06/2026

Rainin hankali ne ka fara tsokanar mutum, yaji zafi ya jillo maka ruwa kuma wai ka koma gefe kana goge hawayen munafurci.

Idan yan kwankwasiyya da zagi kamar yadda wasu suke cewa, masu tsokanar su kuma munafukai ne.

Reply da nayi wa wani daga cikin abokan mu a wannan kafar ta Facebook akan Kwankwasiyya. Matsaya ta kenan akan yarfe da ...
05/06/2026

Reply da nayi wa wani daga cikin abokan mu a wannan kafar ta Facebook akan Kwankwasiyya.

Matsaya ta kenan akan yarfe da kokarin mayar da masoya Kwankwaso marasa daraja.

Da farko dai ni ba dan kwankwasiyya bane.

Zage-zage kuma ya danganta da tarbiyyar da mutum yayi wa kan shi a lokacin musayar magana.

Ko wane bangare akwai masu irin wannan dabi’ar, ba iya yan kwankwasiyya bane. Wata kila saboda baka tare da su ne ka kasa ganin na sauran bangarorin.

Amsar tambayar ka kuma, ga shi a taikace.

Don suna neman goyon bayan al’umma baya nufin su ja baki suyi shiru ayi musu kage da yarfe, ramawar da sukeyi ne yake wa wasu zafi kuma hakan ba laifi bane. Idan basu da zarrar fatattakar abokan adawa da baki to aya kake tunanin zasu iya jan ragamar kasar irin Nigeria.

Baka son mutum, Fine. Idan ya ki ka, bashi da laifi.

The same mutanen da ke kukan yan kwankwasiyya suna wuce gona da irin sune dai suke fara takalarsu.

Minene laifin yan kwankwasiyya don sun rama? Ko ramuwar ma kune zaku nuna musu yadda zasuyi?

NOTE: Wannan hoton kuma na dauke shi ne a shekarar 2023 a dakin wasu abokaina yan kwankwasiyya.

Ina son Kwankwaso amma babu wani dan siyasa da nake kallo a matsayin alkibilata. Sannan nayi sharing wannan reply din ne saboda mutane masu fassara irin ta kallon aibun yan kwankwasiyya ba tare da yin adalci ba su yi wa Allah su rage munafunci.

To those with eyes to see…😎5k cannot pay your ransom.
04/06/2026

To those with eyes to see…😎

5k cannot pay your ransom.

Adawa ba munafunci amma a tsaya ana wani laɓe-laɓe kamar bugun mutum za ayi idan ya faɗi gaskiya.Wannan bawan Allah yafi...
04/06/2026

Adawa ba munafunci amma a tsaya ana wani laɓe-laɓe kamar bugun mutum za ayi idan ya faɗi gaskiya.

Wannan bawan Allah yafi burgeni akan masu cewa wai ba zasu zaɓi su Kwankwaso ba saboda VP bashi da wani katabus!

Ƙaryar ku Munafukai….😎

Muna da takin noma mai inganci ga masu buƙata. Ina manoma? Ina yan kasuwa ga dama ta samu, ko mota nawa kuke so (In Sha ...
04/06/2026

Muna da takin noma mai inganci ga masu buƙata. Ina manoma? Ina yan kasuwa ga dama ta samu, ko mota nawa kuke so (In Sha Allah) zaku samu.

Sai kun zo.

09033319316
Whatsapp.

03/06/2026

Duk da yan kwankwasiyya ba kanwar lasa bane, kana taɓa su zakaji su amma yarfe da maƙircin da ake kulla musu a siyasa yana wuce gona da iri.

If this situation had been the other way around, Muslims across the world would have been dragged instantly. Social medi...
21/05/2026

If this situation had been the other way around, Muslims across the world would have been dragged instantly. Social media would be full of comments like:

“Religion of peace, indeed.” Blah blah blah…

People would generalize billions of Muslims because of the actions of a few, and the mocking would never stop.

Ashraf Sanusi Lamido Sanusi is right here, yet many people are acting silent.

Sometimes the hypocrisy is too obvious to ignore. Different standards are applied depending on who is involved.

Congratulations on your well deserved appointment.Ishaq Samaila
18/05/2026

Congratulations on your well deserved appointment.
Ishaq Samaila

17/05/2026

Talaka bai shirya neman yancin shi a ƙasar nan ba, kwaɗayi da rashin sanin ciwon kai sun hana wasun mu karatun-ta-nutsu domin kawo sauyi nagari.

Address

Funtua
830101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Umar Yahuza posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Umar Yahuza:

Share