Funtua Football Updates

Funtua Football Updates Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Funtua Football Updates, Media, Zaria Road Behind Government Day Secondary School, Funtua., Funtua.

11/07/2024
Wannan shine jaddawalin wasunan karshe na gasar cin kofin funtua Community League (FCL) kofin da ba a taba yin irinshi b...
11/07/2024

Wannan shine jaddawalin wasunan karshe na gasar cin kofin funtua Community League (FCL) kofin da ba a taba yin irinshi ba a wannan garin namu wato a ci Kofi da maki mafi rinjaye(point)
Gefe guda Kuma ga ynda teburin wassannin Yakama.

WASAN TSAKIYAR SATI (MIDWEEK)Yau xa a fafata tsakanin kungiyar Kwallon kafa ta funtua pillars da ta funtua City tudun wa...
05/03/2024

WASAN TSAKIYAR SATI (MIDWEEK)
Yau xa a fafata tsakanin kungiyar Kwallon kafa ta funtua pillars da ta funtua City tudun wada Wanda gidauniyar MASAF FOUNDATION ta dauki nauyin sanyawa karo na biyu 2 karkashin jagorancin malam salimu khalifa sheik said alti funtua
Allah yasa ayi lfy atashi lfy.

Wnn sune wasannin yau da za a buga a gasar kofin cin Yar besfa wanda gidauniyar MASAF FOUNDATION ta dauki nauyin sanyawa...
02/03/2024

Wnn sune wasannin yau da za a buga a gasar kofin cin Yar besfa wanda gidauniyar MASAF FOUNDATION ta dauki nauyin sanyawa karo na biyu 2 karkashin jagorancin malam salimu khalifa sheik said abubakar alti
Allah yasa ayi lfy a tashi lfy
02march2024

Yau za a fafata tsakanin kungiyar Kwallon kafa ta 3sc makera da ta new wikki FC a gasar cin kofin Yar besfa wanda gidaun...
01/03/2024

Yau za a fafata tsakanin kungiyar Kwallon kafa ta 3sc makera da ta new wikki FC a gasar cin kofin Yar besfa wanda gidauniyar MASAF FOUNDATION ta dauki nauyin sanyawa karo na biyu 2 karkashin jagorancin malam salimu khalifa sheik said alti funtua
Allah yasa ayi lfy atashi lfy
Taku a Koda yaushe funtua football update

Wannan sune jaddawalin kungiyoyin Kwallon kafa da s**a samu nasarar fitowa zuwa xagaye na biyu na gasar kofin cin Yar be...
25/02/2024

Wannan sune jaddawalin kungiyoyin Kwallon kafa da s**a samu nasarar fitowa zuwa xagaye na biyu na gasar kofin cin Yar besfa wanda gidauniyar MASAF FOUNDATION ta dauki nauyin sanyawa karo na biyu 2 karkashin jagorancin malam salimu khalifa sheik said alti funtua
Munamaku fatan ayi lfy atashi lfy.
Ameen

Yanxu xa a fafata tsakanin kungiyar Kwallon kafa ta funtua FC da tiger boysAllah yasa ayi lfy atashi lfy
24/02/2024

Yanxu xa a fafata tsakanin kungiyar Kwallon kafa ta funtua FC da tiger boys
Allah yasa ayi lfy atashi lfy

RANAR WASA (MATCH DAY)Yau jumaa 23 ga watan fabereru 2024 zaa chakusa tsakanin kungiyar Kwallon kafa ta REAL FC data Aca...
23/02/2024

RANAR WASA (MATCH DAY)
Yau jumaa 23 ga watan fabereru 2024 zaa chakusa tsakanin kungiyar Kwallon kafa ta REAL FC data Academic Stars a gasar kofin cin Yar besfa wanda gidauniyar MASAF ta dauki nauyin sanyawa karo na biyu (2)
Allah yasa ayi lfy a tashi lfy.

ALHAMDULILLAHYau 23 ga watan fabereru 2024 shekara biyu ke nan dai dai da kungiyar Kwallon kafa ta funtua pillars, ta za...
23/02/2024

ALHAMDULILLAH
Yau 23 ga watan fabereru 2024 shekara biyu ke nan dai dai da kungiyar Kwallon kafa ta funtua pillars, ta zabo COACH SULE SANI TARA a matsayin Mai horar da Yan wasa na din din din na kungiyar
Amadadin mahukunta na kungiyar tare da yan wasansu suna mashi godiya tare da fatan Alheri a rayuwar shi baki daya.
Bugu da kari suna masu alfahari dashi tare da farin cikin kasancewa da shi a matsayin jagora
Muna maka fatan alheri coach dinmu

Amadadin funtua football updates muma muna maka fatan alheri tare da fatan nasara a gaba.
Sako daga
ABU AMMAR
Maga takarda na kungiyar funtua pillars

RANAR WASA (MATCH DAY)Yau alhamis 22 ga watan fabereru 2024 za a fafata tsakanin kungiyar Kwallon kafa ta funtua pillars...
22/02/2024

RANAR WASA (MATCH DAY)

Yau alhamis 22 ga watan fabereru 2024 za a fafata tsakanin kungiyar Kwallon kafa ta funtua pillars data hotlearners BCG a gasar kofin cin Yar besfa wanda gidauniyar MASAF ta dauki nauyin sanyawa karo na biyu.
Za a buga wasan da misalin karfe 4pm na yau a filin wasa na Aya primary school da ke kan titin sokoto road funtua. ALLAH yasa ayi lfy atashi lfy.

Rukunin wasannin wannan satin na gidauniyar MASAF. wato kofin Yar besfa karkashin jagoranci tsohon Dan Kwallon super Jet...
21/02/2024

Rukunin wasannin wannan satin na gidauniyar MASAF. wato kofin Yar besfa karkashin jagoranci tsohon Dan Kwallon super Jet fc wato Mal salimu.
ALLAH yasa ayi lfy a tashi lfy

Zababben chairman na funtua unity football organization wato (FUFO) Mr Nema Bala. Yana Kara Jan hankali akan mu hada Kai mu duka domin ciyar da funtua gaba tare da yankunan mu baki daya.

WASAN TSAKIYAR SATI (MIDWEEK)Gobe talata 20 ga watan faburairun shekarar dubu biyu da ashirin da hudu za a fafata tsakan...
19/02/2024

WASAN TSAKIYAR SATI (MIDWEEK)

Gobe talata 20 ga watan faburairun shekarar dubu biyu da ashirin da hudu za a fafata tsakanin kungiyar Kwallon kafa da ke maska wato maska United data banfika fc a gasar kofin cin Yar besfa wanda gidauniyar MASAF ta dauki nayin Sanyawa

Kungiyar Kwallon kafa ta tiger boys na Kara koke akan cimata iyar filin horas da yanwasanta da ake Yi yayin buga wasan tskaiyar sati.

Address

Zaria Road Behind Government Day Secondary School, Funtua.
Funtua

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Funtua Football Updates posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category