NTA Funtua

NTA Funtua KATSINA STATE, NIGERIA

03/06/2026

Masu Ruwa da Tsaki Na Jam'iyyar APC a Funtua da Dandume Sun Bayyana Yadda Zaben Fidda Gwani na Dan Majalisar tarayya Mai wakiltar Yankin Ya Gudana.

18/05/2026

Bayan dambarwa da aka samu a kujerar majilisar wakilai ta Funtua/ Dandume sakamakon haka ne uwar jamiiyar APC ta kasa ta bada yin zaben fidda gwani.

Wakilin mu ya bada rahoton yadda zaben fidda gwani ya kasance inda aka bayyana Hon Yau Ahmad Nowa wanda ya lashe zaben fidda gwani kuma shi ne wanda zai yiwa jamiiyar APC takarar na majilisar wakilai ta Funtua/ Dandume a zabe mai zuwa

Abdullahi Garba na cigaban labarin.

18/05/2026

An bayyana kaddamar da rabon mashina masu kafa biyu, Magunguna da maganin dabbobi a matsayin gagarumin cigaba a karamar hukumar mulki ta Bakori.

Wakilin gidan Talabijin na kasa ya bada rahoton yadda rabon kayan tallafin wanda ya gudana a sakatariyar mulki da ke Bakori.

Abdullahi Garba na da cigaban labarin.

15/05/2026

Residents of Tudun wada in funtua local government area have been urged to ensure regular evacuation of drainage channels to reduce the risk of flooding as the rainny season Approaches.

The warning comes amid concerns that accumulation of refuse in many drainages is obstructing the free flow of water and exposing the community to environmental hazards.

Correspondent Abdullahi Garba reports.

15/05/2026

An yi kira ga yayan jamiiyar APC na jihar katsina da su tsaya tsayin daka domin sake bawa gwamna Dr Umar Radda domin cigaba da ayyukan alkhairi da ya somo a yankin funtua.

Anyi wannan kira ne a lokacin da wakilin gidan Talabijin na kasa ya ke zantawa da Hon Hayyatudden Muhammad.

Abdullahi Garba na da cigaban labarin.

08/05/2026

An bayyana samar da fitilu masu amfani da hasken rana a matsayin wata hanya ta inganta tsaro a cikin garin funtua da kewa.

Any wadannan bayanai ne a lokacin da kungiyar Tunubu/ Dikko Assured take kaddamar da wadannan fitilu wadda kungiyar ta samar da su.

Abdullahi Garba na da cigaban labarin.

07/04/2026

Kungiyar Tinubu Dikko Assured ta dauki nauyin Horas da dalibai 600 kan yadda zasuyi amfani da komfuta wajen rubuta jarabawar jamb,
A kananan hukumomin dake shiyyar Funtua.

30/03/2026

SAKON BARKA DA SALLAH DAGA HON. ABUBAKAR WADA NAS.

Munayi Muku Barka da Sallah Dafatan Allah Ya Karbi ibadunmu Ameen.
20/03/2026

Munayi Muku Barka da Sallah Dafatan Allah Ya Karbi ibadunmu Ameen.

15/03/2026

*🕌TAFSIRIN RAMADAN*
DAGA
*MAJLISU
IHYA'ISSUNNAH
WATARBIYYATIL
ISLAMIYYAH*
NA SHE KARA TA
G-2026 H-1447
تفسير رمضان من مجلس إحياء
السنة وتربيةإسلامية

الحلقة الخامسة عشر ١٥ في السنة ألف وأربع مائة وسبعة وأربعين من الهجرة

08-3-2026 ١٧-٩-١٤٤٧

DARASI NA 18

ME GABATARWA🎤:
USTAZ.HIZKIL YAHYA DUGUN-MU'AZU SABUA L.G.A.
DA
ALARAMMA ABDURRAHMAN MU'AZU RUWAN-SANYI MALUMFASHI L.G.A.

🕌 MASALLACIN Alh.Aminu Mai-Atamfa Dutsen

Reme Bakori.

Address

Funtua
830101

Telephone

+2348069556593

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when NTA Funtua posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to NTA Funtua:

Share