07/08/2023
Duk wadda tabi son zuciya yayin zabar miji zata haɗu da alaƙaƙai, haka kaima idan ka bi son zucia zaka auro alaƙaƙai. Jama'a mu komai neman aure da zaman aure bisa koyarwa Addini da kyawawan al’adun malam bahaushe don mu samu zaman lafiya da kuma zuri’a tagari.