ANNUR MEDIA

ANNUR MEDIA Digital contents Creator, Graphics designing, Public awareness, Video Covering for schools programs..

06/06/2026

Kaji Manyan Bayin Allah Kenan, Allah Ya Gafarta Masa..
Prof. Muhd Sani Umar R/Lemo (Hafizahullahu)

🤲 TAƘAITACCEN SAƘOWata ‘yar uwa da ta karɓi Musulunci ta fuskanci ƙalubale har iyayenta s**a kore ta, amma wata Musulma ...
06/06/2026

🤲 TAƘAITACCEN SAƘO

Wata ‘yar uwa da ta karɓi Musulunci ta fuskanci ƙalubale har iyayenta s**a kore ta, amma wata Musulma ta rika kula da ita.
Yanzu Allah Ya nufa za ta yi aure da miji nagari, kuma an tabbatar da shi.
Malam Adam Ashaka

Muna neman taimakon ‘yan uwa domin saya mata gado da katifa fisabilillahi, saboda mijin ba shi da ƙarfin kuɗi sosai.

📞 Tuntuɓi: 08069814362
Allah Ya saka da alheri ga duk mai taimakawa. Ameen 🤲

06/06/2026

🚨 TA TABBATA KUWA!🤔

Maganganun da Limamin Fada ya yi sun jawo ce-ce-ku-ce sosai! Wasu na ganin gaskiya ya faɗa, yayin da wasu ke cewa ya yi kuskuren da ba za a iya karewa ba.

Shin da gaske ya faɗi gaskiya, ko kuwa ya yi ƙarya mara misaltuwa? Ku saurari cikakken bayani a cikin wannan bidiyon sannan ku bayyana ra'ayinku.

👇 Ku kalli bidiyon ku faɗi abin da kuka fahimta.

06/06/2026

🚨 MATSALAR GARKUWA DA MUTANE A NIGERIA NA CI GABA DA TSANANTA! 😢💔

Kullum ana samun labaran sace mutane, iyalai suna rayuwa cikin fargaba, al'umma na cikin damuwa. Allah Ya kawo mana mafita, Ya kare rayuka da dukiyoyin al'ummar Najeriya. 🤲🇳🇬

Ya Allah, Ka kawo zaman lafiya mai ɗorewa, Ka taimaki jami'an tsaro wajen kawo ƙarshen wannan matsala. Amin.

06/06/2026

🌟 VIBRANT BOY ON RIWAYAH! 🌟

Masha Allah! Matashi mai hazaka da ƙwazo wajen karatun Riwayah. Allah Ya ƙara masa fahimta, ilimi mai amfani da albarka a rayuwarsa.

Ku saurari wannan bidiyon ku shaida irin baiwar da Allah Ya yi masa. 👏❤️

06/06/2026

⚠️ KASAN ABIN DA YAKE SA WASU SU RAINA KA BA TARE DA KA SANI BA?

A wasu lokuta, ba mutane ne matsalar ba... kai ne kake koya musu yadda za su mu'amalance ka! 😳

Wannan darasi na rayuwa zai bude maka ido kan abubuwan da muke yi a kullum da ke sa mutane su raina mu ko su dauke mu da sauki.

🎥 Kalli bidiyon nan har ƙarshe domin samun darasi mai matuƙar amfani!

06/06/2026

Professor Bashir Aliyu Umar

06/06/2026

🚨 WALLAHI WANNAN ABIN TSAYAWA A SAURARA NE!

Idan kai mai neman gaskiya ne, kada ka wuce wannan bidiyon ba tare da ka kalla ba. Maganganun wannan mutumin sun nuna abubuwa masu ban mamaki da s**a sa mutane da yawa cikin mamaki!

🗣️ Shin da gaske abin da yake faɗa yana da tushe kuwa?

Allah Ya saka wa Malam Baban Chinedu (Yusuf Haruna) da alkhairi bisa ƙoƙarinsa na bayyana gaskiya.
harma da Malam Adam Ashaka

🎥 Kalli bidiyon zuwa ƙarshe, sannan ka bayyana ra'ayinka a comment.

👇 Me kake gani game da wannan batu?

05/06/2026

ALLAHU YA SAKA WA YAN GEMBU DA ALKHAIRI 🤲❤️

Muna roƙon Allah Ya saka musu da alheri mai yawa, Ya ƙara musu zaman lafiya, albarka da kariya a cikin dukkan lamuransu. Allah Ya bar ƙasarmu lafiya baki ɗaya 🙏🕊️
Sheikh Adam Ashaka

'a

05/06/2026

🗣️🔥 Sakon Fatan Alheri Ga Prof. Isa Ali Pantami 🔥🗣️

Allah Ya cigaba da rufa maka asiri, Ya tsare maka lamurranka gaba ɗaya, Ya ƙara maka lafiya da natsuwa a dukkanin harkokinka. 🤲✨

Muna roƙon Allah Ya sa albarka a cikin rayuwarka, Ya ci gaba da kare ka daga dukkan sharri, Ya kuma ƙara maka daraja a idon al’umma.

Professor Isa Ali Pantami

Address

Ganye

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ANNUR MEDIA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to ANNUR MEDIA:

Share