ANNUR MEDIA GANYE

ANNUR MEDIA GANYE Digital contents Creator, Graphics designing, Public awareness, Video Covering for schools programs..

As-Sheikh  Ahmad Tijjani Yusuf GuruntumAllah Ya karawa rayuwa albarka.
28/06/2025

As-Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum
Allah Ya karawa rayuwa albarka.

Karatun Hadisi Da Aiki Da Shi Shine Zaman Lafiya!Daliban Centre For Sunnah Studies Africa.A yayin da aka shirya da'irar ...
28/06/2025

Karatun Hadisi Da Aiki Da Shi Shine Zaman Lafiya!

Daliban Centre For Sunnah Studies Africa.
A yayin da aka shirya da'irar Haddace HADISAN MANZO ALLAH S.A.W. daga Masallacin Doubeli J/Yola.

LABARI CIKIN HOTUNA DAGA FILIN MUHADARA A MASALLACIN DOUBELI J/YOLA WANDA:SHEIKH DR. ABUBAKAR SHU'AIBU IDRIS TARE DASHEI...
28/06/2025

LABARI CIKIN HOTUNA DAGA FILIN MUHADARA A MASALLACIN DOUBELI J/YOLA WANDA:
SHEIKH DR. ABUBAKAR SHU'AIBU IDRIS
TARE DA
SHEIKH ABUBAKAR MUKHTAR YOLA,
S**A GABATAR.

28/06/2025

MUHADARA DAGA J/YOLA JIHAR ADAMAWA.

MAI TAKEN:
إنانحن نزلنا الذكر وإنا له لحافظون

Mai Gabatarwa:
Sheikh Dr Shu'aibu Abubakar Idris
(Chairman: Center For Sunnah Studies Africa)

Mai Taliki:
Zauren Sheikh Abubakar Mukhtar Yola
Wanda ta gudana a Masallacin Doubeli (Masallacin Baballo)

Ziyarar shugaban markazDr shu'aibu Abubakar IdrisDaga filin Daura masallacin baballo jimeta Yola
28/06/2025

Ziyarar shugaban markaz
Dr shu'aibu Abubakar Idris
Daga filin Daura masallacin baballo jimeta Yola

Inna Lillahi Wa'inna Ilaihi Raji'un.Kyakkyawan misali na rayuwa mai tsawo mai albarka kenan.Allah ya gafarta masa ya kya...
28/06/2025

Inna Lillahi Wa'inna Ilaihi Raji'un.

Kyakkyawan misali na rayuwa mai tsawo mai albarka kenan.

Allah ya gafarta masa ya kyauta makwancinsa ya sa aljanna ce mahaɗarmu da shi.

Allah ya ci gaba da ta da masu alheri irinsa a cikin zurriyyarsa da iyalansa.

27/06/2025
2. RANAR NA BIYU LAHADI 29TH JUNE 2025Sheikh zai kasance tare damu a AGGA Islamic Center Yola In Shã Allah
27/06/2025

2. RANAR NA BIYU LAHADI 29TH JUNE 2025
Sheikh zai kasance tare damu a AGGA Islamic Center Yola
In Shã Allah

1. Muhadarar Farko Ranar Asabar 28th June 2025Daga Masallacin Baballo Doubeli Juma'at Mosque in Shã Allah Dr Shu'aibu Ab...
27/06/2025

1. Muhadarar Farko Ranar Asabar 28th June 2025
Daga Masallacin Baballo Doubeli Juma'at Mosque in Shã Allah
Dr Shu'aibu Abubakar Idris (HafizahulLãah) zai kasance tare damu..

Official Sanarwar Rufe Daurar Haddan Hadisan Manzon Allah ﷺ karo na 3 a Jahar Adamawa In Shã Allah a wannan karon ma Bab...
27/06/2025

Official Sanarwar Rufe Daurar Haddan Hadisan Manzon Allah ﷺ karo na 3 a Jahar Adamawa
In Shã Allah a wannan karon ma Babban Malamin mu Sheikh Al-Muhaddith Dr Shu'aibu Abubakar Idris (HafizahulLãah) zai samu halartar..

Akwai Jerin Muhadarori da za'a gabatar in Shã Allah zamu fitar ra sanarwar zuwa anjima..

Address

Ganye

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ANNUR MEDIA GANYE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to ANNUR MEDIA GANYE:

Share