CHN Updates

CHN Updates Current Hausa News Updates is the official independent digital media platform owned and managed by Hausa Explorer Media.

We provide news, interviews, and reports across Nigeria and beyond.

07/05/2026

Bangaren Sadiq Gombe sun Hana Shehu Musa Gabam shiga ofis tun bayan umarnin kotu duk da tarin tawagar jami'an tsaron da s**a rako Gabam.

06/05/2026

Pantami ya baiyana yadda aka murde takarar sa a Gombe

05/05/2026

Shin da gaske Atiku ma zai fice daga Jam'iyyar ADC ?

04/05/2026

Ko Gobe Tunibu ne Zaiyi Nasara a Zaben dake tafe: Sa'adatu Dogon Bauchi.

04/05/2026

Muna kiran hankalin duniya game da cigaba da tsare Mallam Nasiru El-rufai da gwamnatin Najeriya keyi: Hassan Rilwanu

03/05/2026

Lokaci yayi da Zamu kawo karshen walakanci da ake yiwa yankinmu

Sakataren Yaɗa labarai na ƙungiyar haɗin kan Matasan yankin Arewa maso Yamma Comrade Jamilu Iliyasu Birnin Magaji.

APC a jihar Gombe ta sasanta ta ce Jamilu Gwamna ne zai yi mata takarar Gwamna a zaben 2027Jam’iyyar APC a jihar Gombe t...
03/05/2026

APC a jihar Gombe ta sasanta ta ce Jamilu Gwamna ne zai yi mata takarar Gwamna a zaben 2027

Jam’iyyar APC a jihar Gombe ta sanar a ranar Lahadi cewa ta amince da Jamilu Ishiyaku Gwamna a matsayin dan takararta na gwamna a zaben 2027.

Tsohon ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Isa Pantami, bai samu nasarar shiga sahun ba, bayan da shugabannin jam’iyyar s**a zabi Jamilu Gwamna kamar yadda jaridar Daily Nigerian ta rawaito.

An cimma wannan matsaya ne a wani taron manyan jiga-jigan jam’iyyar da aka gudanar, karkashin jagorancin jagoran jam’iyyar a jihar kuma gwamnan Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya.

03/05/2026

Jawabin Koodinatan kungiyar haɗin kan matasan Shiyar Arewa Maso Yamma Bashir Abdullahi Jim kadan bayan ƙaddamar da su A arewa House a Jihar Kaduna.

Jiga-jigan adawa, Rabiu Kwankwaso da Peter Obi, sun karɓi katin jam'iyyar ne bayan ficewa daga jam'iyar ADC saboda rikic...
03/05/2026

Jiga-jigan adawa, Rabiu Kwankwaso da Peter Obi, sun karɓi katin jam'iyyar ne bayan ficewa daga jam'iyar ADC saboda rikice-rikicen shugabanci da s**a ce sun dabaibaye ta.

Dukkansu sun karɓi katin NDC ne a hedikwatar jam'iyyar tare da jagoranta Hon. Seriake Dickson.

01/05/2026

Magoya Bayan Jam'iyyar ADC na cigaba da baiyana Matsayarsu tayi Nasara a Zabe Mai zuwa

Address

Garki Abuja Nigeria
Garki

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when CHN Updates posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share