CNB Hausa

CNB Hausa News Campany
(1)

TIRKASHI: Trump Ya Yi Martani Kan Salon Barkwancin ’Yan Najeriya Duk da Rikice-Rikicen DuniyaShugaban Amurka, Donald Tru...
14/11/2025

TIRKASHI: Trump Ya Yi Martani Kan Salon Barkwancin ’Yan Najeriya Duk da Rikice-Rikicen Duniya

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana ’yan Najeriya a matsayin “mutane manya” wadanda “ko da me ya faru sai sun juya shi barkwanci.”

Da yake magana yau da safe yayin wata ganawa da tawagar Najeriya a Amurka, Trump ya ce:

“Najeriya ita ce ƙasar da idan ta ji labarin yaƙi, suna fara barkwanci! Abin mamaki ne. Mutane nagari ne, amma ba su ɗauki komai da muhimmanci komai sai su juya shi wasan barkwanci.”

Shugaban ya bayyana mamakinsa kan yadda yawancin ’yan Najeriya suke fuskantar manyan matsalolin duniya da dariya maimakon firgici ko ruɗani. “Ban taɓa ganin irin haka ba. Sauran ƙasashe s**an firgita. Najeriya kuwa suna yin barkwanci. Abin dariya ne, amma kuma wani irin hauka ne,” in ji Trump cikin dariya.

21/09/2025

Love

Kalma daya tak
21/09/2025

Kalma daya tak

ALLAHU AKBAR: Matasan Musulmai Yan Kabilar Igbo Sun Gina Katafaren Massalacin Juma'ah A Garin Ibagwah Dake Jahar EnuguA ...
02/09/2025

ALLAHU AKBAR: Matasan Musulmai Yan Kabilar Igbo Sun Gina Katafaren Massalacin Juma'ah A Garin Ibagwah Dake Jahar Enugu

A shekarar 2010, al’ummar Musulmi a garin ibagwa-Aka wanda ke da ɗaya daga cikin mafi yawan Musulman Igbo, sun fara wani gagarumin aiki don gina sabon babban masallaci. Tsohon masallacin Juma’a da ke yankin ya gaza ɗaukar yawan jama’a da ke ƙaruwa a kullum.

Matasan Musulman Igbo sun nuna sadaukarwa da aiki tukuku. Ya kamata a yaba da irin wannan aiki da al’ummar Musulmi s**a yi a "Ibagwa-Aka, Nsukka" da kewaye. Wannan gini ba kawai masallaci ba ne — alama ce ta haɗin kai, sabo da girmama addini

*Allah Ya saka da alheri, Ya karfafa imaninsu, Ya kuma kara musu ci gaba.

C Vanguard Hausa

DA ƊUMI-ƊUMI: Tsohon Ministan Shari'a  Abubakar Malami ya tsallake rijiya da bayaTsohon Ministan Shari'a, kuma jagoran J...
01/09/2025

DA ƊUMI-ƊUMI: Tsohon Ministan Shari'a Abubakar Malami ya tsallake rijiya da baya

Tsohon Ministan Shari'a, kuma jagoran Jam'iyyar haɗaka ta ADC da tawagarsa sun tsallake rijiya da baya, bayan wasu ɓata gari sun farmake su da duwatsu, ya yin dawowa daga Ta'aziyya a cikin birnin Kebbi.

Lamarin ya faru a yau Litinin, ya yin da shi da tawagarsa suke kan hanyar dawowa daga Ta'aziyya a cikin birnin Kebbi.

Cikakken rahoto na nan tafe...

Wannan Cin Fuska ne ga Jahar Mu ta Yobe Da Kasar mu Najeriya — Inji Ibrahim Bello YobeMatashin Dan Asalin Jahar Yobe Ya ...
29/08/2025

Wannan Cin Fuska ne ga Jahar Mu ta Yobe Da Kasar mu Najeriya — Inji Ibrahim Bello Yobe

Matashin Dan Asalin Jahar Yobe Ya Fusata Da ganin Labarin kudin da aka bawa Matashiyar da tazo ta Daya a Turanci a duniya.

Inda Ya ce “Nayi Alkawarin Zan Maidawa Tinubu Naira 200k, Da Ya Bawa Yar Jahata Ta Yobe” inji sa

A karshe Yace “Ku da kuka Bawa Yar Jahata ta Yobe Kyautar Dubu Dari Biyu (200k) ku turo account na maida muku kudin ku” Kamar yadda ya wallafa a shafinsa na Facebook

Me zaku ce..?

An Sace Wayoyin Mutane da yawa a wajan jana’izar Buhari
15/07/2025

An Sace Wayoyin Mutane da yawa a wajan jana’izar Buhari

15/07/2025

Sako Mai Mahimmanci kan Rasuwar Muhammadu Buhari Daga Bakin Shugaban Yan kasuwar Jahar Yobe Muhammad Muktar Kime

12/07/2025

“Ya Zama Wajibi Gwamnatin Tarayya Ta Gyara Wasu Hanyoyin ta A Jahar Yobe” — Gwamna Mai Mala Buni

📸 Ibrahim Bello Yobe

Har Yanzu Ni Budurwa Ce Kuma Ni Ce Mace Mafi Kyau Yanzu A Kannywood — Hadiza Gabon
07/07/2025

Har Yanzu Ni Budurwa Ce Kuma Ni Ce Mace Mafi Kyau Yanzu A Kannywood — Hadiza Gabon

Address

Sabon Gari
Gashua
0005561

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when CNB Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share