Active Media For Attajiri /Ibn Jaks/Amfai

Active Media For Attajiri /Ibn Jaks/Amfai Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Active Media For Attajiri /Ibn Jaks/Amfai, Media/News Company, adamubala002@gmail. com, Gashua.

12/07/2024

Dogoro Ga Allah Jari 🖕 ne

Madallah Da Hon Sadiq Yahaya AttajiriAjiya Cikin Ikon Allah Mai Girama Dan Majalisar Mu Wato Hon Sadiq Yahaya Attajiri Y...
18/06/2024

Madallah Da Hon Sadiq Yahaya Attajiri

Ajiya Cikin Ikon Allah Mai Girama Dan Majalisar Mu Wato Hon Sadiq Yahaya Attajiri

Ya Gwangwaje Abokin Mu Kuma Chairman Namu 💪

Na Cikin Wanna Gida Namu Mai Tahrin Albarka Wato Active Media For Attajiri IbnJaks Amfai da Sabuwar Waya Ubangiji Allah Yasanya Albarka a wanna Wayar Taka

Real Musa Abdullahi Mato

Da Sabuwar Waya Ubangiji Allah Yasanya Albarka Acikin Wanna Waya Taka abokina 💯

Congratulations 👏🎉👏🎉💯


Sing by ♨️👌1️⃣8️⃣/6️⃣/2️⃣0️⃣2️⃣4️⃣
©️✨ACTIVE MEDIA FOR ATTAJIRI / IBN JASK/ ( AMFAI)🖋️

Barka da Babbar Sallah. Allah ya maimaita mana. Allah ya karbi ibadu. Ameen.Hon Sadiq Yahaya Attajiri Yana Taya dukkan n...
16/06/2024

Barka da Babbar Sallah. Allah ya maimaita mana. Allah ya karbi ibadu. Ameen.

Hon Sadiq Yahaya Attajiri Yana Taya dukkan ni Alummar Musuliman Duniya Baƙi Daya Barka da Babbar Sallah

Hon Sadiq Yahaya Attajiri Yana Sake Yuwa Alummar Bade Central Baƙi Daya Barka da Sallah da fatan kowa Yana Bikin Sallah Lafiya

Layya Babbar Ibada: Yadda Ake Gudanar
Da Ita Da Matsayinta A Musulunci ... Hon Sadiq Yahaya Attajiri Yana
mika sakon gaisuwa da Barka da Sallah
zuwa ga . Alummar Bade Central Baƙi Daya
da abokan arziki Maza da Mata 🧝

Da Fatan Za a gudanar da bikin Sallah Lafiya

Allah Ya buɗe mana ƙofofin arziki kuma ya yalwa Zuciyarmu da kaɗaituwa zuwa Bauta masa. Ameen.

Sing by ♨️👌1️⃣6️⃣/6️⃣/2️⃣0️⃣2️⃣4️⃣
©️✨ACTIVE MEDIA FOR ATTAJIRI / IBN JASK/ ( AMFAI)🖋️

SAƘON TA,AZIYA A madadin Duk Wani Member Dake Cikin Wanna Gida Namu Mai Tahrin Albarka Muna Mike sakon Ta,aziya Zuwa ga ...
14/05/2024

SAƘON TA,AZIYA

A madadin Duk Wani Member Dake Cikin Wanna Gida Namu Mai Tahrin Albarka Muna Mike sakon Ta,aziya Zuwa ga Mai Girama Dan Majalisar Mu Wato Hon Sadiq Yahaya Attajiri Na Rashin Mahafin Sa da yayi A Ranar Lahadi da ta gabata

Anna Muke Addu'ar Ubangiji Allah Yajiqen sa da Rahama
Ubangiji Allah Yasa Aljanna ce Makomar sa Albarkacin Annabi da Al qur ani

Ya Allah ka ji kanmu da Iyayenmu, kasa muyi kyakkyawan karshe.

Ya Allah yadda iyayenmu s**a tsaya don kare mu daga tozarcin Duniya, ya Allah ka lulluɓesu da rahamarka daga tozarcin lahira.

Sing by ♨️/1️⃣4️⃣/5️⃣/2️⃣0️⃣2️⃣4️⃣
©️✨ACTIVE MEDIA FOR ATTAJIRI / IBN JASK/ ( AMFAI)🖋️

SAKON GODIYAMadallah Da WakilanHon Sadiq Yahaya Attajiri A Jiya Ne Asabar 4️⃣/5️⃣/2️⃣0️⃣2️⃣4️⃣Amadadin Hon Sadiq Yahaya ...
05/05/2024

SAKON GODIYA

Madallah Da Wakilan
Hon Sadiq Yahaya Attajiri
A Jiya Ne Asabar 4️⃣/5️⃣/2️⃣0️⃣2️⃣4️⃣
Amadadin Hon Sadiq Yahaya Attajiri

Mai Girama Mal Ibrahim Nawaz P A Dashi Da Sauran Alummar Hon Sadiq Yahaya Attajiri Cikin Ikon Allah Sun samu damar halartar Zuwa Dauren Auren Daya daga Cikin Abokin Gogormayar mu Wato Alhaji Ali Mai daukar Hoto 📸 Muna Addu'ar Ubangiji Allah Yaba Su Zaman Lafiya Albarkacin Annabi da Al qur ani

Sannnan Hon Sadiq Yahaya Attajiri Yana kara miki sakon Addu'ar sa ga Alummar Bade Central Baƙi Daya a bisa kasancewar be Samu damar halartar Dauren Aure raraki ba Hon Sadiq Yahaya Attajiri Yana Addu'ar Ubangiji Allah Yabawa Duk Kani ma, aura tan Da Allah Ya nufi su da wanna Aure Zaman Lafiya Mai Dorewa Yasanya Albarka acikin Rayuwar Zaman Auren Su Albarkacin Annabi da Al qur ani

Sannan Hon Sadiq Yahaya Attajiri Yana Godiya da sakonnin fatan Alkhairi da ku ke masa babu dare ba rana. Tabbas hakan yana basa kwarin gwiwa wajen jajircewa gun aiki tukuru. Akan kula da hakin ku ✔️

Hon Sadiq Yahaya Attajiri
Ubangiji Allah Ya qera Yimaka Jagora Acikin Wanna Mulikin Naka Albarkacin da Alqur'ani

Sing by ♨️👌5️⃣/5️⃣/2️⃣0️⃣2️⃣4️⃣
©️✨ACTIVE MEDIA FOR ATTAJIRI / IBN JASK/ ( AMFAI)🖋️

INNA LILLAHI WA,INNA ILLAIHIR RAJIUN_ALLAHU AKBAR❗   ALLAHU AKBAR __________________________________________A Yau ne All...
20/04/2024

INNA LILLAHI WA,INNA ILLAIHIR RAJIUN

_ALLAHU AKBAR❗ ALLAHU AKBAR __________________________________________
A Yau ne Allah yayewa Matar Hon Mallam Hassan IBN JASK Rasuwa wato Hajiya Salamatu muna rokan Allah ya bashi haqurin wanan rashi da yaye Tare da Yayan su Baki Daya 🙏🙏🙏

Muna addu,ar Allah yajiqanta da duk Al,ummah musulmin da s**a rigamu zuwa gidan gaskiya Ameeen

Sing by ♨️👌2️⃣0️⃣/4️⃣/2️⃣0️⃣2️⃣4️⃣
©️✨ACTIVE MEDIA FOR ATTAJIRI / IBN JASK/ ( AMFAI)🖋️

Da Dumi-DumiMadallah Da Hon Sadiq Yahaya AttajiriA Jiya Ne Laraba Mai Girama Dan Majalisar Mu Wato Hon Sadiq Yahaya Atta...
17/04/2024

Da Dumi-Dumi
Madallah Da Hon Sadiq Yahaya Attajiri

A Jiya Ne Laraba Mai Girama Dan Majalisar Mu Wato Hon Sadiq Yahaya Attajiri Ya Gwangwaje Wanna Bawan Allah Mai Sunna Alhaji Ali Bala Da Appointment Na Teaching Hospital 🏥 Dake Jahar Yobe a Cikin Garin Damaturu

Rabo da Dangin Ajali
ka Sani Rabon Ka kamar Ajalin
ka Ne A Duk Inda kake Sai Ya Riske Ka

Babu Wanda Yake gane dadin Hakuri Sai Mai Yin sa Babu Wanda Yake gane dadin Shiru Sai Mai Yin sa

Tabbas Alummar Bade Central Baƙi Daya Duk Wanda Ya jure Hakuri Tabbas Alheri Hon Sadiq Yahaya Attajiri Zai Riske Shi Har in da Mutum Yake

Fatan Mu Ana Shine Alhaji Ali Bala Ubangiji Allah Yasa Rayuwa Tamora 🙏🙏🙏
Ubangiji Allah Ya datar da Kai Alheri dake cikin Wanna Aki Naka Allah yabaka Ikon sauke Nauyin da Allah Ya Duran Maka 🙏🙏🙏

Sing by ♨️👌1️⃣8️⃣/4️⃣/2️⃣0️⃣2️⃣4️⃣
©️✨ACTIVE MEDIA FOR ATTAJIRI / IBN JASK/ ( AMFAI)🖋️

SAKON BARKA DA SALLAHA madadin Mai Girama Dan Majalisar Mu Wato Hon Sadiq Yahaya Attajiri Alummar Bade Central Baƙi Daya...
10/04/2024

SAKON BARKA DA SALLAH

A madadin Mai Girama Dan Majalisar Mu Wato Hon Sadiq Yahaya Attajiri Alummar Bade Central Baƙi Daya Muna muna yiwa daukacin al'ummar Musulmi Barka da Sallah.

Muna Addu'ar Allah Ubangiji Ya karbi ibadun mu da muka Gabatar a cikin wadannan kwanakin watan mai alfarma. Allah Kasa muna cikin bayinka daka Yafewa a cikin watan Ramadan.

Allah Ka tsare mana Imanin mu, ka kare mu daga fitintinun karshen zamani. Allah kasa mu acikin bayinka salihai. Allah Ka jibinchi lamarinmu, ka kara daukaka dugadugin mu akan yi maka biyayya.

Muna miko godiyar mu, abisa bibiyar aikace aikace mu da kuke, babu dare babu rana. Allah ya cigaba da dafa mana, yasa muyi aiki da ikhlasi akan abinda muke Aiwatarwa.

Muna fatan za'ayi bikin Karamar Sallah lafiya, Allah ya mai-mai ta mana, Allah ya kawo saukin Tsadar Rayuwar da muke fama da ita, ya bamu zaman lafiya mai dorewa a gidajenmu, garuruwanmu da kasarmu baki daya. Ameen Ya Hayyu Yaa Qayyum.

Sing by ♨️👌1️⃣0️⃣/4️⃣/2️⃣0️⃣2️⃣4️⃣
©️✨ACTIVE MEDIA FOR ATTAJIRI / IBN JASK/ ( AMFAI)🖋️

ALHMDULLAH MASHA ALLAH Muna cigaba da godewa Ubangiji.... Alhamdulillah Mu tuba tare da neman afuwa a wajen Allah... Ast...
07/04/2024

ALHMDULLAH MASHA ALLAH
Muna cigaba da godewa Ubangiji.... Alhamdulillah

Mu tuba tare da neman afuwa a wajen Allah... Astaghfirullah

Godiya ta Musamman Ga Mai Girama Dan Majalisar mu Wato Hon Sadiq Yahaya Attajiri Da Gwangwaje Mu da ka Yi da kudi Domin muje muyi Hidimar Sallah Azumi
Muna Mutuqer Alfahari dakai da irin Wanna Na mijin qokeri daka ke Yi Akan Mu

Sako Yaxo Mana Hanu Mu Muna qera Yuwa Allah Subahanhu Wtallah Godeeya Bisa Samun ka da muka Yi A Jagoran Fita Kunya Ubangiji Ya Allah Yasaka Maka da Alheri Duniya da Kuma Lahira ❤️❤️❤️❤️❤️🙏🙏🙏

Albarkacin Wanna Watan Azumi Ramadan na da Muke Cikin sa 💝🌷 Ubangiji Ya Allah Maka Jagora Acikin Wanna Mulikin Naka 🙏

Sing by ♨️👌7️⃣/4️⃣/2️⃣0️⃣2️⃣4️⃣
©️✨ACTIVE MEDIA FOR ATTAJIRI / IBN JASK/ ( AMFAI)🖋️

𝗕𝗔𝗥𝗞𝗔 𝗗𝗔 𝗝𝗨𝗠𝗔𝗔  BADE CENTRAL 0️⃣0️⃣ 1Barkan Mu da wanna Ranar ta Jumma AtGirmamawa da mutuntawa su ne kyauta mafi girma ...
05/04/2024

𝗕𝗔𝗥𝗞𝗔 𝗗𝗔 𝗝𝗨𝗠𝗔𝗔
BADE CENTRAL 0️⃣0️⃣ 1
Barkan Mu da wanna Ranar ta Jumma At
Girmamawa da mutuntawa su ne kyauta mafi girma da za ka bawa wanda ya kusance ka Ya Allah ka ba mu ikon girmamawa da mutunta wadanda suke a jikin mu. Hon Sadiq Yahaya Attajiri Abun Alfahari Mu Akoda Yau she

INSH ALLAH Zamu Shiga daran Ashirin da 2️⃣7️⃣ Watan Azumi Ramadan zuwa ga dukkan mabiya da masoyan Hon Sadiq Yahaya Attajiri Yana ma

Alummar Bade Central Baƙi Daya Fatan Alheri Ubangiji Allah Ya datar da damu da wanna daran Lailatul Qadri Yasa da mu da Duk Wani Alheri dake cikin Wanna Ranar Ta Ashirin da 2️⃣7️⃣ daren lilatul qadri

Baban Burin sa Akulim shine ya burge ku? Allah Ubangiji ya daukaka ci gaban addinin Musulunci. Allah ya taimaki musulmai. Amin Summa Amin.
Albarkacin Wanna Ranar Ta Ashirin da 2️⃣ 7️⃣ Watan Azumi Ramadan na da Muke Cikin sa 🙏 🙏 🙏 🙏 🙏 🙏 Ramadan Mubarak!

Sing by ♨️👌5️⃣/4️⃣/2️⃣0️⃣2️⃣4️⃣
©️✨ACTIVE MEDIA FOR ATTAJIRI / IBN JASK/ ( AMFAI)🖋️

Address

Adamubala002@gmail. Com
Gashua

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Active Media For Attajiri /Ibn Jaks/Amfai posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share