19/06/2025
Samun sallar asuba a jam’i yana taimakawa sosai wajen yadda ranar mutun zata kasance.
Indai mutun yayi asuba a jam’i zakaga samun sauran sallolin a jam’i yana masa sauki.
Yin sallar isha’ a jam’i kuma yana matukar taimakawa wajen samun asubar.
A takaice dai a dage da yin sallah a jam’i.
Allah ya datar damu.
JSM GIADE📌