Nuruddeen Adamu Girei

Nuruddeen Adamu Girei Ya Allah kamana tsari da mummunan Ƙaddara

12/08/2026

Rabon Gado a Musulunchi part 10 Gadon Uwa (Mother) Uwa ta nada makatan Gado uku kamar haka:

1. 1/3 idon Babu ya'ya ( Maza,mata), jikoki (Maza,mata) Yan Uwa (Shaqiqai, Li'ammai ko Li'abbai)

2. 1/6 idon akoi Daya daga cikin magada guda bakoy da aka lissafa a sharadi na farko

3. Zata gaji 1/3 na Ragowa a Mas'alar Umariyyah da Gharawiyyah

Note That: 1. Jikoki da ake nufi sune ya'yan da namiji Dan da da yar da (Son's Son) da (Son's Daughter)

Note that:2
2a Umariyyah Mas'alar Gado ne inda Mata ta Rasu tabar mijinta, Uwarta da ubanta (Husband, Mother and Father)

2b Gharawiyyah Mas'alar Gado ne inda miji ya Rasu ya bar Matarsa, Uwarsa da Ubansa ( Wife, Mother and Father)

2c idon an Samu Mas'alar Umariyyah za cire Faralin miji ne wato 1/2 (Rabi) Ragowan sai a Raba uku Uwa Kashi Daya Uba Kashi biyu.

2d. Idon an Samu Mas'alar Gharawiyyah za a cire Faralin mata ne wato 1/4 (Quarter) Ragowan sai a Raba uku aba Uwa Kaso Daya Uba Kaso biyu.

📷 and 🖍️ Nurruddeen Adamu Girei

29/02/1448 AH
12/08/2026

Insha Allah Yau ma tsakanin Magrib Zuwa Isha'i Zamu kawu muku Tafsirin Al'Qur'ani Mai Girma Wanda     Zubairu Mahmud Far...
12/08/2026

Insha Allah Yau ma tsakanin Magrib Zuwa Isha'i Zamu kawu muku Tafsirin Al'Qur'ani Mai Girma Wanda Zubairu Mahmud Fari yake gabatarwa duk Laraba tare Ibrahim Idris a Masallachin izala Nhqs Jos Nig opposite Gss Girei, Girei Local Government Area Adamawa State

Zaku iya kollon live ta pages namu kamar haka:
Bin Muhd Girei
Jibwis Girei Tv Nhqt Jos
Nurruddeen Adamu Girei
Nuruddeen Adamu Girei Al-izalawiy
Zauren Sheikh Zubairu M Fari Girei

Insha Allah

30/07/2026
21/07/2026

Gidan Cin Kacha

04/07/2026

rca centrafrique

14/05/2026

Musabaka G
irei 1 by nuruden
nigeria @

Address

Chiroma
Girei

Telephone

+2348134051911

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nuruddeen Adamu Girei posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share