Umar Giwa Assalafy.

Umar Giwa Assalafy. UMAR AGROCHEMICALS GIWA,
GIDAN SUNNAH SAK.

22/05/2025

ASSHIEKH MUHAMMAD AUWAL ADAMU ALBANY RAHIMAHULLAH.

DAGA LOKACIN: -Da Mutum Yasan ALLAH Sai Wanin ALLAH Yadaina Bashi Tsoro, Shiekh Ahmad Tijjani Guruntum Hafizahullah. By ...
26/03/2025

DAGA LOKACIN: -Da Mutum Yasan ALLAH Sai Wanin ALLAH Yadaina Bashi Tsoro,

Shiekh Ahmad Tijjani Guruntum Hafizahullah.

By Umar Giwa Assalafy.

16/12/2024
21/11/2024

DAGA QIN GASKIYA SAI BATA ALLAH YA TSARE MU DAGA SON ZUCIYA.!!

ALLAH YA JIQAN SHEIKH MUHD AUWAL ADAM ALBANY ZARIA RAHIMAHULLAH Dutsen Tanshi Majlis Bauchi Sheikh Muhammad Auwal Albani Zaria, Assalafyyan
Alhassan Mai LafiaUmar MuhammadIBee AssalafiyAbdullahi Muhammad Giwa@

Umar Giwa Assalafy.

Daure Karanta, Zai Maka Amfani Duniya Da Lahira 👇Idan kana sallah mai kyau, kana sallah acikin lokaci, kana sallah irin ...
09/09/2024

Daure Karanta, Zai Maka Amfani Duniya Da Lahira 👇

Idan kana sallah mai kyau, kana sallah acikin lokaci, kana sallah irin yanda annabi saw ya koyar da ita, kana sallah don neman yardar Allah ba domin mutane ba

To tabbas Allah zai kareka daga alfasha (Zina, luwadi, maɗigo, da sauransu)

Kuma Allah zai kareka daga aikata duk wani laifi (Sata, ta’addanci, cin amana, shaye-shaye, saɓa alƙawali, girman kai, damfara, giba, gulma da sauransu)

Idan kana biyar mata, zinace-zinace, sace-sace, luwaɗi, shaye-shaye da sauran ayyukan saɓon Allah, alamace dake nuna cewa Allah baya karɓar sallar ka.

Saboda Allah ta’ala ya gayamana sallah tana hani daga alfasha, da duk wani abun ƙi

وَأَقِمِ ٱلصَّلَوٰةَۖ إِنَّ ٱلصَّلَوٰةَ تَنۡهَىٰ عَنِ ٱلۡفَحۡشَاۤءِ وَٱلۡمُنكَرِۗ

To yanzu wani rashin kunya dake yawo acikin al’umma shine:

Idan baka biyar mata, baka aikata zina, za’ace bakada lafiya 😆🥲
Saɓon Allah shine alamar kana lafiya

Idan kuwa baka shaye-shaye da yawon banza za’ace baka waye ba 😆🥲

Ita kuwa wayewa tana cikin biyar dokokin Allah, tare da bin umarnin Allah da manzon Allah saw.

Allah yashirya 🤲.

27/08/2024

ALLAH Kabamu Arziki Mai Albarka,
Karkabarmu Da Wayo ko Dabararmu,
Kakuma Azurtamu Da Dukiya Ta HALAL Kakuma Karemu Da Dukiya Ta HARAM.

ALLAH Kasa Mudace.

ALLAH kamar Yadda ka Hadamana Manyan MALAMAN MU Na ADDININ musulunci Waje 1 ALLAH yahadamu mu Dasu  Da ANNABI MUHAMMAD (...
14/07/2024

ALLAH kamar Yadda ka Hadamana Manyan MALAMAN MU Na ADDININ musulunci Waje 1 ALLAH yahadamu mu Dasu Da ANNABI MUHAMMAD (S A W) A GIdan ALJANNAH Firdausi.

Address

Gtown Area Kaduna State
Giwa

Telephone

+2348162316395

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Umar Giwa Assalafy. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Umar Giwa Assalafy.:

Share