Kurba women group project management committee

Kurba women group project management committee Do the right thing at the right time 💯

19/02/2024

Asass nursery and primary school kurba

Allhamdulillah!!!duk abunda yayi farko zaiyi karshe.
23/01/2024

Allhamdulillah!!!

duk abunda yayi farko zaiyi karshe.

AIKI YANA TAFIYA YADDA AKESOAikin ginin ajujuwa guda uku 3 kenan (3 classroom) da Kuma bandaki (Toilet) guda daya wadda ...
27/12/2023

AIKI YANA TAFIYA YADDA AKESO

Aikin ginin ajujuwa guda uku 3 kenan (3 classroom) da Kuma bandaki (Toilet) guda daya wadda yake gudana a karkashin Kungiyar Kurba women group project management committee a karkashin Gombe state Agency a Cikin garin Kurba a farfajiyar Asas Pri schl Kurba

a madadin qungiyar da Kuma ilahirin Al,ummar garin Kurba suna Mika sakon godiyarsu ga Gomna Alhj Muhammad inuwa Yahaya con ( ÆŠan Majen Gombe) bisa yadda yake kokari wajen kawo ayyukan Cigaba acikin jiharmu ta Gombe da Kuma raya birni da karkara, Tabbas Gomna yacika masoyin Al, ummar garin Kurba muna godiya Gomna

bazamu gajiya dayiwa Babanmu Hakimin garin Kurba Alhj Abubakar Isa Kurba addu,a ba da Kuma godiya ba bisa jajircewa Dayakeyi don ganin yakawo ayyukan Cigaba acikin garin nashi na Kurba ba Allah yakara Nisan kwana Gundi!

sannan zamuyi godiya washi jagoran wannan aikin Alhj Adamu Abubakar Wazirin Kurba bisa yadda yaketa kaikawo wajen ganin wannan aiki ya gudana dashi da sauran Yan majalisun sa Muna musu addu,an Allah yasanya amizanin lada

ya Allah kayiwa kowa sakayya da gidan aljanna madaukakiya

13/12/2023
ZIYARAN DUBA AIKI WANDA WATA KUNGIYA TAKEYI A CIKIN GARIN KURBAA yau ne mai Girma hakimin kasar Kurba Alhj Abubakar Isa ...
03/12/2023

ZIYARAN DUBA AIKI WANDA WATA KUNGIYA TAKEYI A CIKIN GARIN KURBA

A yau ne mai Girma hakimin kasar Kurba Alhj Abubakar Isa Kurba yakai ziyaran duba aikin da Kungiyar Kurba women group project management committee sukeyi a ASAS NURS/PRI. SCHL. Kurba a karkashin Gombe state Agency for community and social development.

Mai Girma hakimin yakai ziyaran ne a yammacin yau lahadi, a tawagar hamin Akwai Registra na Jibwis college da wazirin kurba da Dalan Kurba, zarman Kurba, batarin Kurba da dai sauran dawagar hakimin.

Muna godiya da ziyara Gundi! Allah yamaidaku gida lfy

Alhamdulillah!!!  Yayin da ake cigaba da aiki ajujuwa guda 3 wanda hukumar Gombe state agency for community and social d...
02/12/2023

Alhamdulillah!!!


Yayin da ake cigaba da aiki ajujuwa guda 3 wanda hukumar Gombe state agency for community and social development CSDA s**a bamu da sa hanun mai girma GWAMNA JIHAR GOMBE ALHAJI INUWA YAHAYA (DAN MAJEN GOMBE)

Yanzu an iso zuba linta

AL'UMMAR KURBA NA GODIYA GWAMNA INUWA YAHAYA.AIKI YANA TAFIYA CIKIN NASARA.A KARKASHIN KUNGIYAR KURBA WOMEN GROUP PROJEC...
01/12/2023

AL'UMMAR KURBA NA GODIYA GWAMNA INUWA YAHAYA.

AIKI YANA TAFIYA CIKIN NASARA.

A KARKASHIN KUNGIYAR KURBA WOMEN GROUP PROJECT MANAGEMENT COMMITTEE, WANDA HUKUMAR GOMBE STATE AGENCY FOR COMMUNITY AND SOCIAL DEVELOPMENT.

MUNA FATAN ALLAH YASA AGAMA LAFIYA

Aiki yana tafiya cikin nasara a garin kurbaWanda hukumar Gombe state agency for community and social development (CSDA) ...
01/12/2023

Aiki yana tafiya cikin nasara a garin kurba

Wanda hukumar Gombe state agency for community and social development (CSDA) ta bawa kungiyan mata kurba women group project management committee.

Wanda gomnatin jihar Gombe ta amince da fara wannan aiki

KURBA WOMEN GROUP PROJECT MANAGEMENT COMMITTEEGWAMNATIN WALWALAGwamna Inuwa Yahaya ya amince da fara gudanar da aikin gi...
30/11/2023

KURBA WOMEN GROUP PROJECT MANAGEMENT COMMITTEE

GWAMNATIN WALWALA

Gwamna Inuwa Yahaya ya amince da fara gudanar da aikin ginin ajujuwa guda 3 (3 block class and toilet), da bayan gida(toilet) da raba ruwan (pipe) a kowani anguwa a garin kurba a ƙarƙashin hukumar Gombe State Agency for Community And Social Development ( CSDA).

Wanda yake gudana a karkashin Kurba women group project management committee.


Kurba women group project management committee
30/11/2023

Kurba women group project management committee

Address

Gombe

Telephone

+2348125335602

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kurba women group project management committee posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kurba women group project management committee:

Share